No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
==1. Sura ta 18== | ==1. Sura ta 18== [[Category:Quran/18]] | ||
# Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Wanda ya saukar da Littafi ga bawanSa, kuma Bai saka masa karkata ba. | # Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Wanda ya saukar da Littafi ga bawanSa, kuma Bai saka masa karkata ba. | ||
# Ya yi shi madaidaici, don ya yi gargadin azaba mai tsanani daga gare Shi, kuma ya yi bushara ga waɗanda ke Yin ayyuka nagari, cewa suna da kyak-kyawan sakamako. | # Ya yi shi madaidaici, don ya yi gargadin azaba mai tsanani daga gare Shi, kuma ya yi bushara ga waɗanda ke Yin ayyuka nagari, cewa suna da kyak-kyawan sakamako. |