More actions
No edit summary |
|||
Line 87: | Line 87: | ||
# '''Al Waali (الوالي)''' The Patron, The Ruler; Allah Maɗaukaki shine wanda yake jiɓintar lamarin bayinsa ta hanyar riritasu da kuma tattalinsu da kuma gwargwadasu da kuma yin aiki a kansu. | # '''Al Waali (الوالي)''' The Patron, The Ruler; Allah Maɗaukaki shine wanda yake jiɓintar lamarin bayinsa ta hanyar riritasu da kuma tattalinsu da kuma gwargwadasu da kuma yin aiki a kansu. | ||
# '''Al Muta'al (المتعالي)''' The Self Exalted; Madaukaki. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kai matuƙa a wajen ɗaukakar daraja da girma a wajen siffarsa da zatinsa da ayyujansa. [https://www.facebook.com/161152733904794/videos/4082642151815463] | # '''Al Muta'al (المتعالي)''' The Self Exalted; Madaukaki. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kai matuƙa a wajen ɗaukakar daraja da girma a wajen siffarsa da zatinsa da ayyujansa. [https://www.facebook.com/161152733904794/videos/4082642151815463] | ||
# '''Al Barr (البر)''' The Most Kind and Righteous, The Doer of Good; Mai kyautatawa. Allah Maɗaukaki shine me yalwar kyautayi, kuma mai cika alƙawarinsa. | # '''Al Barr (البر)''' The Most Loyal [https://www.clubhouse.com/room/Pb4WbDyb], The Most Kind and Righteous, The Doer of Good; Mai kyautatawa. Allah Maɗaukaki shine me yalwar kyautayi, kuma mai cika alƙawarinsa. | ||
# '''At Tawwaab (التواب)''' The Ever Returning, Ever Relenting; Mai karbar tuba. Allah Maɗaukaki shine wanda yake samar da sababan tuba ga bayinsa. Mai in tausayi maimakon fushi. | # '''At Tawwaab (التواب)''' The Ever Returning, Ever Relenting; Mai karbar tuba. Allah Maɗaukaki shine wanda yake samar da sababan tuba ga bayinsa. Mai in tausayi maimakon fushi. | ||
# '''Al Muntaqim (المنتقم)''' The Avenger; Mai ukuba. Allah Maɗaukaki shine me karya ƙashin bayan azzalumi me kuma tsaurara ukuba ga masu sabonsa. | # '''Al Muntaqim (المنتقم)''' The Avenger; Mai ukuba. Allah Maɗaukaki shine me karya ƙashin bayan azzalumi me kuma tsaurara ukuba ga masu sabonsa. |