Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

UMD NFLC Hausa Lessons/33 Wisdom: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "==Overview== # Lesson Title: Wisdom - This is an editorial that introduces some Hausa proverbs and the importance of applying them in our everyday lives. # Language: Hausa # T..."
 
No edit summary
 
Line 19: Line 19:
! Translation
! Translation
|-
|-
|style="width:50%;"|
| style="width:50%;" |
Wisdom
Wisdom

Mu duba kalaman hikimar magabata
Mu duba kalaman hikimar magabata

Tare da sallama muke buɗe wannan fili, kamar yadda mu ka saba. Jama’a kamar yadda mu ka faro daga makonni biyu dasuka gabata, yau za mu ci gaba da ninƙaya a cikin kogin falsafa da hikimomin azancin kalaman magabata. Domin kuwa, kamar yadda muka faɗa a baya,akwai alfanu mai yawa da za mu tsinta daga irin waɗannan kalamai. Ko babu komai,kalamai ne dai da suka samo asali a sakamakon zuzzurfan tunani,ko kuwa ta sakamakon wani darasi da aka tsinta,a sanadiyar gogewa da al’amuran rayuwar yau da kullum. Ba tare da ɓata lokaci ba, bari mu lalabo kaɗan daga cikin irin waɗannan hikimomi a wannan makon.
Tare da sallama muke buɗe wannan fili, kamar yadda mu ka saba. Jama’a kamar yadda mu ka faro daga makonni biyu dasuka gabata, yau za mu ci gaba da ninƙaya a cikin kogin falsafa da [[hikimomin azancin kalaman magabata]]. Domin kuwa, kamar yadda muka faɗa a baya,akwai alfanu mai yawa da za mu tsinta daga irin waɗannan kalamai. Ko babu komai,kalamai ne dai da suka samo asali a sakamakon zuzzurfan tunani,ko kuwa ta sakamakon wani darasi da aka tsinta,a sanadiyar gogewa da al’amuran rayuwar yau da kullum. Ba tare da ɓata lokaci ba, bari mu lalabo kaɗan daga cikin irin waɗannan hikimomi a wannan makon.

Da tsattsafi gulbi ke cika
Da tsattsafi gulbi ke cika
Line 46: Line 46:
Let’s look at some old-fashioned words of wisdom

We open this program with our greetings, as we always do. People, as we began two weeks ago, today we will continue delving into the subject of philosophy and the meanings of old-fashioned words of wisdom. And as we were saying before, there is much wisdom that we can gain from these kinds of words. If nothing else, it is words that get at the origins of our deepest thoughts, resulting in a lesson that one picks out, a result of always rubbing at life’s matters. Without wasting any time, let’s pursue a bit from these kinds of issues for this week.
We open this program with our greetings, as we always do. People, as we began two weeks ago, today we will continue delving into the subject of philosophy and the meanings of old-fashioned [[words of wisdom]]. And as we were saying before, there is much wisdom that we can gain from these kinds of words. If nothing else, it is words that get at the origins of our deepest thoughts, resulting in a lesson that one picks out, a result of always rubbing at life’s matters. Without wasting any time, let’s pursue a bit from these kinds of issues for this week.

From drizzle the pond fills up.
From drizzle the pond fills up.
Line 147: Line 147:
==XML==
==XML==
  <code><nowiki>
  <code><nowiki>
 
<activity>
<activity>
  <problemset>
    <problemset>
      <problem correctindex="2">
      <problem correctindex="2">
        <choices>
          <choices>
            <opt>
            <opt>
              <eng-response>In his previous editorial, Bashir gave examples of words of wisdom otherwise described as proverbs that have helped the public make good choices in their everyday lives. In this publication Bashir Yahuza Malunfashi further assures the public of more lessons to learn in his next examples. The two main examples explain how we can maintain our decency in public and how to appreciate what we have achieved or earned regardless of its amount or quantity because some people struggle for the little they have.</eng-response>

              <response>Cikin wannan rubutun, Bashir ya yi bayani bisa aikin shi da ya gabata, inda ya bada misalan Karin magana da suke taimaka wa jama’a cikin rayuwar su ta yau da kulum. A cikin wannan rubutun Bashir Yahuza Malunfashi ya ci gaba da tabbatar ma jama’a da darasin da za su samu cikin misalan da zai bada. Mayyan misalan shi guda biyu na magana akan yadda muke iya riƙe mutuncin mu gaban jama’a da kuma yadda bai kamata mu raina abun da muka samu ba ko sakamakon aikin, komin ƙarancin shi, saboda wasu na nema kaɗan ɗin basu samu ba.</response>

              <eng-fdbk>This is wrong because the author did not describe the outcome of his previous presentation from the public. Read the text again and pay attention to the introduction and opinion about the examples he gave.</eng-fdbk>

              <fdbk>Wannan ba daidai ba ne saboda marubucin bai bada bayanin sakamakon aikin shi da ya gabata ba wajen jama’a. Ƙara karanta abin da ke ciki ka kula da gabatarwa da ra’ayin shi bisa misalan shi.</fdbk>

            </opt>
            </opt>
            <opt>
            <opt>
              <eng-response>This editorial identifies the author’s confidence in giving the public more examples of the elders' words of wisdom also known as proverbs. He explained that the proverbs have many advantages and in one way or the other they always have a lesson to teach. In one of his examples, the author explains that respect can only be earned by personally setting boundaries with a given law or in our relationships with others. In appreciation, the public always send mails to Bashir Yahuza Malunfashi hoping that their police officers would also learn from the words of wisdom.</eng-response>

              <response>Wannan rubutu na kwatamta tabbacin marubucin wajen bada misalan kalmomin hikimar magabata ga jama’a. Ya bayyana cewa Karin magana na da riba da yawa kuma suna  zuwa da darasin koyo ta hanyoyi dabam-dabam. Ɗaya daga cikin misalan marubucin na bayyana cewa muna iya mutunta kanmu idan muka tsare kanmu ta wajen bin ƙa’idodi da aka aza gabanmu da kuma dangantakar mu da sauran jama’a. Jama’a na aika ma Bashir Yahuza Malunfashi  wasiƙu kowane lokaci don nuna godiyarsu da fatan cewa ‘yan sanda za su yi darasi da kalaman hikimar.</response>

              <eng-fdbk>Incorrect. Did the author specify the kind of messages he receives from the public? What are his comments in concluding the presentation?</eng-fdbk>

              <fdbk>Wannan ba daidai ba ne! marubucin ya bayyana irin wasiƙun da yake samu daga jama’a?  Da me ya kamala shirin nashi?</fdbk>

              <eng-response>This editorial explains examples of some of the many Hausa proverbs described as words of wisdom that we can learn from. One of the lessons in this text is to be content with what we earn or profit from doing hard work because if you save that little profit, it will gradually add up and become big. Bashir Yahuza Malunfashi concludes that we can always learn something from these proverbs or words of wisdom. He recognizes one of the readers who appreciate their presentation and its usefulness to the society.</eng-response>

              <eng-fdbk>Correct! The main point of this text is to understand and apply the given examples of proverbs in our everyday lives. The public responds to this presentation through letters of appreciation and suggestion.</eng-fdbk>

              <response>Wannan rubutu na bayani ne akan misalai kaɗan daga cikin kalaman hikimar hausa da ake kira Karin magana, waɗanda kuma muke iya samun koyarsuwa daga cikinsu. Ɗaya daga cikin darusan wannan rubutu shine kada mu ƙagara da ƙaramcin sakamakon wata riba da muka samu wajen aiki saboda da ƙaɗan-ƙaɗan idan ka tara riba, sai ta zama babba. Bashir Yahuza Malunfashi ya kamala da cewa a kullum muna iya samun wani darasi cikin kalaman nan na hikima ko Karin magana. Ya yi bayanin wasiƙar wani godiyar wani mai karanta rubuce rubucen su.</response>

              <fdbk>Daidai ne! Kan maganar wannan rubutu shine don mu gane misalan kalaman hikima ne kuma mu yi aiki da su cikin rayuwar mu ta yau da kullum.Jama’a na yaba ma  wannan shiri ta wasiƙun da suke aikawa na godiya da sabbin shawarwaru.</fdbk>

        </choices>
          </choices>
      </problem>
      </problem>
  </problemset>
    </problemset>
  <instr type="eng">INSTRUCTIONS:
    <instr type="eng">INSTRUCTIONS:
Choose the best summary.</instr>
Choose the best summary.</instr>
  <instr type="target">Umurni:Zaɓi taƙaitawa mafi dacewa.</instr>

  <finish>How do you think the young hausa speakers use the proverbs?</finish>

  <finish>How do you think one can find the specific origin of Hausa proverbs?</finish>

  <finishtl>A ganin ku yaya matasan Hausawa ke anfani da karin magana?</finishtl>

  <finishtl>A ganinku yaya ake iya samun asalin karin maganar Hausa?</finishtl>

  <finish>What differenciates Hausa proverbs from other proverbs?</finish>

  <finishtl>Mi ya banbanta karin maganar Hausa da na sauran harsunan?</finishtl>

</activity>
</activity>
 
</nowiki></code>
</nowiki></code>
[[Category:UMD NFLC Hausa Lessons]]
[[Category:UMD NFLC Hausa Lessons]]