More actions
Created page with "Would they be '''justified''' in questioning whether their activity is worth reporting? Shin ya '''kamata''' su '''raina''' ɗan sa’o’in da suke bayarwa? <span class="fl..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

" Tags: Mobile edit Mobile web edit |

Line 3: | Line 3: | ||
Shin ya '''kamata''' su '''raina''' ɗan sa’o’in da suke bayarwa? | Shin ya '''kamata''' su '''raina''' ɗan sa’o’in da suke bayarwa? | ||

We do not know why Solomon took so many wives, nor do we know how he '''justified''' doing so. | We do not know why Solomon took so many wives, nor do we know how he '''justified''' doing so. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Ba mu san dalilin da ya sa Sulemanu ya kwashe mata da yawa haka ba, kuma ba mu san '''hujjar''' da ya '''ba''' da ba game da haka. | Ba mu san dalilin da ya sa Sulemanu ya kwashe mata da yawa haka ba, kuma ba mu san '''hujjar''' da ya '''ba''' da ba game da haka. | ||

Then in June 2010, the European Court of Human Rights in Strasbourg, France, ruled: “The Court finds that [Moscow’s] interference with the applicants’ right to freedom of religion and association was not '''justified'''. | Then in June 2010, the European Court of Human Rights in Strasbourg, France, ruled: “The Court finds that [Moscow’s] interference with the applicants’ right to freedom of religion and association was not '''justified'''. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
A watan Yuni na 2010, Kotun Turai na ’Yancin ’Yan Adam da ke wani birni a ƙasar Faransa ya hukunta cewa bai dace ba da birnin Moscow ya hana Shaidun Jehobah yin bauta, kuma ba su da ikon hana su yin taro. | A watan Yuni na 2010, Kotun Turai na ’Yancin ’Yan Adam da ke wani birni a ƙasar Faransa ya hukunta cewa bai dace ba da birnin Moscow ya hana Shaidun Jehobah yin bauta, kuma ba su da ikon hana su yin taro. | ||

(Micah 6:11, 12) Too, stealing is never '''justified''', even if a person is in need or if the one from whom items are taken is wealthy. | (Micah 6:11, 12) Too, stealing is never '''justified''', even if a person is in need or if the one from whom items are taken is wealthy. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
(Mikah 6:11, 12) Sata ba za a taɓa '''cewa daidai''' ba ce, ko idan mutum yana cikin bukata ne ko wanda aka yi masa sata yana da arziki. | (Mikah 6:11, 12) Sata ba za a taɓa '''cewa daidai''' ba ce, ko idan mutum yana cikin bukata ne ko wanda aka yi masa sata yana da arziki. | ||

Should the individual follow his conscience by “obeying the tenets of faith more than the law,” the State might view this as being '''justified''' and within the scope of religious freedom. —Acts 5:29. | Should the individual follow his conscience by “obeying the tenets of faith more than the law,” the State might view this as being '''justified''' and within the scope of religious freedom. —Acts 5:29. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Idan mutumin ya bi lamirinsa ta wajen “yin biyayya ga imanin addininsa fiye da dokar,” Jiha za ta ɗauki wannan '''daidai''' ne kuma ɓangare ne na ’yancin addini.—Ayukan Manzanni 5:29. | Idan mutumin ya bi lamirinsa ta wajen “yin biyayya ga imanin addininsa fiye da dokar,” Jiha za ta ɗauki wannan '''daidai''' ne kuma ɓangare ne na ’yancin addini.—Ayukan Manzanni 5:29. | ||

A person who does nothing for his loving parents is hardly '''justified''' in considering himself good, is he? | A person who does nothing for his loving parents is hardly '''justified''' in considering himself good, is he? | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Za a ce mutumin da ba ya yi wa '''iyayensa''' kome mutum kirki ne? | Za a ce mutumin da ba ya yi wa '''iyayensa''' kome mutum kirki ne? | ||

9:21) He refused to punish Israelites who spoke out against his kingship, even though he could have felt '''justified''' in defending his God-given position. | 9:21) He refused to punish Israelites who spoke out against his kingship, even though he could have felt '''justified''' in defending his God-given position. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
9:21) Bai yi wa mutanen Isra’ila da suka yi gunaguni game da sarautarsa horo '''ba''' ko da yake yana da ikon yin haka. | 9:21) Bai yi wa mutanen Isra’ila da suka yi gunaguni game da sarautarsa horo '''ba''' ko da yake yana da ikon yin haka. | ||

Why is Jehovah '''justified''' in ending this wicked system? | Why is Jehovah '''justified''' in ending this wicked system? | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Me ya sa ya '''dace''' Jehovah '''ya''' kawo ƙarshen wannan mugun tsari? | Me ya sa ya '''dace''' Jehovah '''ya''' kawo ƙarshen wannan mugun tsari? | ||

8 Now that Jehovah has allowed thousands of years for humans to experiment with rulership independent from him, he is '''justified''' in clearing all these forms of rule off the earth and replacing them with his own government. | 8 Now that Jehovah has allowed thousands of years for humans to experiment with rulership independent from him, he is '''justified''' in clearing all these forms of rule off the earth and replacing them with his own government. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
8 Yanzu da Jehobah ya ƙyale ’yan adam su gwada sarautarsu shekaru da yawa, ya '''dace''' ya kawar da dukan sarauta ta duniya kuma ya canja ta da gwamnatinsa. | 8 Yanzu da Jehobah ya ƙyale ’yan adam su gwada sarautarsu shekaru da yawa, ya '''dace''' ya kawar da dukan sarauta ta duniya kuma ya canja ta da gwamnatinsa. | ||

(Romans 5:12) Even though Jehovah was fully '''justified''' in rendering that judgment, he did not harshly write off the human family as totally incorrigible and unredeemable. | (Romans 5:12) Even though Jehovah was fully '''justified''' in rendering that judgment, he did not harshly write off the human family as totally incorrigible and unredeemable. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
(Romawa 5:12) Ko da yake Jehovah ba shi da '''laifi''' wajen yanke musu hukunci, bai share iyalin ’yan Adam kawai ba gabaki ɗaya da cewa bai yiwuwa a fanshe su ba. | (Romawa 5:12) Ko da yake Jehovah ba shi da '''laifi''' wajen yanke musu hukunci, bai share iyalin ’yan Adam kawai ba gabaki ɗaya da cewa bai yiwuwa a fanshe su ba. | ||

And so when I felt ‘'''justified'''’ I took this bad course and sinned against Jehovah and my mate.” | And so when I felt ‘'''justified'''’ I took this bad course and sinned against Jehovah and my mate.” | ||
Line 63: | Line 63: | ||
Saboda haka, sa’ad da na ga cewa ina da ‘'''hujja'''’ sai na bi wannan mugun tafarkin kuma na yi zunubi ga Jehobah da kuma mijina.” | Saboda haka, sa’ad da na ga cewa ina da ‘'''hujja'''’ sai na bi wannan mugun tafarkin kuma na yi zunubi ga Jehobah da kuma mijina.” | ||

They have blessed the troops and '''justified''' the killing. | They have blessed the troops and '''justified''' the killing. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Sun albarkaci sojoji, sun kuma ce kashe mutane '''daidai''' ne. | Sun albarkaci sojoji, sun kuma ce kashe mutane '''daidai''' ne. | ||

6, 7. (a) Why did Paul change his plan to revisit Corinth, and why were his critics not '''justified''' in questioning his trustworthiness? | 6, 7. (a) Why did Paul change his plan to revisit Corinth, and why were his critics not '''justified''' in questioning his trustworthiness? | ||
Line 75: | Line 75: | ||
6, 7. (a) Me ya sa Bulus ya canja tsarin tafiyarsa zuwa Korinti, kuma me ya sa bai '''dace''' da '''wasu''' suka kushe shi ba? | 6, 7. (a) Me ya sa Bulus ya canja tsarin tafiyarsa zuwa Korinti, kuma me ya sa bai '''dace''' da '''wasu''' suka kushe shi ba? | ||

The Bible acknowledges that discipline, even when completely '''justified''', is hard to bear. | The Bible acknowledges that discipline, even when completely '''justified''', is hard to bear. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Littafi Mai Tsarki ya faɗa cewa yana da wuya a amince da horo, ko da a lokacin da ya '''dace''' ne. | Littafi Mai Tsarki ya faɗa cewa yana da wuya a amince da horo, ko da a lokacin da ya '''dace''' ne. | ||

What confidence did God have in his human creation, and was this confidence '''justified'''? | What confidence did God have in his human creation, and was this confidence '''justified'''? | ||
Line 87: | Line 87: | ||
Mene ne Allah ya tabbatar da cewa ’yan Adam za su yi, kuma yaya hakan '''ya''' zama '''gaskiya'''? | Mene ne Allah ya tabbatar da cewa ’yan Adam za su yi, kuma yaya hakan '''ya''' zama '''gaskiya'''? | ||

And judging from the actions of the crazed mob of Sodomites, can there be any doubt that Jehovah was fully '''justified''' in executing judgment upon the inhabitants of that wicked city? —Genesis 19:23-25. | And judging from the actions of the crazed mob of Sodomites, can there be any doubt that Jehovah was fully '''justified''' in executing judgment upon the inhabitants of that wicked city? —Genesis 19:23-25. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Idan muka yi la’akari da ayyukan taron ’yan iska na Sadumawa, shin da wani dalili na yin shakkar cewa Jehobah ya aikata '''daidai''' da ya zartar da hukunci a kan mazaunan wannan mugun birni?—Farawa 19:23-25. | Idan muka yi la’akari da ayyukan taron ’yan iska na Sadumawa, shin da wani dalili na yin shakkar cewa Jehobah ya aikata '''daidai''' da ya zartar da hukunci a kan mazaunan wannan mugun birni?—Farawa 19:23-25. | ||

The more I examined what they said, the more I came to think that I was '''justified''' in leaving Jehovah’s organization. | The more I examined what they said, the more I came to think that I was '''justified''' in leaving Jehovah’s organization. | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Yayin da nake ƙara bincika abin da suka ce, ina ƙara ganin cewa ina da '''ƙwaƙƙwarar dalili''' na barin ƙungiyar Jehobah. | Yayin da nake ƙara bincika abin da suka ce, ina ƙara ganin cewa ina da '''ƙwaƙƙwarar dalili''' na barin ƙungiyar Jehobah. | ||

They directed their complaint to the apostles, who arranged for prompt action to be taken because the complaint was '''justified'''. | They directed their complaint to the apostles, who arranged for prompt action to be taken because the complaint was '''justified'''. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
Sun kai ƙara ne ga manzanni, waɗanda suka aikata nan da nan domin ƙara da aka kai ya '''dace'''. | Sun kai ƙara ne ga manzanni, waɗanda suka aikata nan da nan domin ƙara da aka kai ya '''dace'''. | ||

In light of the above, Jesus was '''justified''' in calling the temple merchants “robbers” on account of their exploitation and greed. | In light of the above, Jesus was '''justified''' in calling the temple merchants “robbers” on account of their exploitation and greed. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
Abubuwan da aka ambata ɗazu sun nuna cewa ya '''dace''' da Yesu ya kira mutanen da suke kasuwanci a haikali “mafasa” saboda haɗamarsu da kuma yadda suke cutar mutane. | Abubuwan da aka ambata ɗazu sun nuna cewa ya '''dace''' da Yesu ya kira mutanen da suke kasuwanci a haikali “mafasa” saboda haɗamarsu da kuma yadda suke cutar mutane. | ||

Lacking grandchildren and with two sons dead, Naomi might have felt '''justified''' in thinking that Jehovah had humiliated her. | Lacking grandchildren and with two sons dead, Naomi might have felt '''justified''' in thinking that Jehovah had humiliated her. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Ga ’ya’yanta sun mutu kuma ba ta da jikoki, Na’omi ta yi tunanin da '''ya dace''' da ta ce Jehobah ya wahalshe ta. | Ga ’ya’yanta sun mutu kuma ba ta da jikoki, Na’omi ta yi tunanin da '''ya dace''' da ta ce Jehobah ya wahalshe ta. | ||

King Saul '''justified''' his disobedient course by saying: “The people had compassion upon the best of the flock and of the herd, for the purpose of sacrificing to Jehovah your God.” —1 Samuel 15:1-15. | King Saul '''justified''' his disobedient course by saying: “The people had compassion upon the best of the flock and of the herd, for the purpose of sacrificing to Jehovah your God.” —1 Samuel 15:1-15. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
Sarki Saul ya ba da '''hujjar''' rashin biyayyarsa sa’ad da ya ce: “Jama’a suka keɓe mafiya kyau daga cikin tumaki da shanu, domin a yi hadaya ga Ubangiji Allahnka.”—1 Samuila 15:1-15. | Sarki Saul ya ba da '''hujjar''' rashin biyayyarsa sa’ad da ya ce: “Jama’a suka keɓe mafiya kyau daga cikin tumaki da shanu, domin a yi hadaya ga Ubangiji Allahnka.”—1 Samuila 15:1-15. | ||

How did Jehovah show long-suffering before the Flood, and why was the destruction of the pre-Flood generation '''justified'''? | How did Jehovah show long-suffering before the Flood, and why was the destruction of the pre-Flood generation '''justified'''? | ||
Line 129: | Line 129: | ||
Yaya Jehovah ya yi tsawon jimrewa kafin Rigyawan, kuma me ya sa halakar tsarar da take kafin Rigyawa '''daidai take'''? | Yaya Jehovah ya yi tsawon jimrewa kafin Rigyawan, kuma me ya sa halakar tsarar da take kafin Rigyawa '''daidai take'''? | ||

Was he '''justified''' in seeking God’s help? | Was he '''justified''' in seeking God’s help? | ||
Line 135: | Line 135: | ||
'''Asa''' yana da '''dalilai''' na gaskata '''cewa''' Jehobah zai taimake shi ne? | '''Asa''' yana da '''dalilai''' na gaskata '''cewa''' Jehobah zai taimake shi ne? | ||

29:22) One who is '''justified''' in expressing his displeasure must carefully control his anger to avoid damaging valuable relationships. | 29:22) One who is '''justified''' in expressing his displeasure must carefully control his anger to avoid damaging valuable relationships. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
29:22) Wanda aka '''ba''' haushi ya kamata ya mai da hankali ya kame kansa don ya guji ɓata dangantaka mai kyau. | 29:22) Wanda aka '''ba''' haushi ya kamata ya mai da hankali ya kame kansa don ya guji ɓata dangantaka mai kyau. | ||

In what cases might anger be '''justified''', but why was it totally wrong for Cain to become “hot with anger”? | In what cases might anger be '''justified''', but why was it totally wrong for Cain to become “hot with anger”? | ||
Line 147: | Line 147: | ||
A waɗanne lokatai ne za a iya '''cewa''' fushi yana da kyau, amma me ya sa bai dace ba sam Kayinu “ya husata ƙwarai”? | A waɗanne lokatai ne za a iya '''cewa''' fushi yana da kyau, amma me ya sa bai dace ba sam Kayinu “ya husata ƙwarai”? | ||

0 | 0 | ||

Latest revision as of 12:19, 6 December 2021
Would they be justified in questioning whether their activity is worth reporting?
Shin ya kamata su raina ɗan sa’o’in da suke bayarwa?
We do not know why Solomon took so many wives, nor do we know how he justified doing so.
Ba mu san dalilin da ya sa Sulemanu ya kwashe mata da yawa haka ba, kuma ba mu san hujjar da ya ba da ba game da haka.
Then in June 2010, the European Court of Human Rights in Strasbourg, France, ruled: “The Court finds that [Moscow’s] interference with the applicants’ right to freedom of religion and association was not justified.
A watan Yuni na 2010, Kotun Turai na ’Yancin ’Yan Adam da ke wani birni a ƙasar Faransa ya hukunta cewa bai dace ba da birnin Moscow ya hana Shaidun Jehobah yin bauta, kuma ba su da ikon hana su yin taro.
(Micah 6:11, 12) Too, stealing is never justified, even if a person is in need or if the one from whom items are taken is wealthy.
(Mikah 6:11, 12) Sata ba za a taɓa cewa daidai ba ce, ko idan mutum yana cikin bukata ne ko wanda aka yi masa sata yana da arziki.
Should the individual follow his conscience by “obeying the tenets of faith more than the law,” the State might view this as being justified and within the scope of religious freedom. —Acts 5:29.
Idan mutumin ya bi lamirinsa ta wajen “yin biyayya ga imanin addininsa fiye da dokar,” Jiha za ta ɗauki wannan daidai ne kuma ɓangare ne na ’yancin addini.—Ayukan Manzanni 5:29.
A person who does nothing for his loving parents is hardly justified in considering himself good, is he?
Za a ce mutumin da ba ya yi wa iyayensa kome mutum kirki ne?
9:21) He refused to punish Israelites who spoke out against his kingship, even though he could have felt justified in defending his God-given position.
9:21) Bai yi wa mutanen Isra’ila da suka yi gunaguni game da sarautarsa horo ba ko da yake yana da ikon yin haka.
Why is Jehovah justified in ending this wicked system?
Me ya sa ya dace Jehovah ya kawo ƙarshen wannan mugun tsari?
8 Now that Jehovah has allowed thousands of years for humans to experiment with rulership independent from him, he is justified in clearing all these forms of rule off the earth and replacing them with his own government.
8 Yanzu da Jehobah ya ƙyale ’yan adam su gwada sarautarsu shekaru da yawa, ya dace ya kawar da dukan sarauta ta duniya kuma ya canja ta da gwamnatinsa.
(Romans 5:12) Even though Jehovah was fully justified in rendering that judgment, he did not harshly write off the human family as totally incorrigible and unredeemable.
(Romawa 5:12) Ko da yake Jehovah ba shi da laifi wajen yanke musu hukunci, bai share iyalin ’yan Adam kawai ba gabaki ɗaya da cewa bai yiwuwa a fanshe su ba.
And so when I felt ‘justified’ I took this bad course and sinned against Jehovah and my mate.”
Saboda haka, sa’ad da na ga cewa ina da ‘hujja’ sai na bi wannan mugun tafarkin kuma na yi zunubi ga Jehobah da kuma mijina.”
They have blessed the troops and justified the killing.
Sun albarkaci sojoji, sun kuma ce kashe mutane daidai ne.
6, 7. (a) Why did Paul change his plan to revisit Corinth, and why were his critics not justified in questioning his trustworthiness?
6, 7. (a) Me ya sa Bulus ya canja tsarin tafiyarsa zuwa Korinti, kuma me ya sa bai dace da wasu suka kushe shi ba?
The Bible acknowledges that discipline, even when completely justified, is hard to bear.
Littafi Mai Tsarki ya faɗa cewa yana da wuya a amince da horo, ko da a lokacin da ya dace ne.
What confidence did God have in his human creation, and was this confidence justified?
Mene ne Allah ya tabbatar da cewa ’yan Adam za su yi, kuma yaya hakan ya zama gaskiya?
And judging from the actions of the crazed mob of Sodomites, can there be any doubt that Jehovah was fully justified in executing judgment upon the inhabitants of that wicked city? —Genesis 19:23-25.
Idan muka yi la’akari da ayyukan taron ’yan iska na Sadumawa, shin da wani dalili na yin shakkar cewa Jehobah ya aikata daidai da ya zartar da hukunci a kan mazaunan wannan mugun birni?—Farawa 19:23-25.
The more I examined what they said, the more I came to think that I was justified in leaving Jehovah’s organization.
Yayin da nake ƙara bincika abin da suka ce, ina ƙara ganin cewa ina da ƙwaƙƙwarar dalili na barin ƙungiyar Jehobah.
They directed their complaint to the apostles, who arranged for prompt action to be taken because the complaint was justified.
Sun kai ƙara ne ga manzanni, waɗanda suka aikata nan da nan domin ƙara da aka kai ya dace.
In light of the above, Jesus was justified in calling the temple merchants “robbers” on account of their exploitation and greed.
Abubuwan da aka ambata ɗazu sun nuna cewa ya dace da Yesu ya kira mutanen da suke kasuwanci a haikali “mafasa” saboda haɗamarsu da kuma yadda suke cutar mutane.
Lacking grandchildren and with two sons dead, Naomi might have felt justified in thinking that Jehovah had humiliated her.
Ga ’ya’yanta sun mutu kuma ba ta da jikoki, Na’omi ta yi tunanin da ya dace da ta ce Jehobah ya wahalshe ta.
King Saul justified his disobedient course by saying: “The people had compassion upon the best of the flock and of the herd, for the purpose of sacrificing to Jehovah your God.” —1 Samuel 15:1-15.
Sarki Saul ya ba da hujjar rashin biyayyarsa sa’ad da ya ce: “Jama’a suka keɓe mafiya kyau daga cikin tumaki da shanu, domin a yi hadaya ga Ubangiji Allahnka.”—1 Samuila 15:1-15.
How did Jehovah show long-suffering before the Flood, and why was the destruction of the pre-Flood generation justified?
Yaya Jehovah ya yi tsawon jimrewa kafin Rigyawan, kuma me ya sa halakar tsarar da take kafin Rigyawa daidai take?
Was he justified in seeking God’s help?
Asa yana da dalilai na gaskata cewa Jehobah zai taimake shi ne?
29:22) One who is justified in expressing his displeasure must carefully control his anger to avoid damaging valuable relationships.
29:22) Wanda aka ba haushi ya kamata ya mai da hankali ya kame kansa don ya guji ɓata dangantaka mai kyau.
In what cases might anger be justified, but why was it totally wrong for Cain to become “hot with anger”?
A waɗanne lokatai ne za a iya cewa fushi yana da kyau, amma me ya sa bai dace ba sam Kayinu “ya husata ƙwarai”?
0