Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:yaɗa: Difference between revisions

Discussion page of yaɗa
Created page with "Mutanen Allah suna amfani da arziki daga al’ummai wajen '''yaɗa''' tsarkakar bauta God’s people use valuable resources from the nations to '''advance''' pure worship <s..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
God’s people use valuable resources from the nations to '''advance''' pure worship

jw2019

Amma kafin ka tura wannan saƙon, ka tambayi kanka: ‘Na tabbata cewa wannan labarin da nake so na '''yaɗa''' gaskiya ne?

Line 9: Line 9:
However, before you send that text message or e-mail, ask yourself: ‘Am I certain that the information I am about to '''spread''' is true?

Har zuwa shekara ta 2013, mafassara sama da 2,700 ne suke aiki a wurare sama da 190 domin su taimaka wajen '''yaɗa''' bishara a harsuna sama da 670.

Line 15: Line 15:
As of 2013, more than 2,700 translators were working in over 190 locations to help '''spread''' the good news in more than 670 tongues.

'''Yaɗa''' bishara ga mutane yana sa ni murna

Line 21: Line 21:
'''Bringing''' good '''news''' to others makes me happy

Ko kuma mun damu don masu hamayya sun '''yaɗa''' ƙarya game da mu.

Line 27: Line 27:
Or we may be disturbed by false stories that opposers '''spread''' about us.

Ana koyar da matasan da ke sansanonin SWAPO su zama masu '''yaɗa''' wannan neman ’yancin.

Line 33: Line 33:
Young ones in the SWAPO camps were groomed as pioneers for '''the''' liberation movement.

A shekara ta 1956, sa’ad da Ɗan’uwa Nathan Knorr ya kawo ziyara a ƙasar, mun yi babban taro kuma aka ce in yi ma’amala da kafofin '''yaɗa''' labarai.

Line 39: Line 39:
In 1956 when Brother Nathan Knorr visited, I was assigned to care for public relations at the '''national''' convention.

18 A cikin shekaru 100 da suka shige, miliyoyin mutane sun ba da kansu da yardan rai don su '''yaɗa''' bishara ta Mulkin Allah.

Line 45: Line 45:
18 Over the past 100 years, millions have offered themselves willingly to carry out '''the''' work of '''Kingdom''' proclamation.

Mene ne mata suke yi yau don a '''yaɗa''' bishara?

Line 51: Line 51:
What role do women now play in '''preaching''' the good news?

4:4) Shaiɗan ne yake ja-gorar siyasa da kuma kafofin '''yaɗa''' labarai na wannan duniyar.

Line 57: Line 57:
4:4) He manipulates the political elements of this world, as he does the world’s mass '''media'''.

(Matta 28:18) Shi wanda shi ne shugaban ikklisiyarsa, ba kawai Yesu yana zuba ido a kan shafaffu mabiyansa a duniya ba, amma tun lokacin da aka zubo ruhu mai-tsarki a Fentakos na 33 A.Z., ya kuma yi amfani da su su zama hanyar '''yaɗa''' gaskiya, su zama “bawan nan mai-aminci, mai-hikima.”

Line 63: Line 63:
(Matthew 28:18) As Head of his congregation, not only did Jesus keep a watchful eye on his anointed footstep followers on earth but, since the outpouring of the holy spirit at Pentecost 33 C.E., he has also used them as a channel of '''truth''', as a “faithful and discreet slave.”

Bulletin ɗin ya ce yin amfani da rediyo da kuma yin wa’azi gida-gida su ne “hanyoyi biyu na musamman da ƙungiyar Ubangiji take '''yaɗa''' bishara.”

Line 69: Line 69:
The Bulletin described the radio broadcasts and the house-to-house work as “the two great publicity branches of the Lord’s organization.”

1, 2. (a) A ƙarni na farko, mene ne ya taimaka aka '''yaɗa''' bishara a dukan Daular Roma?

Line 75: Line 75:
1, 2. (a) In the first century, what helped to '''spread''' the good news throughout the Roman Empire?

Ko da yake uban Kan’ana, Ham, ya ga wannan, bai daina wulakancin ba amma kamar ya '''yaɗa''' labarin ne.

Line 81: Line 81:
Though Canaan’s father, Ham, witnessed this, he did not interfere but appears to have '''spread''' the story.

8 Suna amfani da sunan Allah, Jehovah, kuma suna '''yaɗa''' shi.

Line 87: Line 87:
8 They use and '''publicize''' God’s name, Jehovah.
8 They use and '''publicize''' God’s name, Jehovah.

jw2019

Hanya ɗaya da ake amfani da ita wajen '''yaɗa''' wannan ruwayen gaskiya ita ce ta yin amfani da tarho.

Line 93: Line 93:
One means used to '''spread''' these waters of truth is the telephone.

Idan haka ne, za ka iya so ka zama mutum na farko da zai tura labari mai ƙayatarwa da zarar ka gan shi a kafofin '''yaɗa''' labarai ko kuma ka ji shi a wani wuri.

Line 99: Line 99:
If so, when you see a newly published story in the news media or hear an experience, you might feel like a '''news''' reporter who wants to be the first to break an exciting story.

A. M 16:37 —Ta yaya Bulus ya yi amfani da matsayinsa na ɗan Roma don ya '''yaɗa''' bishara?

Line 105: Line 105:
Ac 16:37 —How did the apostle Paul use his Roman citizenship to '''advance''' the good news?

Waɗanne abubuwa ne suka taimaka wajen '''yaɗa''' bishara a ƙarni na farko?

Line 111: Line 111:
What circumstances in the first century helped '''the spread''' of the good news?

16:3) Sun yi aiki tare don '''yaɗa''' wa’azin Mulkin a duk inda suka yi hidima.

Line 117: Line 117:
16:3) They worked side by side to '''further''' the Kingdom-preaching work wherever they served.

Linjilar Matta ta ce sa’ad da maƙiyan Yesu suka ji cewa ya tashi daga mutuwa, sun yi ƙoƙari sosai don kada mutane su '''yaɗa''' labarin. —Matta 28: 11-15.

Line 123: Line 123:
Matthew’s Gospel tells us that when the religious enemies heard reports of Jesus’ resurrection, they schemed to suppress them. —Matthew 28:11-15.

Idan kana hidimar majagaba, shin ka yi tunanin cika fom don halartar Makarantar Masu '''Yaɗa''' Bisharar Mulki?

Line 129: Line 129:
If you are pioneering, have you thought about applying for the School for Kingdom '''Evangelizers'''?

Idan haka ne, za ka iya cika fom na halartar Makarantar Masu '''Yaɗa''' Bisharar Mulki.

Line 135: Line 135:
If so, you may qualify to attend the School for Kingdom '''Evangelizers'''.

(1 Yohanna 5:19) Musamman ma wannan sashen kwanaki na ƙarshe, ya kamata a sani cewa Shaiɗan da aljanunsa za su '''yaɗa''' labarai masu lahani a duniya.

Line 141: Line 141:
(1 John 5:19) Especially during this final part of the last days, it is to be expected that Satan and his demons will saturate the world with '''harmful''' information.

(Farawa 2:16, 17; 5:5) Adamu ya '''yaɗa''' zunubi da kuma sakamakonsa, wato, mutuwa, ga dukan zuriyarsa.

Line 147: Line 147:
(Genesis 2:16, 17; 5:5) Adam '''passed''' on to all his descendants sin and its penalty, death.