Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

competing: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 2: Line 2:
{{verb|compet|e}}
{{verb|compet|e}}
# {{present participle of|compete}} <> yin [[gasa]], [[takara]].
# {{present participle of|compete}} <> yin [[gasa]], [[takara]].
They tried to change my mind by saying that I was the best in the country and that I was close to '''competing''' in the Olympic Games.
''They tried to change my mind by saying that I was the best in the country and that I was close to '''competing''' in the Olympic Games.''Sun yi ƙoƙarin sa in canja zuciyata ta wajen gaya mini cewa ni ce zakarar ƙasar gaba ɗaya kuma na kusan kai ga '''yin''' '''gasa''' a Wasannin Olampik.

Sun yi ƙoƙarin sa in canja zuciyata ta wajen gaya mini cewa ni ce zakarar ƙasar gaba ɗaya kuma na kusan kai ga yin '''gasa''' a Wasannin Olampik.

Although employers in general find that dedicated Christians are dependable and efficient, they also note that Witnesses of Jehovah are not consumed by ambition to get ahead in the world and are not '''competing''' with others for the most lucrative positions.

Ko da yake masu ɗaukan mutane a aiki sun lura cewa Kiristoci da sun keɓe kai ana iya dogara da su kuma suna da ƙwazo, sun kuma lura cewa Shaidun Jehovah ba su da dogon buri na cin gaba cikin duniya, ba '''sa gasa''' da wasu don samun matsayi mafi girma a aiki.

Seat Saving: When the doors to the facility are opened each morning, please do not rush to the seating area, as if '''competing''' with fellow attenders.

Kama Wajen Zama: Don Allah, kada ku yi gudu ko ture-ture don neman wurin zama sa’ad da aka buɗe ƙofar majami’ar kowace safe.

Trying to study with the radio, TV, or children '''competing''' for your attention will not give the best results.

Ƙoƙarin yin nazari da rediyo yana magana, ko kuma telibijin ko kuma '''yara''' suna son ka mai da musu hankalinka ba zai kawo sakamako mai kyau ba.

Revision as of 03:31, 12 February 2022

Verb

Plain form (yanzu)
compete

3rd-person singular (ana cikin yi)
competes

Past tense (ya wuce)
competed

Past participle (ya wuce)
competed

Present participle (ana cikin yi)
competing

1. The present participle of compete. <> yin gasa, takara.

They tried to change my mind by saying that I was the best in the country and that I was close to competing in the Olympic Games.Sun yi ƙoƙarin sa in canja zuciyata ta wajen gaya mini cewa ni ce zakarar ƙasar gaba ɗaya kuma na kusan kai ga yin gasa a Wasannin Olampik.

Contents