Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:wulaƙanci: Difference between revisions

Discussion page of wulaƙanci
Created page with "WULAƘANTA MATA DA KUMA CIN ZARAFINSU: Wani rahoto na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce: “Kashi ɗaya cikin mata uku suna fama da '''wulaƙanci''' da kuma cin zarafi daga wurin..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
DOMESTIC AND SEXUAL VIOLENCE: “One in three women has been a '''victim''' of physical or sexual violence by an intimate partner at some point in her lifetime,” reports the United Nations.

jw2019

Mene ne ya sami Nabal, kuma me hakan ya koya mana game da dukan zalunci ko '''wulaƙanci''' da ke faruwa a cikin iyali?

Line 9: Line 9:
What happened to Nabal, and what can we learn about all cases of domestic '''tyranny''' or '''abuse'''?

14 Sarki Dauda ma ya sha '''wulaƙanci''' sosai.

Line 15: Line 15:
14 King David was also the '''victim of many injustices'''.

Ya yi '''wulaƙanci''' da rashin kunya, kamar yadda ya saba yi.

Line 21: Line 21:
He had '''acted cruelly''' and insolently, as usual.
He had '''acted cruelly''' and insolently, as usual.

jw2019

Wannan ƙaƙƙarfan birnin ya yi faɗuwar '''wulaƙanci''' a shekarar da aka tilasta masa ya saki mutanen Jehovah daga hijira ta ruhaniya.

Line 27: Line 27:
That elevated town suffered a '''humiliating''' fall in that year when it was forced to release Jehovah’s people from spiritual captivity.

(Maimaitawar Shari’a 25:10) Tofa yau a fuskarsa na nuna '''wulaƙanci'''.—Littafin Ƙidaya 12:14.

Line 33: Line 33:
(Deuteronomy 25:10) Spitting in his face was an act of '''humiliation'''. —Numbers 12:14.

(Wahayin Yahaya 14:8) Abin da ya faru daga baya ma ya fi '''wulaƙanci'''.

Line 39: Line 39:
(Revelation 14:8) What occurred next was even more '''humiliating'''.

Mata sama da biliyan 1 a faɗin duniya sun fuskanci '''wulaƙanci''' daga mazajensu ko kuma samarinsu.

Line 45: Line 45:
Worldwide, about 30 percent of women report having been '''assaulted''' by a male partner.

“Yin '''Wulaƙanci''' da Ikonmu Zai Sa Mu Rasa Gatanmu”: (minti 10)

Line 51: Line 51:
“'''Abuse of''' Power Leads to Loss of Authority”: (10 min.)

Gabashin Turai: “Mutanen Roma da ke gabashin Turai sun zama ƙaramin kuka mai daɗin hawa a ƙasashen waje, sa’an nan a ƙasarsu, suna fuskantar '''wulaƙanci''' sosai.”—The Economist, 4 ga Satumba, 2010.

Line 57: Line 57:
Eastern Europe: “Scapegoated abroad and the '''victims''' of prejudice at home, eastern Europe’s Roma are the problem no politician wants to solve.” —The Economist, September 4, 2010.

A cikinta mai ba da tarihi a TV, Robert Cringely ya rubuta: “Lokaci yana ci ma dukanmu mutunci, amma ba waɗanda suke shan '''wulaƙanci''' a hannun lokaci fiye da masu faɗin abin da ke gaba.

Line 63: Line 63:
In it, TV documentary host Robert Cringely wrote: “Time eventually humiliates us all, but no one suffers at the hands of time more than prognosticators.

A lokacin da aka kama Bitrus da sauran manzanni aka yi musu bulala kuma aka jefa su cikin fursuna don wa’azin da suke yi, sun yi murna “sun isa su sha '''wulaƙanci''' saboda sunan Yesu.” (A.

Line 69: Line 69:
When Peter and the apostles were imprisoned and then flogged because of their preaching, they rejoiced “because they had been counted worthy to be dishonored in behalf '''of''' [Jesus’] name.”

3 A cikin Nassosin Ibrananci, “ceto” ko da yaushe yana nufin ceta ko kuma tsira daga zalunci ko daga mutuwar '''wulaƙanci''', na ƙeta.

Line 75: Line 75:
3 In the Hebrew Scriptures, “salvation” usually means rescue or deliverance from oppression or from a violent, '''untimely''' death.

Yaya Uban ya ji sa’ad da aka kafa Ɗansa a kan gungume kuma aka bar shi ya yi mutuwar '''wulaƙanci'''?

Line 81: Line 81:
And how did the Father feel as his Son was nailed to a wooden pole and left there to die a slow, '''agonizing''' death?

21 Yesu ya kasance da aminci ga Jehobah, har a lokacin da ya sha '''wulaƙanci''' da azaba kafin ya mutu.

Line 87: Line 87:
21 Even when Jesus suffered a cruel and painful death, he stayed faithful to Jehovah.

Amma, hakan ba ya nufin cewa Kiristoci za su yi bauta na '''wulaƙanci''' ko azaba ba.

Line 93: Line 93:
There is nothing demeaning or oppressive, though, about this '''slavery''' involving true Christians.

Afirka: “Mata suna fuskantar '''wulaƙanci''' da wariya sosai a ƙasashe da yawa.”—Amnesty International Report 2012.

Line 99: Line 99:
Africa: “'''Violence''' and '''discrimination''' against women remained widespread in many countries.” —Amnesty International Report 2012.

A wasu wurare mutane suna bin tsarin addini da ke ƙarfafa zaluntar mata, wasu kuma sun ɗauka cewa nuna wa mata '''wulaƙanci''' ba laifi ba ne.

Line 105: Line 105:
Some cultures follow religious beliefs and practices that foster or even justify abuse of women and violence against them.

A garemu ba abin mamaki ba ne cewa waɗanda ba su san Allah ba suna ɗaukan aikin wa’azi da muke yi da '''wulaƙanci'''.

Line 111: Line 111:
It comes as no surprise to us that those who do not know God treat our preaching work with '''contempt'''.

Sa’ad da yake ambatar ayyukan mugunta na baya bayan nan a shekara ta 2004, sakatare janar na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce: “A ƙasar Iraƙi an yi wa mutane farar hula kisan gilla, kuma an kama ma’aikata masu taimako, ’yan jarida, da wasu farar-hula, aka yi musu kisan '''wulaƙanci'''.

Line 117: Line 117:
Identifying more recent acts of evil, the secretary-general of the United Nations said in 2004: “In Iraq, we see civilians massacred in cold blood, while relief workers, journalists and other non-combatants are taken hostage and put to death in the '''most barbarous''' fashion.

Ya so ya sake ta a ɓoye don kada ta sha kunya da kuma '''wulaƙanci'''.

Line 123: Line 123:
He intended to divorce her secretly to protect her from '''scandal'''.

Waɗannan mutane masu taurin zuciya ‘suna tattake,’ ko kuma sa “kāsassu” su daɗa talaucewa domin waɗannan su zuba ƙura a kansu alamar wahala, ko baƙin ciki, ko kuma '''wulaƙanci'''.

Line 129: Line 129:
Heartless men ‘panted,’ or eagerly sought, to bring “lowly persons” down to such a state that these poor ones would throw dust on their own heads as a sign of distress, mourning, or '''humiliation'''.

Littafi Mai Tsarki ya ce Allah ya damu saboda “waɗanda suka tsananta masu da '''wulaƙanci'''.”—Alƙalawa 2:18.

Line 135: Line 135:
The Bible says that he was distressed because of “those who were treating them '''abusively'''.” —Judges 2:18, New World Translation.

Sarki Dauda ya sha '''wulaƙanci''' sosai.

Line 141: Line 141:
King David was the '''victim of many injustices'''.
King David was the '''victim of many injustices'''.

jw2019

'''Wulaƙanci''' ga Abokan Gaba na Allah
'''Wulaƙanci''' ga Abokan Gaba na Allah
Line 147: Line 147:
'''Humiliation''' for God’s Enemies
'''Humiliation''' for God’s Enemies

jw2019

Latest revision as of 06:11, 23 March 2022

WULAƘANTA MATA DA KUMA CIN ZARAFINSU: Wani rahoto na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce: “Kashi ɗaya cikin mata uku suna fama da wulaƙanci da kuma cin zarafi daga wurin mazansu.”

DOMESTIC AND SEXUAL VIOLENCE: “One in three women has been a victim of physical or sexual violence by an intimate partner at some point in her lifetime,” reports the United Nations.

Mene ne ya sami Nabal, kuma me hakan ya koya mana game da dukan zalunci ko wulaƙanci da ke faruwa a cikin iyali?

What happened to Nabal, and what can we learn about all cases of domestic tyranny or abuse?

14 Sarki Dauda ma ya sha wulaƙanci sosai.

14 King David was also the victim of many injustices.

Ya yi wulaƙanci da rashin kunya, kamar yadda ya saba yi.

He had acted cruelly and insolently, as usual.

Wannan ƙaƙƙarfan birnin ya yi faɗuwar wulaƙanci a shekarar da aka tilasta masa ya saki mutanen Jehovah daga hijira ta ruhaniya.

That elevated town suffered a humiliating fall in that year when it was forced to release Jehovah’s people from spiritual captivity.

(Maimaitawar Shari’a 25:10) Tofa yau a fuskarsa na nuna wulaƙanci.—Littafin Ƙidaya 12:14.

(Deuteronomy 25:10) Spitting in his face was an act of humiliation. —Numbers 12:14.

(Wahayin Yahaya 14:8) Abin da ya faru daga baya ma ya fi wulaƙanci.

(Revelation 14:8) What occurred next was even more humiliating.

Mata sama da biliyan 1 a faɗin duniya sun fuskanci wulaƙanci daga mazajensu ko kuma samarinsu.

Worldwide, about 30 percent of women report having been assaulted by a male partner.

“Yin Wulaƙanci da Ikonmu Zai Sa Mu Rasa Gatanmu”: (minti 10)

Abuse of Power Leads to Loss of Authority”: (10 min.)

Gabashin Turai: “Mutanen Roma da ke gabashin Turai sun zama ƙaramin kuka mai daɗin hawa a ƙasashen waje, sa’an nan a ƙasarsu, suna fuskantar wulaƙanci sosai.”—The Economist, 4 ga Satumba, 2010.

Eastern Europe: “Scapegoated abroad and the victims of prejudice at home, eastern Europe’s Roma are the problem no politician wants to solve.” —The Economist, September 4, 2010.

A cikinta mai ba da tarihi a TV, Robert Cringely ya rubuta: “Lokaci yana ci ma dukanmu mutunci, amma ba waɗanda suke shan wulaƙanci a hannun lokaci fiye da masu faɗin abin da ke gaba.

In it, TV documentary host Robert Cringely wrote: “Time eventually humiliates us all, but no one suffers at the hands of time more than prognosticators.

A lokacin da aka kama Bitrus da sauran manzanni aka yi musu bulala kuma aka jefa su cikin fursuna don wa’azin da suke yi, sun yi murna “sun isa su sha wulaƙanci saboda sunan Yesu.” (A.

When Peter and the apostles were imprisoned and then flogged because of their preaching, they rejoiced “because they had been counted worthy to be dishonored in behalf of [Jesus’] name.”

3 A cikin Nassosin Ibrananci, “ceto” ko da yaushe yana nufin ceta ko kuma tsira daga zalunci ko daga mutuwar wulaƙanci, na ƙeta.

3 In the Hebrew Scriptures, “salvation” usually means rescue or deliverance from oppression or from a violent, untimely death.

Yaya Uban ya ji sa’ad da aka kafa Ɗansa a kan gungume kuma aka bar shi ya yi mutuwar wulaƙanci?

And how did the Father feel as his Son was nailed to a wooden pole and left there to die a slow, agonizing death?

21 Yesu ya kasance da aminci ga Jehobah, har a lokacin da ya sha wulaƙanci da azaba kafin ya mutu.

21 Even when Jesus suffered a cruel and painful death, he stayed faithful to Jehovah.

Amma, hakan ba ya nufin cewa Kiristoci za su yi bauta na wulaƙanci ko azaba ba.

There is nothing demeaning or oppressive, though, about this slavery involving true Christians.

Afirka: “Mata suna fuskantar wulaƙanci da wariya sosai a ƙasashe da yawa.”—Amnesty International Report 2012.

Africa: “Violence and discrimination against women remained widespread in many countries.” —Amnesty International Report 2012.

A wasu wurare mutane suna bin tsarin addini da ke ƙarfafa zaluntar mata, wasu kuma sun ɗauka cewa nuna wa mata wulaƙanci ba laifi ba ne.

Some cultures follow religious beliefs and practices that foster or even justify abuse of women and violence against them.

A garemu ba abin mamaki ba ne cewa waɗanda ba su san Allah ba suna ɗaukan aikin wa’azi da muke yi da wulaƙanci.

It comes as no surprise to us that those who do not know God treat our preaching work with contempt.

Sa’ad da yake ambatar ayyukan mugunta na baya bayan nan a shekara ta 2004, sakatare janar na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce: “A ƙasar Iraƙi an yi wa mutane farar hula kisan gilla, kuma an kama ma’aikata masu taimako, ’yan jarida, da wasu farar-hula, aka yi musu kisan wulaƙanci.

Identifying more recent acts of evil, the secretary-general of the United Nations said in 2004: “In Iraq, we see civilians massacred in cold blood, while relief workers, journalists and other non-combatants are taken hostage and put to death in the most barbarous fashion.

Ya so ya sake ta a ɓoye don kada ta sha kunya da kuma wulaƙanci.

He intended to divorce her secretly to protect her from scandal.

Waɗannan mutane masu taurin zuciya ‘suna tattake,’ ko kuma sa “kāsassu” su daɗa talaucewa domin waɗannan su zuba ƙura a kansu alamar wahala, ko baƙin ciki, ko kuma wulaƙanci.

Heartless men ‘panted,’ or eagerly sought, to bring “lowly persons” down to such a state that these poor ones would throw dust on their own heads as a sign of distress, mourning, or humiliation.

Littafi Mai Tsarki ya ce Allah ya damu saboda “waɗanda suka tsananta masu da wulaƙanci.”—Alƙalawa 2:18.

The Bible says that he was distressed because of “those who were treating them abusively.” —Judges 2:18, New World Translation.

Sarki Dauda ya sha wulaƙanci sosai.

King David was the victim of many injustices.

Wulaƙanci ga Abokan Gaba na Allah

Humiliation for God’s Enemies