Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hadith/on salawat: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 6: Line 6:
"Yana da matuƙar kyawu ga rayuwar ɗa musulmi ta ƙare cikin yiwa Manzon Allah salati, haƙiƙa wannan aikin lada ne mai tarin yawa"
"Yana da matuƙar kyawu ga rayuwar ɗa musulmi ta ƙare cikin yiwa Manzon Allah salati, haƙiƙa wannan aikin lada ne mai tarin yawa"


"An sami [[ruwaya]] kuwa Ubaiy Bin Ka'ab, (r.a) yace: ya [[Manzon]] Allah!, [[lallai]] ni ina [[yawaita]] [[salati]] [[a gareka]], shin sau nawa zan dinga yi maka salatin?, sai yace '''kayi yadda kaso''', sai yace zanyi maka kaso huɗu (na rayuwa ta), sai yace '''yadda kaso dai, idan ka ƙara akan hakan shine yafi alkhairi gareka''', sai yace zanyi maka salati na rabin (rayuwa ta), sai yace yadda kaso dai, idan ka ƙara akan hakan shine yafi alkhairi gareka, kaso uku cikin rayuwa ta, sai yace yadda kaso dai, amma idan ka ƙara shine yafi alkhairi gareka, sai yace zanyi maka salati acikin dukkanin rayuwa ta, sai yace to haƙiƙa ya isheka maganin dukkanin damuwar ka, kuma za'a gafarta maka zunubanka"
"An sami [[ruwaya]] kuwa Ubaiy Bin Ka'ab, (r.a) yace: ya [[Manzon]] Allah!, [[lallai]] ni ina [[yawaita]] [[salati]] [[a gareka]], shin sau nawa zan [[dinga]] yi maka [[salatin]]?, sai yace '''kayi yadda kaso''', sai yace zanyi maka kaso [[huɗu]] (na rayuwa ta), sai yace '''yadda kaso dai, idan ka [[ƙara]] akan hakan shine yafi [[alkhairi]] [[gareka]]''', sai yace zanyi maka salati na [[rabin]] (rayuwa ta), sai yace yadda kaso dai, idan ka ƙara akan hakan shine yafi alkhairi gareka, kaso uku cikin rayuwa ta, sai yace yadda kaso dai, amma idan ka ƙara shine yafi alkhairi gareka, sai yace zanyi maka salati acikin [[dukkanin]] rayuwa ta, sai yace '''to haƙiƙa ya [[ishe|isheka]] [[maganin]] dukkanin [[damuwar]] ka, kuma [[za'a]] [[gafarta]] maka [[zunuban|zunubanka]]'''"


Ubayy ibn Ka’b reported: I said, “O Messenger of Allah, I send blessings [[upon]] you [[often]]. How many of my prayers should be for blessings upon you?” The Prophet said, “'''As you wish'''.” I said, “A fourth?” The Prophet said, “'''As you wish, but more is better for you'''.” I said, “A half?” The Prophet said, “'''As you wish, but more is better for you'''.” I said, “Two-thirds?” The Prophet said, “'''As you wish, but more is better for you.'''” I said, “Should I say all of my prayers for blessings upon you?” The Prophet said, “'''If so, your worries will be resolved and your sins will be forgiven'''.”
Ubayy ibn Ka’b reported: I said, “O [[Messenger]] of Allah, I send blessings [[upon]] you [[often]]. How many of my prayers should be for blessings upon you?” The Prophet said, “'''As you wish'''.” I said, “A [[fourth]]?” The Prophet said, “'''As you wish, but more is better for you'''.” I said, “A [[half]]?” The Prophet said, “'''As you [[wish]], but more is better for you'''.” I said, “Two-[[thirds]]?” The Prophet said, “'''As you wish, but more is better for you.'''” I said, “Should I say all of my prayers for blessings upon you?” The Prophet said, “'''If so, your [[worries]] will be [[resolved]] and your [[sins]] will be [[forgiven]]'''.”


Source: Sunan al-Tirmidhī 2457 [https://www.abuaminaelias.com/dailyhadithonline/2012/11/01/salat-ala-nabi/]
Source: Sunan al-Tirmidhī 2457 [https://www.abuaminaelias.com/dailyhadithonline/2012/11/01/salat-ala-nabi/]