No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
==[https://youtu.be/4_3sEojy6-o Tarjamar Suratul Mulk da Hausa]== | ==[https://youtu.be/4_3sEojy6-o Tarjamar Suratul Mulk da Hausa]== | ||
[[File:Suratul Mulk Tabarakallazi Da Tarjamar Hausa.mp3|thumb]] | |||
# [[albarkatun|Albarkatun]] Allah da [[alheransa]] sun yawaita, mulki [[gabaɗaya]] a hannunSa yake, Shi mai iko ne [[a bisa]] dukkan komai. <small>--[[Quran/67/1]]</small> | # [[albarkatun|Albarkatun]] Allah da [[alheransa]] sun yawaita, mulki [[gabaɗaya]] a hannunSa yake, Shi mai iko ne [[a bisa]] dukkan komai. <small>--[[Quran/67/1]]</small> | ||
# Shi ne wanda ya [[halicci]] mutuwa kuma ya halicci rayuwa, don ya [[gwada]] ku, wanene zai kyautata aiki a cikin ku. Shi [[mabuwayi|Mabuwayi]] ne [[ƙaƙƙarfa]], [[mai gafara|Mai gafara]] ga bayinSa waɗanda suka nemi [[tuban|tubanSa]]. <small>--[[Quran/67/2]]</small> | # Shi ne wanda ya [[halicci]] mutuwa kuma ya halicci rayuwa, don ya [[gwada]] ku, wanene zai kyautata aiki a cikin ku. Shi [[mabuwayi|Mabuwayi]] ne [[ƙaƙƙarfa]], [[mai gafara|Mai gafara]] ga bayinSa waɗanda suka nemi [[tuban|tubanSa]]. <small>--[[Quran/67/2]]</small> |