More actions
Created page with "(Revelation 12:12) During this period, Satan wages '''war''' with the anointed followers of Christ. (Ru’ya ta Yohanna 12:12) A wannan lokacin, Shaitan ya yi '''yaƙi''' da..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

" Tags: Mobile edit Mobile web edit |

Line 3: | Line 3: | ||
(Ru’ya ta Yohanna 12:12) A wannan lokacin, Shaitan ya yi '''yaƙi''' da shafaffu mabiyan Kristi. | (Ru’ya ta Yohanna 12:12) A wannan lokacin, Shaitan ya yi '''yaƙi''' da shafaffu mabiyan Kristi. | ||

No longer will people fight and die in '''war'''. | No longer will people fight and die in '''war'''. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Mutane ba za su riƙa yaƙi ko kuma su mutu a '''yaƙi''' ba. | Mutane ba za su riƙa yaƙi ko kuma su mutu a '''yaƙi''' ba. | ||

See what’s happening to the horses and '''war''' chariots of the Egyptians. | See what’s happening to the horses and '''war''' chariots of the Egyptians. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Ka dubi abin da yake faruwa da '''karusa''' da dawakai na Masarawa. | Ka dubi abin da yake faruwa da '''karusa''' da dawakai na Masarawa. | ||

The Medes and the Persians regarded the glory resulting from a conquest more highly than the spoils of '''war'''. | The Medes and the Persians regarded the glory resulting from a conquest more highly than the spoils of '''war'''. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
’Yan Midiya da ’yan Fasiya sun fi son darajar da ake samu daga cin yaƙi fiye da ganimar '''yaƙi'''. | ’Yan Midiya da ’yan Fasiya sun fi son darajar da ake samu daga cin yaƙi fiye da ganimar '''yaƙi'''. | ||

Why Do Jehovah’s Witnesses Not Go to '''War'''? | Why Do Jehovah’s Witnesses Not Go to '''War'''? | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Zuwa '''Yaƙi'''? | Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Zuwa '''Yaƙi'''? | ||

During that '''war''', God’s people declared that according to the prophecy in Revelation, the image of the wild beast would ascend again. | During that '''war''', God’s people declared that according to the prophecy in Revelation, the image of the wild beast would ascend again. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
A lokacin wannan '''yaƙin''', mutanen Allah sun bayyana cewa ƙungiyar za ta sake tasowa kamar yadda littafin Ru’ya ta Yohanna ya annabta. | A lokacin wannan '''yaƙin''', mutanen Allah sun bayyana cewa ƙungiyar za ta sake tasowa kamar yadda littafin Ru’ya ta Yohanna ya annabta. | ||

If we follow him, he will help us to gain inner peace, which includes a confident expectation of seeing in the future total peace —which will mean the absence of violence, '''war''', and crime. | If we follow him, he will help us to gain inner peace, which includes a confident expectation of seeing in the future total peace —which will mean the absence of violence, '''war''', and crime. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Idan muka bi shi, zai taimake mu mu sami kwanciyar hankali, wanda ya haɗa da tabbacin fata na samun cikakken salama a nan gaba—wanda zai nufi ƙarshen nuna ƙarfi, '''yaƙi''', da kuma aika laifi. | Idan muka bi shi, zai taimake mu mu sami kwanciyar hankali, wanda ya haɗa da tabbacin fata na samun cikakken salama a nan gaba—wanda zai nufi ƙarshen nuna ƙarfi, '''yaƙi''', da kuma aika laifi. | ||

IMAGINE how fear-inspiring “the '''war''' of the great day of God the Almighty” will be! | IMAGINE how fear-inspiring “the '''war''' of the great day of God the Almighty” will be! | ||
Line 45: | Line 45: | ||
KA YI tunanin yadda “'''yaƙin''' babbar rana ta Allah Mai-iko duka” za ta kasance da ban tsoro! | KA YI tunanin yadda “'''yaƙin''' babbar rana ta Allah Mai-iko duka” za ta kasance da ban tsoro! | ||

(Zephaniah 2:3) It reaches its climax in “the '''war''' of the great day of God the Almighty . . . , called in Hebrew Har–Magedon [Armageddon],” in which “the kings of the entire inhabited earth” are annihilated. | (Zephaniah 2:3) It reaches its climax in “the '''war''' of the great day of God the Almighty . . . , called in Hebrew Har–Magedon [Armageddon],” in which “the kings of the entire inhabited earth” are annihilated. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
(Zephaniah 2:3) Zai kai iyakarsa a “'''yaƙin''' babbar rana ta Allah Mai-iko duka. . . . da ake ce da shi da Ibrananci Har–Magedon [Armageddon],” inda za a halaka “sarakunan dukan duniya.” | (Zephaniah 2:3) Zai kai iyakarsa a “'''yaƙin''' babbar rana ta Allah Mai-iko duka. . . . da ake ce da shi da Ibrananci Har–Magedon [Armageddon],” inda za a halaka “sarakunan dukan duniya.” | ||

He became a Witness in 1939 at the beginning of World '''War''' II, and he gave up a flourishing press photography business in order to take up the full-time ministry. | He became a Witness in 1939 at the beginning of World '''War''' II, and he gave up a flourishing press photography business in order to take up the full-time ministry. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Ya zama Mashaidi a shekara ta 1939 a farkon '''Yaƙin''' Duniya na II, ya bar harkokinsa na kuɗi na buga hotuna, domin ya fara aikin hidima na cikakken lokaci. | Ya zama Mashaidi a shekara ta 1939 a farkon '''Yaƙin''' Duniya na II, ya bar harkokinsa na kuɗi na buga hotuna, domin ya fara aikin hidima na cikakken lokaci. | ||

Human history has consistently been characterized by '''war''', injustice, oppression, and suffering. | Human history has consistently been characterized by '''war''', injustice, oppression, and suffering. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
Tarihin ’yan Adam ya cika da '''yaƙi''', rashin gaskiya, zalunci, da wahala. | Tarihin ’yan Adam ya cika da '''yaƙi''', rashin gaskiya, zalunci, da wahala. | ||

During the '''war''' that broke out that year, the few thousand anointed Christians, “the sons of the Kingdom,” were in spiritual captivity to Babylon the Great. | During the '''war''' that broke out that year, the few thousand anointed Christians, “the sons of the Kingdom,” were in spiritual captivity to Babylon the Great. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
A lokacin da '''yaƙin''' ya ɓarke a shekarar nan, shafaffun Kiristoci ko kuma “’ya’yan Mulki,” wajen dubu biyar ne kawai a lokacin, kuma Babila Babba ta hana su yin ibada. | A lokacin da '''yaƙin''' ya ɓarke a shekarar nan, shafaffun Kiristoci ko kuma “’ya’yan Mulki,” wajen dubu biyar ne kawai a lokacin, kuma Babila Babba ta hana su yin ibada. | ||

Also, that idea may sound convincing because —according to some studies— '''war''', crime, disease, and poverty are all decreasing. | Also, that idea may sound convincing because —according to some studies— '''war''', crime, disease, and poverty are all decreasing. | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Ban da haka ma, mutane suna iya tunani cewa hakan gaskiya ne don wani bincike ya nuna cewa '''yaƙi''' da mugunta da cututtuka da kuma talauci suna raguwa. | Ban da haka ma, mutane suna iya tunani cewa hakan gaskiya ne don wani bincike ya nuna cewa '''yaƙi''' da mugunta da cututtuka da kuma talauci suna raguwa. | ||

We were assigned to Korea, though three years of '''war''' had just ended in the summer of 1953, leaving that country devastated. | We were assigned to Korea, though three years of '''war''' had just ended in the summer of 1953, leaving that country devastated. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
An aika mu hidima a Koriya, ko da yake bai daɗe ba da '''yaƙin''' da aka yi shekara uku a ƙasar ta ƙare a cikin rani ta shekara ta 1953, kuma hakan ya ɓata ƙasar. | An aika mu hidima a Koriya, ko da yake bai daɗe ba da '''yaƙin''' da aka yi shekara uku a ƙasar ta ƙare a cikin rani ta shekara ta 1953, kuma hakan ya ɓata ƙasar. | ||

One reason is that they live in a world full of hatred, '''war''', and suffering. | One reason is that they live in a world full of hatred, '''war''', and suffering. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
Dalili ɗaya shi ne domin duniya ta cika da ƙiyayya, '''yaƙi''', da kuma wahala. | Dalili ɗaya shi ne domin duniya ta cika da ƙiyayya, '''yaƙi''', da kuma wahala. | ||

In 1918, what pestilence claimed more lives than World '''War''' I? | In 1918, what pestilence claimed more lives than World '''War''' I? | ||
Line 93: | Line 93: | ||
A shekara ta 1918, wace annoba ce ta ci rayuka da ta ɗara na '''Yaƙin''' Duniya na I? | A shekara ta 1918, wace annoba ce ta ci rayuka da ta ɗara na '''Yaƙin''' Duniya na I? | ||

“ABOVE all other things, the twentieth century was shaped by '''war''',” says author Bill Emmott. | “ABOVE all other things, the twentieth century was shaped by '''war''',” says author Bill Emmott. | ||
Line 99: | Line 99: | ||
“FIYE da kome, '''yaƙi''' ne ya cika ƙarni na ashirin,” in ji mawallafi Bill Emmott. | “FIYE da kome, '''yaƙi''' ne ya cika ƙarni na ashirin,” in ji mawallafi Bill Emmott. | ||

The Greek historian Herodotus recorded some examples from Xerxes’ '''war''' against Greece. | The Greek historian Herodotus recorded some examples from Xerxes’ '''war''' against Greece. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
Wani ɗan tarihi mai suna Herodotus ya rubuta wasu abubuwa game da '''yaƙin''' da Xerxes ya yi da Girkawa. | Wani ɗan tarihi mai suna Herodotus ya rubuta wasu abubuwa game da '''yaƙin''' da Xerxes ya yi da Girkawa. | ||

Health problems, death, unemployment, '''war''', food shortages, and poverty will be no more. —10/1, pages 6-7. | Health problems, death, unemployment, '''war''', food shortages, and poverty will be no more. —10/1, pages 6-7. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
Rashin lafiya, mutuwa da rashin aiki da '''yaƙi''' da ƙarancin abinci da kuma talauci ba za su ƙara kasancewa ba.—11/1, shafuffuka na 6-7. | Rashin lafiya, mutuwa da rashin aiki da '''yaƙi''' da ƙarancin abinci da kuma talauci ba za su ƙara kasancewa ba.—11/1, shafuffuka na 6-7. | ||

After World '''War''' II, our work could again be carried on without legal restraint. | After World '''War''' II, our work could again be carried on without legal restraint. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Bayan '''Yaƙin''' Duniya na Biyu, muka soma aikinmu kuma ban da hani na doka. | Bayan '''Yaƙin''' Duniya na Biyu, muka soma aikinmu kuma ban da hani na doka. | ||

IN A world where disasters happen daily, it is truly comforting to know that as the Bible proclaims, '''war''', crime, hunger, and oppression will soon end. | IN A world where disasters happen daily, it is truly comforting to know that as the Bible proclaims, '''war''', crime, hunger, and oppression will soon end. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
ADUNIYA da kullum bala’i ke aukuwa, abar ƙarfafa ce sanin cewa kamar yadda Littafi Mai Tsarki ya yi shela, '''yaƙi''', laifi, yunwa, da kuma zalunci za su ƙare ba da daɗewa ba. | ADUNIYA da kullum bala’i ke aukuwa, abar ƙarfafa ce sanin cewa kamar yadda Littafi Mai Tsarki ya yi shela, '''yaƙi''', laifi, yunwa, da kuma zalunci za su ƙare ba da daɗewa ba. | ||

Everlasting life in peaceful, pleasant conditions, without the threat of illness, '''war''', famine, or death, would surely open the door to endless happiness and blessings. | Everlasting life in peaceful, pleasant conditions, without the threat of illness, '''war''', famine, or death, would surely open the door to endless happiness and blessings. | ||
Line 129: | Line 129: | ||
Babu shakka, zama a duniya har abada a cikin lumana, ba tare da jin tsoron yiwuwar rashin lafiya ko '''yaƙi''' ko yunwa ko kuma mutuwa ba, zai sa mu farin ciki sosai. | Babu shakka, zama a duniya har abada a cikin lumana, ba tare da jin tsoron yiwuwar rashin lafiya ko '''yaƙi''' ko yunwa ko kuma mutuwa ba, zai sa mu farin ciki sosai. | ||

Just as World '''War''' II was ending, Greek communists rebelled against the Greek government, triggering a bitter civil '''war'''. | Just as World '''War''' II was ending, Greek communists rebelled against the Greek government, triggering a bitter civil '''war'''. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
Da aka kusan gama '''Yaƙin''' Duniya na Biyu, ‘yan kwaminis na Girka suka yi wa gwamnatin Girka tawaye, kuma hakan ya jawo '''yaƙin''' basasa. | Da aka kusan gama '''Yaƙin''' Duniya na Biyu, ‘yan kwaminis na Girka suka yi wa gwamnatin Girka tawaye, kuma hakan ya jawo '''yaƙin''' basasa. | ||

Then there is Günther, who was a German soldier stationed in France during the second world '''war'''. | Then there is Günther, who was a German soldier stationed in France during the second world '''war'''. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
Günther ma wani misali ne, sojan Jamus ne da aka aika Faransa a lokacin '''yaƙin''' duniya na biyu. | Günther ma wani misali ne, sojan Jamus ne da aka aika Faransa a lokacin '''yaƙin''' duniya na biyu. | ||

The Bible reveals that the time is near when God will eliminate the wicked world during his '''war''' of Armageddon. | The Bible reveals that the time is near when God will eliminate the wicked world during his '''war''' of Armageddon. | ||
Line 147: | Line 147: | ||
Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa lokaci ya yi kusa da Allah zai kawar da duniyar nan ta mugunta a '''yaƙinsa''' na Armageddon. | Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa lokaci ya yi kusa da Allah zai kawar da duniyar nan ta mugunta a '''yaƙinsa''' na Armageddon. | ||