More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 45: | Line 45: | ||
# '''Ash Shakur (الشكور)''' The Grateful; Allah Maɗaukaki shi ne mai yiwa bayinsa muwafuka su godewa irin ni'imar da yayi musu, sannan kuma shi ne wanda yake sakamako akan 'yar ƙanƙanuwar ɗa'a, ya bada gwaggwaɓar daraja. Sannan kuma shi ne zaka yi ƙanƙanin aiki sai ya baka ni'imar da bata da iyaka. Sarki abin godewa. | # '''Ash Shakur (الشكور)''' The Grateful; Allah Maɗaukaki shi ne mai yiwa bayinsa muwafuka su godewa irin ni'imar da yayi musu, sannan kuma shi ne wanda yake sakamako akan 'yar ƙanƙanuwar ɗa'a, ya bada gwaggwaɓar daraja. Sannan kuma shi ne zaka yi ƙanƙanin aiki sai ya baka ni'imar da bata da iyaka. Sarki abin godewa. | ||
# '''Al Ali (العلي)''' The Sublimely Exalted; Allah Maɗaukaki shi ne mai ɗaukaka daraja ta bayinsa. Shi ne Maɗaukaki a irin darajar da yake da ita, babu wani mai darajar da zai kai tasa. | # '''Al Ali (العلي)''' The Sublimely Exalted; Allah Maɗaukaki shi ne mai ɗaukaka daraja ta bayinsa. Shi ne Maɗaukaki a irin darajar da yake da ita, babu wani mai darajar da zai kai tasa. | ||
# '''Al Kabir (الكبير)''' The Great; Allah Maɗaukaki shi ne mai girma a cikin girman nasa. Yafi gaban wata gaba wacce take ji ko gani ko shaka ko dadado ko shafa ko hankali su riske shi. Mai girman lamari. | # '''[[99 names of Allah/Al-Kabir (The Great)|Al Kabir (الكبير)]]''' The Great; Allah Maɗaukaki shi ne mai girma a cikin girman nasa. Yafi gaban wata gaba wacce take ji ko gani ko shaka ko dadado ko shafa ko hankali su riske shi. Mai girman lamari. | ||
# '''Al Hafiz (الحفيظ)''' The Preserver; Allah Maɗaukaki shi ne mai kiyayewa, kuma mai sanin dukkan ayyukan bayi. Shi ne mai tantance dukkan ayyukan bayi, baya barin sa ya ɓata. Mai kiyayewa. | # '''Al Hafiz (الحفيظ)''' The Preserver; Allah Maɗaukaki shi ne mai kiyayewa, kuma mai sanin dukkan ayyukan bayi. Shi ne mai tantance dukkan ayyukan bayi, baya barin sa ya ɓata. Mai kiyayewa. | ||
# '''Al Muqit (المقيت)''' The Nourisher; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake bawa halitta gaba ɗayanta abinci. Mai ciyarwa. | # '''Al Muqit (المقيت)''' The Nourisher; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake bawa halitta gaba ɗayanta abinci. Mai ciyarwa. |