Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:consequences: Difference between revisions

Discussion page of consequences
Created page with "The narrative is also of interest to us because it highlights the blessings that come from obedience to the true God and the '''consequences''' of disobedience to him. Labari..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
Labarin yana da muhimmanci a gare mu domin ya taƙaita albarkar da ake samu idan aka yi biyayya ga Allah na gaskiya da kuma '''sakamakon''' rashin yi masa biyayya.

jw2019

1:18-20) Therefore, those who unrepentantly live ungodly lives will not escape the '''consequences''' of their conduct.

Line 9: Line 9:
1:18-20) Saboda haka, waɗanda suka ci gaba da yin rayuwa da ke ɓata wa Allah rai ba za su tsira ba daga '''sakamakon''' halinsu ba.

Reflecting on the '''consequences''' of the actions of those who achieve prosperity through expedient or questionable dealings reassured the psalmist that he was on the right path.

Line 15: Line 15:
Yin bimbini a kan matuƙar waɗanda suka yi arziki ta cuwa-cuwa ya ƙarfafa mai zabura cewa tafarkin da ya bi mai kyau ne.

13 Consider some of the '''consequences'''.

Line 21: Line 21:
13 Bari mu yi la’akari da wasu cikin '''sakamakon'''.
13 Bari mu yi la’akari da wasu cikin '''sakamakon'''.

jw2019

Living for self without regard for divine law might seem attractive to many, but the bad '''consequences''' of such a course are inescapable. —Gal.

Line 27: Line 27:
Yin rayuwa don kanmu ba tare da daraja dokar Allah ba yana iya yin kyau a gaban mutane da yawa, amma ba za a iya guje wa mugun '''sakamakon''' irin wannan tafarki ba.—Gal.

Achan’s theft was not a minor offense —it led to serious '''consequences'''

Line 33: Line 33:
Satar da Akan ya yi ba ɗan ƙarami laifi ba ne, domin ta jawo babban '''ɓarna'''

After considering the '''consequences''' of either giving in to or resisting peer pressure, your child is asked to plan some responses that either absorb, deflect, or return the pressure.

Line 39: Line 39:
Bayan an tattauna '''sakamakon''' faɗa wa matsi na tsara ko kuma ƙinsa, an gaya wa ɗanka ya shirya wasu amsoshi na amincewa da matsin, ƙinsa, ko kuma mayar da matsin.

For such individuals, the '''consequences''' will be the same as those faced by the unrepentant Israelites.

Line 45: Line 45:
Ga irin waɗannan mutanen, '''sakamakon''' zai zama kamar na Isra’ilawa da suka ƙi su tuba.

That choice would have disastrous '''consequences''' not just for Adam and Eve but also for all their offspring.

Line 51: Line 51:
Wannan '''zaɓin''' da suka yi ya shafe su da kuma zuriyarsu.

Lydia and Robert each suffered an alarming breach of trust, with grave '''consequences'''.

Line 57: Line 57:
Lydia da Robert sun shaida mummunar '''sakamakon''' cin amana ƙwarai.

As the scale of this corruption has increased, the '''consequences''' have become catastrophic.

Line 63: Line 63:
Yayin da wannan rashawa ta ƙaru, abin da take '''haddasawa''' ya zama bala’i.

The question quoted above refers to the bitter '''consequences''' of adultery.

Line 69: Line 69:
Tambayar da aka yi ƙaulinsa a sama ya nuna mugun '''sakamakon''' zina.

It is comforting to know that Jehovah is willing to forgive our sins if we are truly repentant, but it is sobering to realize that sins often bring dire '''consequences'''.

Line 75: Line 75:
Abin farin ciki ne mu sani cewa Jehovah a shirye yake ya gafarta mana zunubanmu idan muka tuba da gaske, amma abin baƙin ciki ne mu ga '''mummunar sakamakon''' da zunubin ya jawo.

In Isaiah’s day, what choice did some Israelites make, and with what '''consequences'''?

Line 81: Line 81:
A zamanin Ishaya, wane zaɓe ne wasu Isra’ilawa suka yi, kuma menene '''sakamakon haka'''?

But instead of finding more freedom, our original parents sold themselves and their future offspring into bondage to sin, with disastrous '''consequences'''. —Rom.

Line 87: Line 87:
Maimakon samun ’yanci na gaske, iyayenmu na fari da ’ya’yansu sun zama bayi ga zunubi kuma '''sakamakon hakan''' shi ne wahala da kuma mutuwa.—Rom.

Mr 3:29 —What does it mean to blaspheme against the holy spirit, and what are the '''consequences'''?

Line 93: Line 93:
Mk 3:29 —Me ake nufi da saɓa wa ruhu mai tsarki, kuma mene ne '''sakamakon yin hakan'''?

3:23, 24) In doing so, Jehovah justly made them face the '''consequences''' of their own decision.

Line 99: Line 99:
3: 23, 24) Sa’ad da Jehobah ya kore su sun '''sha wahala''' don zunubinsu.

That we simply cannot socialize with unbelievers and hope to suffer no ill '''consequences'''.

Line 105: Line 105:
Babu yadda za mu yi tarayya da marasa bi kuma mu yi tunanin cewa ba abin da '''zai''' same mu.

In that case, thinking about the '''consequences''' that come to those who ignore Bible standards can help you to make up your mind.

Line 111: Line 111:
A wannan yanayin, yin tunani game da '''sakamakon''' da waɗanda suka ƙi mizanan Littafi Mai Tsarki suke fuskanta zai sa ku tsai da shawara.

The '''consequences''' to humankind were disastrous.

Line 117: Line 117:
'''Sakamakon''' wannan ga mutane ya zama bala’i.
'''Sakamakon''' wannan ga mutane ya zama bala’i.

jw2019

When complications have arisen, Jehovah has promptly taken steps to minimize the bad '''consequences''' of what happened.

Line 123: Line 123:
Sa’ad da matsala ta taso, Jehobah ya ɗauki mataki nan da nan don ya rage mugun '''sakamakon''' abin da ya faru.

Still, he had to reap the '''consequences''' of his unwise course.

Line 129: Line 129:
Duk da haka, ya sha wahala don shawara '''marar''' kyau da ya tsai da.

Envy can have devastating '''consequences'''.

Line 135: Line 135:
Hassada tana da '''mugun sakamako'''.
Hassada tana da '''mugun sakamako'''.

jw2019

How Early Christians Measured Up: According to religion writer Jonathan Dymond, the early Christians “refused to engage in [war]; whatever were the '''consequences''', whether reproach, or imprisonment, or death.”

Line 141: Line 141:
Yadda Kiristoci na Farko Suka Yi Abin da Yesu Ya Ce: Jonathan Dymond, marubucin batutuwan da suka shafi addini, ya ce Kiristoci a ƙarni na farko sun “ƙi yin [yaƙi]; ko da '''hakan''' zai sa a kunyata su, a jefa su kurkuku, ko kuma a kashe su.”

What were the '''consequences''' for the people of Israel when they failed to show themselves thankful?

Line 147: Line 147:
Menene ya '''sami''' mutanen Isra’ila da suka kasa nuna godiyarsu?

Latest revision as of 12:18, 6 December 2021

The narrative is also of interest to us because it highlights the blessings that come from obedience to the true God and the consequences of disobedience to him.

Labarin yana da muhimmanci a gare mu domin ya taƙaita albarkar da ake samu idan aka yi biyayya ga Allah na gaskiya da kuma sakamakon rashin yi masa biyayya.

1:18-20) Therefore, those who unrepentantly live ungodly lives will not escape the consequences of their conduct.

1:18-20) Saboda haka, waɗanda suka ci gaba da yin rayuwa da ke ɓata wa Allah rai ba za su tsira ba daga sakamakon halinsu ba.

Reflecting on the consequences of the actions of those who achieve prosperity through expedient or questionable dealings reassured the psalmist that he was on the right path.

Yin bimbini a kan matuƙar waɗanda suka yi arziki ta cuwa-cuwa ya ƙarfafa mai zabura cewa tafarkin da ya bi mai kyau ne.

13 Consider some of the consequences.

13 Bari mu yi la’akari da wasu cikin sakamakon.

Living for self without regard for divine law might seem attractive to many, but the bad consequences of such a course are inescapable. —Gal.

Yin rayuwa don kanmu ba tare da daraja dokar Allah ba yana iya yin kyau a gaban mutane da yawa, amma ba za a iya guje wa mugun sakamakon irin wannan tafarki ba.—Gal.

Achan’s theft was not a minor offense —it led to serious consequences

Satar da Akan ya yi ba ɗan ƙarami laifi ba ne, domin ta jawo babban ɓarna

After considering the consequences of either giving in to or resisting peer pressure, your child is asked to plan some responses that either absorb, deflect, or return the pressure.

Bayan an tattauna sakamakon faɗa wa matsi na tsara ko kuma ƙinsa, an gaya wa ɗanka ya shirya wasu amsoshi na amincewa da matsin, ƙinsa, ko kuma mayar da matsin.

For such individuals, the consequences will be the same as those faced by the unrepentant Israelites.

Ga irin waɗannan mutanen, sakamakon zai zama kamar na Isra’ilawa da suka ƙi su tuba.

That choice would have disastrous consequences not just for Adam and Eve but also for all their offspring.

Wannan zaɓin da suka yi ya shafe su da kuma zuriyarsu.

Lydia and Robert each suffered an alarming breach of trust, with grave consequences.

Lydia da Robert sun shaida mummunar sakamakon cin amana ƙwarai.

As the scale of this corruption has increased, the consequences have become catastrophic.

Yayin da wannan rashawa ta ƙaru, abin da take haddasawa ya zama bala’i.

The question quoted above refers to the bitter consequences of adultery.

Tambayar da aka yi ƙaulinsa a sama ya nuna mugun sakamakon zina.

It is comforting to know that Jehovah is willing to forgive our sins if we are truly repentant, but it is sobering to realize that sins often bring dire consequences.

Abin farin ciki ne mu sani cewa Jehovah a shirye yake ya gafarta mana zunubanmu idan muka tuba da gaske, amma abin baƙin ciki ne mu ga mummunar sakamakon da zunubin ya jawo.

In Isaiah’s day, what choice did some Israelites make, and with what consequences?

A zamanin Ishaya, wane zaɓe ne wasu Isra’ilawa suka yi, kuma menene sakamakon haka?

But instead of finding more freedom, our original parents sold themselves and their future offspring into bondage to sin, with disastrous consequences. —Rom.

Maimakon samun ’yanci na gaske, iyayenmu na fari da ’ya’yansu sun zama bayi ga zunubi kuma sakamakon hakan shi ne wahala da kuma mutuwa.—Rom.

Mr 3:29 —What does it mean to blaspheme against the holy spirit, and what are the consequences?

Mk 3:29 —Me ake nufi da saɓa wa ruhu mai tsarki, kuma mene ne sakamakon yin hakan?

3:23, 24) In doing so, Jehovah justly made them face the consequences of their own decision.

3: 23, 24) Sa’ad da Jehobah ya kore su sun sha wahala don zunubinsu.

That we simply cannot socialize with unbelievers and hope to suffer no ill consequences.

Babu yadda za mu yi tarayya da marasa bi kuma mu yi tunanin cewa ba abin da zai same mu.

In that case, thinking about the consequences that come to those who ignore Bible standards can help you to make up your mind.

A wannan yanayin, yin tunani game da sakamakon da waɗanda suka ƙi mizanan Littafi Mai Tsarki suke fuskanta zai sa ku tsai da shawara.

The consequences to humankind were disastrous.

Sakamakon wannan ga mutane ya zama bala’i.

When complications have arisen, Jehovah has promptly taken steps to minimize the bad consequences of what happened.

Sa’ad da matsala ta taso, Jehobah ya ɗauki mataki nan da nan don ya rage mugun sakamakon abin da ya faru.

Still, he had to reap the consequences of his unwise course.

Duk da haka, ya sha wahala don shawara marar kyau da ya tsai da.

Envy can have devastating consequences.

Hassada tana da mugun sakamako.

How Early Christians Measured Up: According to religion writer Jonathan Dymond, the early Christians “refused to engage in [war]; whatever were the consequences, whether reproach, or imprisonment, or death.”

Yadda Kiristoci na Farko Suka Yi Abin da Yesu Ya Ce: Jonathan Dymond, marubucin batutuwan da suka shafi addini, ya ce Kiristoci a ƙarni na farko sun “ƙi yin [yaƙi]; ko da hakan zai sa a kunyata su, a jefa su kurkuku, ko kuma a kashe su.”

What were the consequences for the people of Israel when they failed to show themselves thankful?

Menene ya sami mutanen Isra’ila da suka kasa nuna godiyarsu?