More actions
Created page with "6 Jesus’ resurrection had a '''profound''' impact on his disciples. 6 Tashin Yesu daga matattu ya '''shafi''' almajiransa sosai. jw2019 How,..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
6 Tashin Yesu daga matattu ya '''shafi''' almajiransa sosai. | 6 Tashin Yesu daga matattu ya '''shafi''' almajiransa sosai. | ||

How, though, does God use his '''profound''' understanding of ‘the real you’ to comfort you? | How, though, does God use his '''profound''' understanding of ‘the real you’ to comfort you? | ||
Line 9: | Line 9: | ||
To, ta yaya Allah yake ƙarfafa ka tun da ya fahimci ‘ainihin mutumin da kake’? | To, ta yaya Allah yake ƙarfafa ka tun da ya fahimci ‘ainihin mutumin da kake’? | ||

In time, Abel came to grasp a '''profound''' truth: If —with the right motive— he simply offered Jehovah the best of what he had, his loving heavenly Father would be pleased. | In time, Abel came to grasp a '''profound''' truth: If —with the right motive— he simply offered Jehovah the best of what he had, his loving heavenly Father would be pleased. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Da shigewar lokaci, '''Habila''' ya fahimci cewa idan yana da kyakkyawar aniya kuma ya ba da hadaya da dukan zuciyarsa, zai iya faranta ran Ubansa na sama. | Da shigewar lokaci, '''Habila''' ya fahimci cewa idan yana da kyakkyawar aniya kuma ya ba da hadaya da dukan zuciyarsa, zai iya faranta ran Ubansa na sama. | ||

Jesus’ love for this subject was '''profound'''. | Jesus’ love for this subject was '''profound'''. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Ƙaunar Yesu ga wannan darasi tana da '''zurfi'''. | Ƙaunar Yesu ga wannan darasi tana da '''zurfi'''. | ||

The book of Psalms contains some of the most '''profound''' and moving expressions of faith ever put in writing. | The book of Psalms contains some of the most '''profound''' and moving expressions of faith ever put in writing. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Littafin Zabura yana ɗauke da wasu daga cikin furcin bangaskiya masu '''girma''' kuma masu motsawa da aka taɓa rubutawa. | Littafin Zabura yana ɗauke da wasu daga cikin furcin bangaskiya masu '''girma''' kuma masu motsawa da aka taɓa rubutawa. | ||

However, many of our decisions, the choices we make, can have a '''profound''' effect on us. | However, many of our decisions, the choices we make, can have a '''profound''' effect on us. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Ƙari ga haka, wasu shawarwari da muke tsai da wa za su iya '''shafan''' mu a rayuwa. | Ƙari ga haka, wasu shawarwari da muke tsai da wa za su iya '''shafan''' mu a rayuwa. | ||

When we endure faithfully and thus realize that we have God’s approval, this has the '''profound''' effect of adding to and strengthening our initial hope. | When we endure faithfully and thus realize that we have God’s approval, this has the '''profound''' effect of adding to and strengthening our initial hope. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Yayin da mun jimre cikin aminci kuma ta haka muka gane cewa Allah ya amince da mu, wannan yana da amfani '''sosai''' na ƙara kuma na ƙarfafa sa zuciyarmu da muke da ita a farko. | Yayin da mun jimre cikin aminci kuma ta haka muka gane cewa Allah ya amince da mu, wannan yana da amfani '''sosai''' na ƙara kuma na ƙarfafa sa zuciyarmu da muke da ita a farko. | ||

Given the '''profound''' influence that Jesus had on the world, should we expect more in the way of contemporary non-Biblical corroboration? | Given the '''profound''' influence that Jesus had on the world, should we expect more in the way of contemporary non-Biblical corroboration? | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Da yake Yesu '''sananne''' ne '''sosai''' a duniya, shin ya kamata mu sa rai cewa wasu marubuta a zamanin dā, za su yi magana game da wanzuwarsa da kuma tashinsa daga mutuwa? | Da yake Yesu '''sananne''' ne '''sosai''' a duniya, shin ya kamata mu sa rai cewa wasu marubuta a zamanin dā, za su yi magana game da wanzuwarsa da kuma tashinsa daga mutuwa? | ||

(Proverbs 3:5, 6) Trusting in God by seeking his guidance and obeying him brings '''profound''' meaning to life. | (Proverbs 3:5, 6) Trusting in God by seeking his guidance and obeying him brings '''profound''' meaning to life. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
(Misalai 3:5, 6) Dogara ga Allah ta wajen neman ja-gorancinsa da kuma yi masa biyayya '''yana''' sa rayuwa ta kasance da ma’ana '''sosai'''. | (Misalai 3:5, 6) Dogara ga Allah ta wajen neman ja-gorancinsa da kuma yi masa biyayya '''yana''' sa rayuwa ta kasance da ma’ana '''sosai'''. | ||

Notice this '''profound''' statement of Jesus. | Notice this '''profound''' statement of Jesus. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Ka lura da wani '''shawarar''' da Yesu ya bayar a nan. | Ka lura da wani '''shawarar''' da Yesu ya bayar a nan. | ||

Everywhere Abel looked, he saw evidence of the '''profound''' love, wisdom, and goodness of Jehovah God, the one who created all things. | Everywhere Abel looked, he saw evidence of the '''profound''' love, wisdom, and goodness of Jehovah God, the one who created all things. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
Duk inda Habila ya juya, sai ya ga halittu da suke nuna cewa Jehobah wanda ya halicci dukan abubuwa, Allah ne mai ƙauna da hikima da kuma nagarta. | Duk inda Habila ya juya, sai ya ga halittu da suke nuna cewa Jehobah wanda ya halicci dukan abubuwa, Allah ne mai ƙauna da hikima da kuma nagarta. | ||

We cannot get to know Jehovah as he really is without coming to grips with this '''profound''' word —“holy.” | We cannot get to know Jehovah as he really is without coming to grips with this '''profound''' word —“holy.” | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Ba za mu zo ga ainihin sanin Jehovah ba idan ba tare da fahimtar wannan '''muhimmiyar''' kalmar ba—“tsarki.” | Ba za mu zo ga ainihin sanin Jehovah ba idan ba tare da fahimtar wannan '''muhimmiyar''' kalmar ba—“tsarki.” | ||

In time, what '''profound''' truth did Abel come to grasp? | In time, what '''profound''' truth did Abel come to grasp? | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Mene ne Habila ya koya da shigewar lokaci? | Mene ne Habila ya koya da shigewar lokaci? | ||

(1 Corinthians 10:11) Moreover, the record of how Jehovah dealt with his people highlights his qualities and should have a '''profound''' effect on us. —Hebrews 4:12. | (1 Corinthians 10:11) Moreover, the record of how Jehovah dealt with his people highlights his qualities and should have a '''profound''' effect on us. —Hebrews 4:12. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
(1 Korinthiyawa 10:11) Ƙari ga haka, labarin yadda Jehobah ya bi da mutanensa ya nuna halayensa kuma ya kamata hakan ya '''shafe''' mu sosai.—Ibraniyawa 4:12. | (1 Korinthiyawa 10:11) Ƙari ga haka, labarin yadda Jehobah ya bi da mutanensa ya nuna halayensa kuma ya kamata hakan ya '''shafe''' mu sosai.—Ibraniyawa 4:12. | ||

(Revelation 15:2-4) Fear of God, derived from a '''profound''' reverence for his majesty, leads these corulers with Christ in the heavenly Kingdom to honor God as the ultimate authority. | (Revelation 15:2-4) Fear of God, derived from a '''profound''' reverence for his majesty, leads these corulers with Christ in the heavenly Kingdom to honor God as the ultimate authority. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
(Ru’ya ta Yohanna 15:2-4) Tsoron Allah, da ya zo daga '''girmamawa ƙwarai''' domin ɗaukakar, ya kai waɗannan abokan sarautar Kristi a Mulkinsa na samaniya su daraja Allah domin shi ne mai iko duka. | (Ru’ya ta Yohanna 15:2-4) Tsoron Allah, da ya zo daga '''girmamawa ƙwarai''' domin ɗaukakar, ya kai waɗannan abokan sarautar Kristi a Mulkinsa na samaniya su daraja Allah domin shi ne mai iko duka. | ||

AS THE comments of John and Carol show, your upbringing can exert a '''profound''' influence on the way you discipline your own children. | AS THE comments of John and Carol show, your upbringing can exert a '''profound''' influence on the way you discipline your own children. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
KAMAR yadda kalaman John da Carol suka nuna, yadda aka yi renonka yana iya '''shafan''' yadda za ka yi wa yaranka tarbiyya da horo. | KAMAR yadda kalaman John da Carol suka nuna, yadda aka yi renonka yana iya '''shafan''' yadda za ka yi wa yaranka tarbiyya da horo. | ||

How is it possible for people to make '''profound''' changes in their lives? | How is it possible for people to make '''profound''' changes in their lives? | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Ta yaya zai yiwu mutane su yi canje-'''canje''' na musamman a rayuwarsu? | Ta yaya zai yiwu mutane su yi canje-'''canje''' na musamman a rayuwarsu? | ||

Why does Mark 13:35-37 have '''profound''' meaning for you? | Why does Mark 13:35-37 have '''profound''' meaning for you? | ||
Line 105: | Line 105: | ||
Me ya sa Markus 13:35-37 yake da '''ma’ana sosai''' a gare ka? | Me ya sa Markus 13:35-37 yake da '''ma’ana sosai''' a gare ka? | ||

5:20) Nevertheless, when elders who handle these matters show Christlike love, this can have a '''profound''' impact on the wrongdoer. | 5:20) Nevertheless, when elders who handle these matters show Christlike love, this can have a '''profound''' impact on the wrongdoer. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
5:20) Duk da haka, sa’ad da dattawa da suka yi wannan shari’a suka nuna ƙauna irin na Kristi, hakan '''yana''' shafan mai zunubin sosai. | 5:20) Duk da haka, sa’ad da dattawa da suka yi wannan shari’a suka nuna ƙauna irin na Kristi, hakan '''yana''' shafan mai zunubin sosai. | ||

ON Tuesday afternoon, Nisan 11, 33 C.E., Jesus’ disciples raised a question that has '''profound''' meaning for us today. | ON Tuesday afternoon, Nisan 11, 33 C.E., Jesus’ disciples raised a question that has '''profound''' meaning for us today. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
RANAR talata da rana, 11 ga Nisan, shekara ta 33 A.Z., almajiran Yesu sun yi tambaya da take da '''ma’ana sosai''' a gare mu a yau. | RANAR talata da rana, 11 ga Nisan, shekara ta 33 A.Z., almajiran Yesu sun yi tambaya da take da '''ma’ana sosai''' a gare mu a yau. | ||

In the next article, we will see how that insight would have a '''profound''' effect on them, culminating in the gathering of millions who would become Jesus’ earthly subjects. —Revelation 7:9, 14. | In the next article, we will see how that insight would have a '''profound''' effect on them, culminating in the gathering of millions who would become Jesus’ earthly subjects. —Revelation 7:9, 14. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
A cikin talifinmu na gaba, za mu ga yadda wannan fahimtar za ta '''shafe''' su, wadda za ta kai ga tattara miliyoyin da za su zama talakawan Yesu a duniya.—Wahayin Yahaya 7:9, 14. | A cikin talifinmu na gaba, za mu ga yadda wannan fahimtar za ta '''shafe''' su, wadda za ta kai ga tattara miliyoyin da za su zama talakawan Yesu a duniya.—Wahayin Yahaya 7:9, 14. | ||

For generations to come, this memorial meal would remind observers of the '''profound''' meaning of what Jesus did that night, particularly of the symbols he used. | For generations to come, this memorial meal would remind observers of the '''profound''' meaning of what Jesus did that night, particularly of the symbols he used. | ||
Line 129: | Line 129: | ||
Domin tsararraki masu zuwa, wannan jibin zai tuna wa masu bikin ma’ana mai '''zurfi''' na abin da Yesu ya yi a wannan daren, musamman ma abubuwa da ya yi amfani da su. | Domin tsararraki masu zuwa, wannan jibin zai tuna wa masu bikin ma’ana mai '''zurfi''' na abin da Yesu ya yi a wannan daren, musamman ma abubuwa da ya yi amfani da su. | ||

When she read Psalm 83:18, the impact was '''profound'''. | When she read Psalm 83:18, the impact was '''profound'''. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
Sa’ad da ta karanta Zabura 83:18, abin ya shafe ta '''sosai'''. | Sa’ad da ta karanta Zabura 83:18, abin ya shafe ta '''sosai'''. | ||

21 Look, too, at the '''profound''' questions at Job 38:19: “Where, now, is the way to where light resides? | 21 Look, too, at the '''profound''' questions at Job 38:19: “Where, now, is the way to where light resides? | ||
Line 141: | Line 141: | ||
21 Ka duba wannan tambayar '''da''' ta cika da hikima a Ayuba 38:19: “Ina hanya zuwa mazaunin haske? | 21 Ka duba wannan tambayar '''da''' ta cika da hikima a Ayuba 38:19: “Ina hanya zuwa mazaunin haske? | ||

“War and hardship have had a '''profound''' effect on people,” reported Branch Committee coordinator Bill Cowan. | “War and hardship have had a '''profound''' effect on people,” reported Branch Committee coordinator Bill Cowan. | ||
Line 147: | Line 147: | ||
“Yaƙi da wahala sun shafi mutane '''sosai''',” mai kula da Kwamitin Reshe Bill Cowan ya ba da rahoto. | “Yaƙi da wahala sun shafi mutane '''sosai''',” mai kula da Kwamitin Reshe Bill Cowan ya ba da rahoto. | ||