Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/67/tarjama: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 21: Line 21:
#Shin ba su yi duba ba zuwa ga tsuntsaye ba? Da suke saman kansu ba? Suna masu ninƙaya suna masu buɗe fuka-fukansu a sama? Kuma sai su tsuke fiffikensu a sanda suka so. Ba wanda yake riƙe su a sama su ƙi faɗowa, face sai Ubangiji wanda ya siffa daga rahama.  <small>--[[Quran/67/19]]</small>

#Shin wanene zai zamo mataimaki gare ku mai kare ku? Wanda ya siffanta da rahama. Tabbas! Kafirai ba a cikin wani abu suke ba na gaskiya wanda ya siffanta da rahama. Face sai a cikin ruɗi na shaiɗan. <small>--[[Quran/67/20]]</small>

#Wanene ya isa ya azurta ku idan Allah ya riƙe [[arziƙi]] ga barin ku? Bari dai, suna yin kutse ne suna zarmewa a cikin girman kai da kuma nisantar addinin mu. <small>--[[Quran/67/21]]</small>   
#Wanene ya isa ya azurta ku idan Allah ya riƙe [[arziƙi]] ga barin ku? Bari dai, suna yin kutse ne suna zarmewa a cikin girman kai da kuma nisantar addinin mu. <small>--[[Quran/67/21]]</small>
#Shin yanzu wanda yake tafiya a kife ga fuskarsa... shin wannan shi zai fi shiriya? Ko kuma wanda yake tafiya a miƙe kuma yake tafiya akan gwadabe (hanya?) miƙaƙƙe... tsakanin kafiri da musulmi kenan. <small>--[[Quran/67/22]]</small>
#Ka ce: Ubangiji shi ne wanda ya halicce ku, kuma ya halittar muku ji, kuma ya halittar muku gani, kuma ya halittar muku zukata, kaɗan ne kuke godewa Allah cikin ni'imomin da ya yi muku. <small>--[[Quran/67/23]]</small>
#Ka ce: Ubangiji shi ne wanda ya halicce ku, kuma ya sanya ku a banƙasa, kuma gare Shi za a tattara ku bakiɗaya! <small>--[[Quran/67/24]]</small>
#Kafirai suna cewa "Yaushe wannan alƙawarin zai zo ne na tashin alƙiyama? Ku bamu labari na gaskiya in kun kasance masu gaskiya ne cikin da'awarku na cewa Alƙiyama zata tsaya. <small>--[[Quran/67/25]]</small>
#Ka ce musu: kaɗai sanin tashin alƙiyama da lokacinta, iliminta yana wajen Allah. Ni kawai mai gargaɗi ne ga waɗanda suke saɓon Allah, mai kuma bayyanar da wa'azi. <small>--[[Quran/67/26]]</small>
#Yayin da suka ga alƙiyama da azabar Allah ta zo musu kusa da su, fuskokin kafirai za su munana, za su yi baƙiƙƙirin! Kuma za a ce musu, wannan shi ne abin da kuke iƙirarin ƙaryatawa... yau ga shi ya zo muku (tashin alƙiyama kenan). <small>--[[Quran/67/27]]</small>
#Ka ce ku bani labari, da Allah zai hallakar da ni, da zai hallakar da waɗanda suke tare da ni, wa ya isa ya hana? Ya yi falala gare mu... wa ya isa ya hana? To wanene kuma ya isa ya tsiratar da kafirai daga wata azaba mai raɗaɗi da Allah zai musu? <small>--[[Quran/67/28]]</small>
#Ka ce: abin bauta na gaskiya shi ne wanda ya siffanta da rahama. Mun yi imani da shi. Gare shi kaɗai muka dagora. Da sannu za ku san wanene yake cikin ɓata mabayyani. <small>--[[Quran/67/29]]</small>
#Ka ce ku bani labari, idan ruwanku ya wayi gari ya zamo a ƙafe, toh wanene ya isa ya zo muku da ruwa mai gudana?<small>--[[Quran/67/30]]</small>   
[[Category:Quran/67]]
[[Category:Quran/67]]
[[Category:Quran]]
[[Category:Quran]]