Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:hint: Difference between revisions

Discussion page of hint
Created page with "Would the householder have written that if the publishers had shown even a '''hint''' of anger? Shin wannan matan za ta rubuta hakan da a ce ’yan’uwan nan sun nuna '''cew..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
Shin wannan matan za ta rubuta hakan da a ce ’yan’uwan nan sun nuna '''cewa''' sun yi fushi?

jw2019

(Leviticus 19:5, 6; 22:21; Numbers 15:8-10) By mentioning them, she may have been '''hinting''' that she did not lack spirituality and, at the same time, may have been letting him know that there were plenty of good things to eat and drink at her house.

Line 9: Line 9:
(Littafin Firistoci 19:5, 6; 22:21; Littafin Ƙidaya 15:8-10) Da ta faɗi wannan, wataƙila tana '''nuna''' cewa tana da ruhaniya, kuma wataƙila tana gaya masa cewa tana da abinci mai yawa na ci da kuma na sha a gidanta.

Despite his key position in the outworking of Jehovah’s purpose, Jesus was free of even the slightest '''hint''' of haughtiness.

Line 15: Line 15:
Duk da matsayinsa wajen cika nufin Jehobah, Yesu bai yi fahariya ko '''kaɗan ba'''.

Did he see in Jesus’ gaze some '''hint''' of disappointment or reproach?

Line 21: Line 21:
Shin kallon da Yesu ya yi masa ya '''nuna''' baƙin ciki ne ko kunya?

She never suggested or even '''hinted''' at returning to the United States, the land she once said she never wanted to leave!

Line 27: Line 27:
Ba ta taɓa kawo shawara ko '''ambata''' komawa Amirka ba, ƙasar da ta ce ba ta so ta bari!

It seemed that this might be a '''hint''' from Jehovah!

Line 33: Line 33:
Kamar dai Jehobah ya '''sauko mini''' da '''wahayi'''!

Yet, there is not even a '''hint''' that any of the priests quoted God’s law that defective animals were not acceptable.

Line 39: Line 39:
Ba a ko ambato ba cewa firist ya karanta Doka a '''nuna''' cewa irin waɗannan dabbobi masu aibi, ba a karɓa ba ma.

(Psalm 82:1, 2) Accordingly, Christian elders shun any '''hint''' of favoritism where matters involving a friend or relative are concerned.

Line 45: Line 45:
(Zabura 82:1, 2) Daidai, dattawa Kirista suna ƙi da kowanne halin son kai a al’amura da ya shafi aboki ko kuma dangi.

Think of just a few: your favorite food cooking, flowers, fallen leaves, the '''hint''' of smoke from a cozy fire.

Line 51: Line 51:
Ka yi tunanin ’yan kaɗan kawai: ƙamshin abinci da ka fi so, furanni, na '''ganye''', warin hayaƙin wuta.

The prophecy recorded at Genesis 3:15 '''hinted''' at that truth.

Line 57: Line 57:
Annabcin da ke rubuce a Farawa 3:15 ya '''ɗan ambata''' wannan gaskiyar a kaikaice.

For example, how will you respond if an elder makes a remark that '''hints''' at a degree of prejudice?

Line 63: Line 63:
Alal misali, me za ka yi idan wani dattijo ya yi wani furucin da ya '''nuna''' cewa yana nuna wariya?

For example, in the garden of Eden, inexperienced Eve listened to Satan, a stranger who had shown not a '''hint''' of love for her.

Line 69: Line 69:
Alal misali, a lambun Adnin, Hauwa’u marar wayo ce ta saurari Shaiɗan, wani baƙo da bai nuna ma ta ƙauna ba.

We might drop '''hints''', for example, implying that we enjoy special privileges, possess inside information, or have special relationships with responsible brothers.

Line 75: Line 75:
Alal misali, muna iya sa mutane su soma ganin mu fitattu ne don abubuwan da muke yi ko iyawarmu ko kuma don ’yan’uwa sanannu da muke abokantaka da su.

(Psalm 37:4) If we pursue such a course, Jehovah’s priceless gifts and abundant blessing will make us rich —and that without a '''hint''' of pain.

Line 81: Line 81:
(Zabura 37:4) Idan mun biɗa irin wannan tafarki, kyautar Jehovah mai tamani da albarkarsa a yalwace za ta sa mu wadata—ba tare da wani '''baƙin''' ciki ba.

Some who are desirous of privileges in the congregation may be tempted to drop '''hints''' or may try to influence the body of elders.

Line 87: Line 87:
Wasu da suke da burin samun gata a cikin ikilisiya za su iya '''nuna''' ta halayensu '''cewa''' suna so su zama dattawa ko bayi masu hidima ko kuma su rinjayi dattawa.

It also '''hints''' at the extent of her knowledge.

Line 93: Line 93:
'''Hakan''' kuma ya bayyana zurfin saninta.
'''Hakan''' kuma ya bayyana zurfin saninta.

jw2019

We can say without a '''hint''' of doubt that serving Jehovah is, without question, the most noble and rewarding human endeavor.”

Line 99: Line 99:
Muna iya faɗa ba tare da wata shakka ba cewa, bauta wa Jehobah tana kawo albarka da kuma daraja mafi girma da kowane ɗan Adam zai samu.”

Can we get any reliable '''hints'''?
Can we get any reliable '''hints'''?
Line 105: Line 105:
Za mu iya samun '''ɗan fahimi'''?
Za mu iya samun '''ɗan fahimi'''?

jw2019

0
0