Created page with "== Dangote Ne Na 117 A Jerin Masu Arzikin Duniya - Bloomberg [https://www.voahausa.com/a/dangote-ne-na-117-a-jerin-masu-arzikin-duniya---bloomberg/5997868.html] == Elon Musk d..." |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
== Dangote Ne Na 117 A Jerin Masu Arzikin Duniya - Bloomberg [https://www.voahausa.com/a/dangote-ne-na-117-a-jerin-masu-arzikin-duniya---bloomberg/5997868.html] == | == Dangote Ne Na 117 A Jerin Masu Arzikin Duniya - Bloomberg [https://www.voahausa.com/a/dangote-ne-na-117-a-jerin-masu-arzikin-duniya---bloomberg/5997868.html] == | ||
Elon Musk dan kasar Amurka, shi ne mutumin da ya fi kowa arziki a duniya inda ya mallaki dala biliyan 194. | [[Elon]] [[Musk]] [[dan]] [[kasar]] [[Amurka]], [[shi]] [[ne]] [[mutumin]] [[da]] [[ya]] [[fi]] [[kowa]] [[arziki]] [[a]] [[duniya]] [[inda]] [[ya]] [[mallaki]] [[dala]] [[biliyan]] [[194]]. | ||
Attajirin Najeriya Aliko Dangote shi ne mutum na 117 da ya fi yawan arziki a duniya cikin attajirai 500 da kamfanin Bloomberg mai yin kididdiga ya yi nazari akansu. | [[Attajirin]] [[Najeriya]] [[Aliko]] [[Dangote]] [[shi]] [[ne]] [[mutum]] [[na]] [[117]] [[da]] [[ya]] [[fi]] [[yawan]] [[arziki]] [[a]] [[duniya]] [[cikin]] [[attajirai]] [[500]] [[da]] [[kamfanin]] [[Bloomberg]] [[mai]] [[yin]] [[kididdiga]] [[ya]] [[yi]] [[nazari]] [[akansu]]. | ||
Arzikin Dangote ya kai dala biliyan 17.8 a cewar Bloomberg. | [[Arzikin]] [[Dangote]] [[ya]] [[kai]] [[dala]] [[biliyan]] [[17]].[[8]] [[a]] [[cewar]] [[Bloomberg]]. | ||
Kididdigar wacce aka fitar a ranar Litinin, ta nuna cewa Dangote, wanda ke da kamfanonin siminta, sukari, gishiri, taki da sauran | [[Kididdigar]] [[wacce]] [[aka]] [[fitar]] [[a]] [[ranar]] [[Litinin]], [[ta]] [[nuna]] [[cewa]] [[Dangote]], [[wanda]] [[ke]] [[da]] [[kamfanonin]] [[siminta]], [[sukari]], [[gishiri]], [[taki]] [[da]] [[sauran]] [[na]]’[[ukan]] [[abincin]] [[sarrafawa]], [[shi]] [[ne]] [[kadai]] [[dan]] [[nahiyar]] [[Afirka]] [[da]] [[ya]] [[samu]] [[shiga]] [[jerin]] [[attajiran]] [[duniya]]. | ||
Attajirin na Najeriya, wanda dan asalin jihar Kano ne, na fadada harkokin kasuwancinsa zuwa fannin man fetur da sauran dangoginsa. | [[Attajirin]] [[na]] [[Najeriya]], [[wanda]] [[dan]] [[asalin]] [[jihar]] [[Kano]] [[ne]], [[na]] [[fadada]] [[harkokin]] [[kasuwancinsa]] [[zuwa]] [[fannin]] [[man]] [[fetur]] [[da]] [[sauran]] [[dangoginsa]]. | ||
Kididdigar ta Bloomberg ta kan auna yawan arzikin attajiran duniya 500 ne a kullum inda Dangote inda ta saka Dangote a matsayin 117. | [[Kididdigar]] [[ta]] [[Bloomberg]] [[ta]] [[kan]] [[auna]] [[yawan]] [[arzikin]] [[attajiran]] [[duniya]] [[500]] [[ne]] [[a]] [[kullum]] [[inda]] [[Dangote]] [[inda]] [[ta]] [[saka]] [[Dangote]] [[a]] [[matsayin]] [[117]]. | ||
Hakan har ila yau ya kara jaddada matsayin Dangote a zaman attajirin da ya fi kowa kudi a nahiyar Afirka. | [[Hakan]] [[har]] [[ila]] [[yau]] [[ya]] [[kara]] [[jaddada]] [[matsayin]] [[Dangote]] [[a]] [[zaman]] [[attajirin]] [[da]] [[ya]] [[fi]] [[kowa]] [[kudi]] [[a]] [[nahiyar]] [[Afirka]]. | ||
Elon Musk dan kasar Amurka, shi ne mutumin na farko da ya fi kowa arziki a duniya inda ya mallaki dala biliyan 194. | [[Elon]] [[Musk]] [[dan]] [[kasar]] [[Amurka]], [[shi]] [[ne]] [[mutumin]] [[na]] [[farko]] [[da]] [[ya]] [[fi]] [[kowa]] [[arziki]] [[a]] [[duniya]] [[inda]] [[ya]] [[mallaki]] [[dala]] [[biliyan]] [[194]]. | ||
Ya shahara ne a fannin kere-keren fasahohin zamani kamar yadda kididdigar ta Bloomberg ta nuna. | [[Ya]] [[shahara]] [[ne]] [[a]] [[fannin]] [[kere]]-[[keren]] [[fasahohin]] [[zamani]] [[kamar]] [[yadda]] [[kididdigar]] [[ta]] [[Bloomberg]] [[ta]] [[nuna]]. | ||
=== English Article Links === | === English Article Links === | ||
# https://punchng.com/dangote-ranked-117th-in-latest-global-billionaires-index/ | # https://punchng.com/dangote-ranked-117th-in-latest-global-billionaires-index/ | ||
# https://www.legit.ng/1428696-dangotes-fortune-shoots-him-117-global-billionaires-index-latest-ranking-elon-musk-tops-list.html | # https://www.legit.ng/1428696-dangotes-fortune-shoots-him-117-global-billionaires-index-latest-ranking-elon-musk-tops-list.html |