Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/67/tarjama: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 7: Line 7:
# [[waɗanda|Waɗanda]] [[suka]] [[kafirce]] [[wa]] [[ubangijinsu|Ubangijinsu]], [[azabar]] [[wutar]] [[Jahannama]] [[ta]] [[tabbata]] [[akan]] [[su]]. [[tir|Tir]] [[da]] [[makoma]] [[idan]] [[ta]] [[zama]] [[wutar]] [[jahannama]] [[ce]]. <small>--[[Quran/67/6]]</small>
# [[waɗanda|Waɗanda]] [[suka]] [[kafirce]] [[wa]] [[ubangijinsu|Ubangijinsu]], [[azabar]] [[wutar]] [[Jahannama]] [[ta]] [[tabbata]] [[akan]] [[su]]. [[tir|Tir]] [[da]] [[makoma]] [[idan]] [[ta]] [[zama]] [[wutar]] [[jahannama]] [[ce]]. <small>--[[Quran/67/6]]</small>
# Idan an [[jefa]] [[wa'yannan]] [[kafirai]] [[da]] [[shaiɗanu]] [[cikin]] [[wutar]] [[jahannama]], [[sai]] [[su]] [[ji]] [[wani]] [[sauti]] [[mai]] [[ƙarar]] [[gaske]], [[mai]] [[tsoratarwa]] [[a]] [[cikin]] [[wannan]] [[wuta]], [[tana]] [[zaɓalɓala]], [[tana]] [[haɓaka]]. <small>--[[Quran/67/7]]</small>
# Idan an [[jefa]] [[wa'yannan]] [[kafirai]] [[da]] [[shaiɗanu]] [[cikin]] [[wutar]] [[jahannama]], [[sai]] [[su]] [[ji]] [[wani]] [[sauti]] [[mai]] [[ƙarar]] [[gaske]], [[mai]] [[tsoratarwa]] [[a]] [[cikin]] [[wannan]] [[wuta]], [[tana]] [[zaɓalɓala]], [[tana]] [[haɓaka]]. <small>--[[Quran/67/7]]</small>
# [[wutar|Wutar]] [[ta]] [[kusata]] [[ta]] [[fito]] [[daga]] [[inda]] [[take]] [[saboda]] [[tsananin]] [[fushin]] [[Allah]] [[da]] [[ya]] [[cika]] [[ta]]. [[duk|Duk]] [[sanda]] [[aka]] [[zuba]] [[wani]] [[ayari]] [[na]] [[jama'a]] [[a]] [[cikin]] [[wannan]] [[wuta]], [[masu gadi|masu gadin]] [[wannan]] [[wutar]] [[za]] [[su]] [[dinga]] [[tambayar]] [[wa'anda]] [[aka]] [[jefa]] [[a]] [[cikin]] [[ta]]... [[suna]] [[ce]] [[musu]]: [[Shin]] [[ko]] [[annabi]] [[mai]] [[gargaɗi]] [[bai]] [[zo]] [[muku]] [[bane]]? (4:53) <small>--[[Quran/67/8]]</small>
# [[wutar|Wutar]] [[ta]] [[kusata]] [[ta]] [[fito]] [[daga]] [[inda]] [[take]] [[saboda]] [[tsananin]] [[fushin]] [[Allah]] [[da]] [[ya]] [[cika]] [[ta]]. [[duk|Duk]] [[sanda]] [[aka]] [[zuba]] [[wani]] [[ayari]] [[na]] [[jama'a]] [[a]] [[cikin]] [[wannan]] [[wuta]], [[masu gadi|masu gadin]] [[wannan]] [[wutar]] [[za]] [[su]] [[dinga]] [[tambayar]] [[wa'anda]] [[aka]] [[jefa]] [[a]] [[cikin]] [[ta]]... [[suna]] [[ce]] [[musu]]: [[Shin]] [[ko]] [[annabi]] [[mai]] [[gargaɗi]] [[bai]] [[zo]] [[muku]] [[bane]]? <small>--[[Quran/67/8]]</small>
#Sai su ce: Tabbas! Haƙiƙa mai gargarɗi a bi Allah ya zo mana. Muka ƙaryata shi, muka kuma ƙaryata dukkan wani manzo. Kuma ma muka ce musu "Ubangiji fa bai saukar da wani abu na littafi ba." Ku fa ba ku kasance a wani yanayi na gaskiya ba face sai a cikin ɓata mai girma.
#[[Sai]] [[su]] [[ce]]: [[tabbas|Tabbas]]! [[haƙiƙa|Haƙiƙa]] [[mai gargaɗi]] [[a]] [[bi]] [[Allah]] [[ya]] [[zo]] [[mana]]. [[muka|Muka]] [[ƙaryata]] [[shi]], [[muka]] [[kuma]] [[ƙaryata]] [[dukkan]] [[wani]] [[manzo]]. [[Kuma]] [[ma]] [[muka]] [[ce]] [[musu]] "[[Ubangiji]] [[fa]] [[bai]] [[saukar]] [[da]] [[wani]] [[abu]] [[na]] [[littafi]] [[ba]]." [[ku|Ku]] [[fa]] [[ba]] [[ku]] [[kasance]] [[a]] [[wani]] [[yanayi]] [[na]] [[gaskiya]] [[ba]] [[face]] [[sai]] [[a]] [[cikin]] [[ɓata]] [[mai]] [[girma]]. <small>--[[Quran/67/9]]</small>  [[Kuma]] '[[yan]] [[wuta]] [[za]] [[su]] [[ce]]: [[ina|Ina]] [[ma]] [[a]] [[ce]] [[mun]] [[ji]] [[manzannin]] [[mu]], [[mun]] [[ji]] [[abinda]] [[suke]] [[gaya]] [[mana]]. Ina [[ma]] [[mun]] [[hankalci]] [[abinda]] [[manzanni]] [[suke]] [[gaya]] [[mana]]. [[Da]] [[mun]] [[ji]] [[abinda]] [[suke]] [[gaya]] [[mana]], [[wallahi]] [[da]] [[ba]] [[za]] [[mu]] [[zamo]] [[daga]] [[cikin]] '[[yan]] [[wuta]] [[ba]]. [[suma|Suma]] [[sai]] [[su]] [[amsa]] [[laifin]] [[su]], [[su]] [[tabbatar]] [[da]] [[sun]] [[saɓi]] [[Allah]] [[a]] [[wannan]] [[lokaci]]. [[tir|Tir]] [[da]] [[ma'abuta]] [[wuta]], [[nesa]]-[[nesa]] [[da]] [[su]]. <small>--[[Quran/67/10]]</small> (6:34)
#Kuma 'yan wuta za su ce: Ina ma a ce mun ji manzannin mu, mun ji abinda suke gaya mana. Ina ma mun hankalci abinda manzanni suke gaya mana. Da mun ji abinda suke gaya mana, wallahi da ba za mu zamo daga cikin 'yan wuta ba.
#Lalle waɗanda suke [[jin tsoron]] Ubangijinsu [[a fake]] a duniya [[ba tare da]] sun [[gan]] Shi ba, [[gafara]] da [[yafiyar]] zunubi ta tabbata a gare su da kuma wani [[lada]] [[gwaggwaɓa]] [[mai girma]] - shi ne [[Aljanna]].
#Suma sai su amsa laifin su, su tabbatar da sun saɓi Allah a wannan lokaci. Tir da ma'abuta wuta, nesa-nesa da su. (6:34)   
#Ku ɓoye [[maganganun]] ku,  (7:07/16)   
[[Category:Quran/67]]
[[Category:Quran/67]]
[[Category:Quran]]
[[Category:Quran]]