No edit summary |
No edit summary |
||
Line 2: | Line 2: | ||
# [[albarkatun|Albarkatun]] Allah da [[alheransa]] sun yawaita, mulki [[gabaɗaya]] a hannunSa yake, Shi mai iko ne [[a bisa]] dukkan komai. <small>--[[Quran/67/1]]</small> | # [[albarkatun|Albarkatun]] Allah da [[alheransa]] sun yawaita, mulki [[gabaɗaya]] a hannunSa yake, Shi mai iko ne [[a bisa]] dukkan komai. <small>--[[Quran/67/1]]</small> | ||
# Shi ne wanda ya [[halicci]] mutuwa kuma ya halicci rayuwa, don ya [[gwada]] ku, wanene zai kyautata aiki a cikin ku. Shi [[mabuwayi|Mabuwayi]] ne [[ƙaƙƙarfa]], [[mai gafara|Mai gafara]] ga bayinSa waɗanda suka nemi [[tuban|tubanSa]]. <small>--[[Quran/67/2]]</small> | # Shi ne wanda ya [[halicci]] mutuwa kuma ya halicci rayuwa, don ya [[gwada]] ku, wanene zai kyautata aiki a cikin ku. Shi [[mabuwayi|Mabuwayi]] ne [[ƙaƙƙarfa]], [[mai gafara|Mai gafara]] ga bayinSa waɗanda suka nemi [[tuban|tubanSa]]. <small>--[[Quran/67/2]]</small> | ||
# Shi ne ya halicci [[sammai]] guda bakwai (7), wata kan wata, ba tare da wata ta taɓa jikin wata ba. Ba za ka gani ba a cikin halittun da Allah ya yi dangane da wani saɓani ko karkacewa ko illa. Ka mayar da ganin ka sama ka gani, ka duba ga gani, shin za ka samu wani huda ko wani tsaga a jikin sama? | # Shi ne ya halicci [[sammai]] [[guda]] [[bakwai]] ([[7]]), [[wata]] [[kan]] [[wata]], [[ba]] [[tare]] [[da]] [[wata]] [[ta]] [[taɓa]] [[jikin]] [[wata]] [[ba]]. [[Ba]] [[za]] [[ka]] [[gani]] [[ba]] [[a]] [[cikin]] [[halittun]] [[da]] [[Allah]] [[ya]] [[yi]] [[dangane]] [[da]] [[wani]] [[saɓani]] [[ko]] [[karkacewa]] [[ko]] [[illa]]. [[Ka]] [[mayar]] [[da]] [[ganin]] [[ka]] [[sama]] [[ka]] [[gani]], [[ka]] [[duba]] [[ga]] [[gani]], [[shin]] [[za]] [[ka]] [[samu]] [[wani]] [[huda]] [[ko]] [[wani]] [[tsaga]] [[a]] [[jikin]] [[sama]]? <small>--[[Quran/67/3]]</small> | ||
# Sannan ka ƙara mayar da ganin ka sama. | # [[sannan|Sannan]] [[ka]] [[ƙara]] [[mayar]] [[da]] [[ganin]] [[ka]] [[sama]] [[a]] [[karo]] [[na]] [[biyu]]. [[wallahi|Wallahi]] [[gani]] [[zai]] [[dawo]] [[gare]] [[ka]] [[a]] [[taɓe]], [[kuma]] [[yana]] [[mai]] [[nadama]] ([[ma'ana]] [[duk]] [[yadda]] [[za]] [[ka]] [[kalli]] [[sama]], [[ba]] [[za]] [[ka]] [[ga]] [[matsala]] [[a]] [[jikin]] [[ta]] [[ba]]. <small>--[[Quran/67/4]]</small> | ||
# [[haƙiƙa|Haƙiƙa]] [[mun]] [[ƙawata]] [[saman]] [[duniya]] [[da]] [[fitilu]] [[na]] [[taurari]]. [[Kuma]] [[mun]] [[halicci]] [[taurari]] [[mun]] [[sanya]] [[su]] [[abin]] [[jifan]] [[sheɗanu]] [[masu]] [[hawa]] [[sama]] [[don]] [[sato]] [[zance]]. [[haƙiƙa|Haƙiƙa]] [[mun]] [[tanadawa]] [[shaiɗanu]] [[da]] [[kafirai]] [[azabar]] [[wata]] [[wuta]] [[mai]] [[tsananin]] [[ƙuna]]. <small>--[[Quran/67/5]]</small> | |||
# [[waɗanda|Waɗanda]] [[suka]] [[kafirce]] [[wa]] [[ubangijinsu|Ubangijinsu]], [[azabar]] [[wutar]] [[Jahannama]] [[ta]] [[tabbata]] [[akan]] [[su]]. [[tir|Tir]] [[da]] [[makoma]] [[idan]] [[ta]] [[zama]] [[wutar]] [[jahannama]] [[ce]]. <small>--[[Quran/67/6]]</small> | |||
# Idan an [[jefa]] [[wa'yannan]] [[kafirai]] [[da]] [[shaiɗanu]] [[cikin]] [[wutar]] [[jahannama]], [[sai]] [[su]] [[ji]] [[wani]] [[sauti]] [[mai]] [[ƙarar]] [[gaske]], [[mai]] [[tsoratarwa]] [[a]] [[cikin]] [[wannan]] [[wuta]], [[tana]] [[zaɓalɓala]], [[tana]] [[haɓaka]]. <small>--[[Quran/67/7]]</small> | |||
# [[wutar|Wutar]] [[ta]] [[kusata]] [[ta]] [[fito]] [[daga]] [[inda]] [[take]] [[saboda]] [[tsananin]] [[fushin]] [[Allah]] [[da]] [[ya]] [[cika]] [[ta]]. [[duk|Duk]] [[sanda]] [[aka]] [[zuba]] [[wani]] [[ayari]] [[na]] [[jama'a]] [[a]] [[cikin]] [[wannan]] [[wuta]], [[masu gadi|masu gadin]] [[wannan]] [[wutar]] [[za]] [[su]] [[dinga]] [[tambayar]] [[wa'anda]] [[aka]] [[jefa]] [[a]] [[cikin]] [[ta]]... [[suna]] [[ce]] [[musu]]: [[Shin]] [[ko]] [[annabi]] [[mai]] [[gargaɗi]] [[bai]] [[zo]] [[muku]] [[bane]]? (4:53) <small>--[[Quran/67/8]]</small> | |||
# | |||
[[Category:Quran/67]] | [[Category:Quran/67]] | ||
[[Category:Quran]] | [[Category:Quran]] |