Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:40 Hadiths: Difference between revisions

Category page
No edit summary
Line 11: Line 11:
|-
|-
|1
|1
|On the authority of Ameer ul-Mumineen (the Commander of the Faithful), Aboo Hafs `Umar ibn al-Khattaab radiAllaahu anhu, who said: I heard the Messenger of Allaah ﷺََ say:
|On the authority of Ameer ul-Mu’mineen (the Commander of the Faithful), Aboo Hafs `Umar ibn al-Khattaab radiAllaahu anhu, who said: I heard the Messenger of Allaah ﷺََ say:
|An karɓo daga sarkin muminai, Baban Hafs, Umar ɗan Alkhaɗɗabi Allah ya yarda da shi yace: Na ji Manzon Allah ﷺََ yana cewa:  
|An karɓo daga sarkin muminai, Baban Hafs, Umar ɗan Alkhaɗɗabi Allah ya yarda da shi yace: Na ji Manzon Allah ﷺََ yana cewa:  
|-
|-
Line 231: Line 231:
|
|
|}
|}
== [[40 Hadiths/5|Hadith 5 <> Hadisi na 5]] ==
<nowiki><small> --[[40 Hadiths/5|Hadith 5]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_5_.3C.3E_Hadisi_na_5|40]]</small></nowiki>
{| class="wikitable sortable mw-collapsible"
!#
! Hadith 5
! Hadisi na biyar
|-
|1
|On the authority of the Mother of the Faithful, Umm `Abdillaah `Aaishah (radi Allaahu ʻanhaa) , who said: The Messenger of Allaah :said صلى الله عليه وسلمََ
|An ruwaito daga Ummul Muʼuminina Ummu Abdullahi Aishatu Allah ya yarda da ita tace... manzon Allah ya ce:
|-
|2
|“He who [[innovates]] something in this matter of ours [i.e. Islaam] that is not of it will have it rejected [by Allaah]”.
|Wanda ya [[ƙirƙiro]] wani abu daga cikin lamarinmu wanda abin da babu shi cikinsa to a mayar masa
|-
|3
|Whoever performs a deed that is not in accordance with our matter will have it rejected.
|A wata riwayar Muslim: “Wanda ya aikata wani aikin da babu umarninmu a kai to a mayar masa.
|}


[https://islambestblog.wordpress.com/bangaren-zabi/ Source]
[https://islambestblog.wordpress.com/bangaren-zabi/ Source]
[[Category:Hadiths]]
[[Category:Hadiths]]
[[Category:Parallel Text]]
[[Category:Parallel Text]]