Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

voa60/2021-07-26*: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary

Line 12: Line 12:
##''ENGLISH TRANSLATION N/A...'' <> An kai allurar rigakafin Coronavirus fiye da 150,000 daga Amurka zuwa Burkina Faso. [https://www.voahausa.com/a/voa60-afirka-a-ranar-litinin-ne-ethiopia-ta-karbi-kashin-farko-na-tallafin-allurar-rigakafin-coronavirus-daga-amurka-da-sauran-labarai/5971450.html]

##''ENGLISH TRANSLATION N/A...'' <> A ranar Alhamis ne aka fara tasa k'eyar gwamman 'yan kasar Zimbabwe da Burtaniya za ta mayar da su kasar su. Burtaniya ta ce tana da 'yancin tasa k'eyar bak'i da suka aikata manyan laifuffuka a k'asar. [https://www.voahausa.com/a/voa60-afirka-a-ranar-litinin-ne-ethiopia-ta-karbi-kashin-farko-na-tallafin-allurar-rigakafin-coronavirus-daga-amurka-da-sauran-labarai/5971450.html]

##''ENGLISH TRANSLATION N/A...'' <> Hukumomi a yankin Manilla,mallakin Spaniya a arewacin Afirka, sun ce 'yan Afrika 238 ne suka tsallaka katanga zuwa yankin a ranar Alhamis. [https://www.voahausa.com/a/voa60-afirka-a-ranar-litinin-ne-ethiopia-ta-karbi-kashin-farko-na-tallafin-allurar-rigakafin-coronavirus-daga-amurka-da-sauran-labarai/5971450.html]
##''More Than 200 African Men Cross from Morocco into Spain's Melilla They were taken to a migrant processing center. [https://www.voanews.com/africa/more-200-african-men-cross-morocco-spains-melilla]'' <> Hukumomi a yankin Manilla,mallakin Spaniya a arewacin Afirka, sun ce 'yan Afrika 238 ne suka tsallaka katanga zuwa yankin a ranar Alhamis. [https://www.voahausa.com/a/voa60-afirka-a-ranar-litinin-ne-ethiopia-ta-karbi-kashin-farko-na-tallafin-allurar-rigakafin-coronavirus-daga-amurka-da-sauran-labarai/5971450.html]
##A ranar litinin ne aka cigaba da shari'a kan tuhumar cin hanci da ake yi wa tsohon shugaban [[Afrika ta Kudu]] Jacob Zuma. Daura Zumar da aka yi a kurkuku ta janyo mummunar tarzoma da sace-sace a kasar.
##''ENGLISH TRANSLATION N/A...'' <> A ranar litinin ne aka cigaba da shari'a kan tuhumar cin hanci da ake yi wa tsohon shugaban [[Afrika ta Kudu]] Jacob Zuma. Daura Zumar da aka yi a kurkuku ta janyo mummunar tarzoma da sace-sace a kasar.
##Shugaba Sirri Mafosa na Afrika ta kudun, ya fi sahun masu aikin share wuraren da aka lalata a tarzomar da aka yi a Suwaito.
##Shugaba Sirri Mafosa na Afrika ta kudun, ya fi sahun masu aikin share wuraren da aka lalata a tarzomar da aka yi a Suwaito.
##A ranar litinin ne Ethiopia ta karbi kashin farko na tallafin allurar rigakafin Coronavirus daga Amurka.
##A ranar litinin ne Ethiopia ta karbi kashin farko na tallafin allurar rigakafin Coronavirus daga Amurka.