More actions
Created page with "Her dedication to Jehovah takes '''precedence''' over her marriage vow, regardless of whether she was baptized before or after marrying you. Keɓe kanta da ta yi ga Jehobah y..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Keɓe kanta da ta yi ga Jehobah ya '''fi''' wa’adin da ta ɗauka na aure muhimmanci, ko da ta yi baftisma ne kafin ka aure ta ko kuma bayan kun yi aure. | Keɓe kanta da ta yi ga Jehobah ya '''fi''' wa’adin da ta ɗauka na aure muhimmanci, ko da ta yi baftisma ne kafin ka aure ta ko kuma bayan kun yi aure. | ||

Becoming reconciled with a brother was to take '''precedence''' over performing an obligation set out in the Law. | Becoming reconciled with a brother was to take '''precedence''' over performing an obligation set out in the Law. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Za ka sulhunta da '''ɗan’uwaka''' tukuna kafin ka yi abin da aka kafa a cikin Doka. | Za ka sulhunta da '''ɗan’uwaka''' tukuna kafin ka yi abin da aka kafa a cikin Doka. | ||

Still, translating took '''precedence''' over everything else. | Still, translating took '''precedence''' over everything else. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Duk da haka, sun '''fi''' mai da hankali '''ga aikin''' fassara fiye da kome. | Duk da haka, sun '''fi''' mai da hankali '''ga aikin''' fassara fiye da kome. | ||

17 By giving spiritual matters '''precedence''' over material considerations, we avoid being choked by the pains and pleasures of this world. | 17 By giving spiritual matters '''precedence''' over material considerations, we avoid being choked by the pains and pleasures of this world. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
17 Ta wajen saka abubuwa na ruhaniya farko '''bisa''' abin duniya, muna guje shaƙuwa da azaba da kuma annashuwa na wannan duniya. | 17 Ta wajen saka abubuwa na ruhaniya farko '''bisa''' abin duniya, muna guje shaƙuwa da azaba da kuma annashuwa na wannan duniya. | ||

One owes loyalty to and has responsibilities toward other family members, yet this verse showed me that loyalty to my spouse takes '''precedence'''.” | One owes loyalty to and has responsibilities toward other family members, yet this verse showed me that loyalty to my spouse takes '''precedence'''.” | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Mutum yana bukatar ya cika hakkokin sauran ’yan’uwa da ke rataye a wuyansa, duk da haka wannan ayar ta nuna mini cewa cika hakkokin matata shi ne '''kan gaba'''.” | Mutum yana bukatar ya cika hakkokin sauran ’yan’uwa da ke rataye a wuyansa, duk da haka wannan ayar ta nuna mini cewa cika hakkokin matata shi ne '''kan gaba'''.” | ||

Spiritual things should always take '''precedence''' over material considerations. | Spiritual things should always take '''precedence''' over material considerations. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Abubuwan ruhaniya ko da yaushe ya kamata su '''zo''' bisa abin duniya. | Abubuwan ruhaniya ko da yaushe ya kamata su '''zo''' bisa abin duniya. | ||

Have we maintained our zeal for the ministry rather than letting personal affairs take '''precedence''' in our life? | Have we maintained our zeal for the ministry rather than letting personal affairs take '''precedence''' in our life? | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Muna kasancewa da himma ne a wa’azi ko kuma muna sa '''al’amuranmu kan gaba''' a rayuwa? | Muna kasancewa da himma ne a wa’azi ko kuma muna sa '''al’amuranmu kan gaba''' a rayuwa? | ||

3:27, 28) And they never allow the pursuit of money to take '''precedence''' over serving God. | 3:27, 28) And they never allow the pursuit of money to take '''precedence''' over serving God. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
3:27, 28) Kuma ba sa ƙyale neman kuɗi ya '''fi''' bauta wa Allah muhimmanci. | 3:27, 28) Kuma ba sa ƙyale neman kuɗi ya '''fi''' bauta wa Allah muhimmanci. | ||

0 | 0 | ||

Latest revision as of 17:44, 6 November 2021
Her dedication to Jehovah takes precedence over her marriage vow, regardless of whether she was baptized before or after marrying you.
Keɓe kanta da ta yi ga Jehobah ya fi wa’adin da ta ɗauka na aure muhimmanci, ko da ta yi baftisma ne kafin ka aure ta ko kuma bayan kun yi aure.
Becoming reconciled with a brother was to take precedence over performing an obligation set out in the Law.
Za ka sulhunta da ɗan’uwaka tukuna kafin ka yi abin da aka kafa a cikin Doka.
Still, translating took precedence over everything else.
Duk da haka, sun fi mai da hankali ga aikin fassara fiye da kome.
17 By giving spiritual matters precedence over material considerations, we avoid being choked by the pains and pleasures of this world.
17 Ta wajen saka abubuwa na ruhaniya farko bisa abin duniya, muna guje shaƙuwa da azaba da kuma annashuwa na wannan duniya.
One owes loyalty to and has responsibilities toward other family members, yet this verse showed me that loyalty to my spouse takes precedence.”
Mutum yana bukatar ya cika hakkokin sauran ’yan’uwa da ke rataye a wuyansa, duk da haka wannan ayar ta nuna mini cewa cika hakkokin matata shi ne kan gaba.”
Spiritual things should always take precedence over material considerations.
Abubuwan ruhaniya ko da yaushe ya kamata su zo bisa abin duniya.
Have we maintained our zeal for the ministry rather than letting personal affairs take precedence in our life?
Muna kasancewa da himma ne a wa’azi ko kuma muna sa al’amuranmu kan gaba a rayuwa?
3:27, 28) And they never allow the pursuit of money to take precedence over serving God.
3:27, 28) Kuma ba sa ƙyale neman kuɗi ya fi bauta wa Allah muhimmanci.
0