Tags: Mobile edit Mobile web edit |
|||
Line 1: | Line 1: | ||
==1. Sura ta 18== | ==1. Sura ta 18== | ||
# Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Wanda ya saukar da Littafi ga bawanSa, kuma Bai saka masa karkata ba. | # Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Wanda ya saukar da Littafi ga bawanSa, kuma Bai saka masa karkata ba. | ||
# Ya yi shi madaidaici, don ya yi gargadin azaba mai tsanani daga gare Shi, kuma ya yi bushara ga waɗanda ke Yin ayyuka nagari, cewa suna da kyak-kyawan sakamako. | # Ya yi shi madaidaici, don ya yi gargadin azaba mai tsanani daga gare Shi, kuma ya yi bushara ga waɗanda ke Yin ayyuka nagari, cewa suna da kyak-kyawan sakamako. | ||
# Da za su zauna cikinsa har abada. | # Da za su zauna cikinsa har abada. | ||
# Ku ma don ya gargaɗi waɗanda suka ce, ‘Allah ya riƙi ɗa’. | # Ku ma don ya gargaɗi waɗanda suka ce, ‘Allah ya riƙi ɗa’. | ||
# Su ko iyayensu ba su da sani game da haka. Kalmar da ke fita daga bakunan-su ta munana. Babu abin da suke faɗa, sai ƙarya. | # Su ko iyayensu ba su da sani game da haka. Kalmar da ke fita daga bakunan-su ta munana. Babu abin da suke faɗa, sai ƙarya. | ||
# Mai yiwuwa ne baƙin ciki ya kashe ka (don jiye musu takaici) idan ba su ba da gaskiya da wannan zance ba. | # Mai yiwuwa ne baƙin ciki ya kashe ka (don jiye musu takaici) idan ba su ba da gaskiya da wannan zance ba. | ||
# Hakika, Mun sa dukkan abin da ke ban ƙasa, ya zama ado gare ta, don Mu jarraba su Muga ko wanne a cikinsu zai fi yin aiki nagari. | # Hakika, Mun sa dukkan abin da ke ban ƙasa, ya zama ado gare ta, don Mu jarraba su Muga ko wanne a cikinsu zai fi yin aiki nagari. | ||
# Kuma za Mu mai da abin da ke kan ta, ya zama faƙo. | # Kuma za Mu mai da abin da ke kan ta, ya zama faƙo. | ||
# Ko ka taɓa tunanin cewa, Mazauna kogo Marubuta Allo ababan ta’ajibi ne daga cikin AyoyinMu? | # Ko ka taɓa tunanin cewa, Mazauna kogo Marubuta Allo ababan ta’ajibi ne daga cikin AyoyinMu? | ||
# Lokacin da waɗannan samarin suka nemi mafaka cikin kogo, suka ce, ‘Ubangijinrnu, Ka bamu rahama daga wajenKa, kuma Ka agaza mana da shiriya game da aramarinmu.’ | |||
# Sai Muka hana kunnuwansu ji, har zuwa shekaru masu yawa, a cikin kogon. | |||
# Sa’annan Muka tashe su, don Mu san wanene daga cikin ƙungiyoyin biyu zai fi kiyaye tsawon lokacin da suka zauna. | |||
# Mu za Mu ba ka labarinsu na gaskiya. Su samari ne, waɗanda suka ba da gaskiya da Ubangijinsu, kuma Mun ƙara masu shiriya. | |||
# Kuma Mun ƙarfafa zukatansu, lokacin da suka miƙe tsaye, suka ce,‘Ubangijinmu ne Ubangijin sammai da ƙasa. Ba za mu taɓa kira wani ubangiji ba, sai Shi; (idan muka kira wani ba Shi ba), mun furta magana ta zautuwa. | |||
# ‘Waɗannan mutanenmu sun riƙi wasu abubuwan bautawa bayanSa. Me yasa basu kawo ƙwaƙkwaran dalili game da su ba?’ Kuma wanene mafi zalunci da yafi mai ƙirƙiro ƙarya game da Allah? | |||
# Kuma yayin da kuka ƙaurace musu, da abin da suke bauta wa maimakon Allah, ku fake cikin kogo; Ubangijinku zai shimfiɗa maku rahama taSa, kuma Zai agaza maku da sauƙi game da lamarinku. Kuma yayin da rana ta fito, za ka gan ta tana kauce wa kogonsu ta hannun dama, kuma idan ta fadi, za ka gan ta tana juya musu baya ta hannun hagu; su kuwa suna cikin fili mai fadi a cikinsa. Wannan yana daga Ayoyin Allah. Wanda Allah ya shiriya, shi ne shiryayye; wanda Ya bari bisa ɓata kuwa, ba za ka sama masa mai agaji, mai shiryarwa ba. | |||
# Za ka zaci a farke suke, alhali barci suke; Kuma za Mu sa su su juya dama kuma su juya hagu, karensu kuwa ya miƙe ƙafafuwansa na gaba kan dokin ƙofar. Idan ka hange su, sai ka juya musu baya a firgice, kuma sai ka cika da jin tsoronsu. | |||
# Kuma sai Muka tashe su, don su | |||
==Sura ta 18== | == 2. Sura ta 18 == | ||
tambayi junansu. Mai magana a | tambayi junansu. Mai magana a | ||