Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:ultimately: Difference between revisions

Discussion page of ultimately
Created page with "Having a wholesome dread of falling into such a situation is '''ultimately''' a protection for us. —Hebrews 10:31. Razana kada mu faɗa cikin irin wannan yanayin kāriya ce..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
Razana kada mu faɗa cikin irin wannan yanayin kāriya ce mai '''girma''' a gare mu.—Ibraniyawa 10:31.

jw2019

(Proverbs 3:33) '''Ultimately''', all Christian parents want their children to learn to love Jehovah as much as they themselves do.

Line 9: Line 9:
(Misalai 3:33) '''Gabaki ɗaya''', duka iyaye Kiristoci suna son yaransu su ƙaunaci Jehobah kamar yadda su ma suke yi.

So every expression of his power is motivated by love and is '''ultimately''' for the good of those who love him.

Line 15: Line 15:
Saboda haka, dukan nuna ikonsa kauna ce take motsa '''shi''' kuma domin amfanin wadanda suke kaunarsa ne.

(b) Explain why Jehovah is '''ultimately''' the Source of all power.

Line 21: Line 21:
(b) Ka bayyana abin da ya sa Jehovah '''shi''' ne Tushe mafi '''girma''' na iko duka.

Furthermore, by luring Adam and Eve into disobedience, he caused sin to rule over them, leading '''ultimately''' to their death and the death of future generations.

Line 27: Line 27:
Ƙari ga haka, ta wurin sa Adamu da Hauwa’u su yi rashin biyayya, ya sa zunubi ya yi sarauta '''a''' kansu, ya kai su ga mutuwa da mutuwar tsararraki ta gaba.

And after David discovered that the wife, Bath-sheba, was pregnant by him, he '''ultimately''' orchestrated the murder of her husband.

Line 33: Line 33:
Kuma bayan ya fahimci cewa ya yi wa matar, Bathsheba, ciki, '''sai''' ya ƙulla mutuwar mijinta.

For example, the survival of the infant Jesus was essential to the fulfillment of God’s purpose, which will '''ultimately''' benefit all mankind.

Line 39: Line 39:
Alal misali, tsirar jariri Yesu tilas ne wajen cika nufin Allah, wanda nan take '''zai''' amfani dukan ’yan Adam.

We do all we can to assist and support the person, but we humbly admit that '''ultimately''' the decision to make a dedication belongs to that person.

Line 45: Line 45:
Ko da yake za mu yi iya ƙoƙarinmu mu taimaka da kuma tallafa masa, bai kamata mu matsa '''shi''' ya yi baftisma ba.

Jehovah '''ultimately''' rejected Saul for his disobedience.

Line 51: Line 51:
'''Hakan''' ya '''sa''' Jehobah ya ƙi '''shi''' don rashin biyayyar da ya yi.

(John 5:15-18; 11:53, 54; 18:38–19:16) '''Ultimately''', he courageously submitted to a brutal death to accomplish his Father’s will and give his subjects everlasting life.

Line 57: Line 57:
(Yohanna 5:15-18; 11:53, 54; 18:38–19:16) A '''ƙarshe''', ya ba da ransa, da gabagaɗi ya yi mutuwa ta zalunci don ya cika nufin Ubansa kuma ya ba talakawansa rai madawwami.

(Malachi 3:10) '''Ultimately''', of course, Jehovah will reward his servants with everlasting life.

Line 63: Line 63:
(Malakai 3:10) '''A ƙarshe''', Jehobah zai albarkaci bayinsa da rai madawwami.

(Psalm 127:3) Since he is the true Life-Giver, Jehovah is really entrusting parents with what '''ultimately''' belongs to him.

Line 69: Line 69:
(Zabura 127:3) Tun da shi ne Mafarin Dukan rai, lalle Jehobah yana kyauta ne da abin da '''shi''' kaɗai ya mallaka.

This article helps us to see that even if worries, trials, and pain increase, '''ultimately''' our trust in God will be rewarded with deliverance.

Line 75: Line 75:
Wannan talifin zai taimaka mana mu ga cewa ko da matsaloli da jarrabawar da muke fama da su sun ƙaru, Jehobah zai taimaka mana idan mun dogara gare shi.

Who was '''ultimately''' responsible for providing David and his men with sustenance?

Line 81: Line 81:
Wanene yake da '''hakkin''' yi wa Dauda da mutanensa tanadin abin biyan bukata?

Even the powerful king of Babylon was forced to realize that '''ultimately''' “the Most High is Ruler in the kingdom of mankind.”

Line 87: Line 87:
An tilasta wa har Sarkin Babila mai iko ya gane cewa''',''' “Maɗaukaki yana riƙe da sarauta a cikin mulkin mutane.”

5 As Christians, we also have responsibilities toward fellow believers in the congregation and, '''ultimately''', toward those who make up “the entire association of . . . brothers in the world.”

Line 93: Line 93:
5 Mu Kiristoci, mu ma muna da hakki ga ’yan’uwa a ikilisiya''',''' musamman, ga waɗanda suka taru suka kasance “ ’yan’uwanku da ke cikin duniya.”

'''Ultimately''', you will decide for yourself what course to follow.

Line 99: Line 99:
'''A ƙarshe''', kai ne za ka zaɓa wa kanka irin tafarkin rayuwa da za ka bi.

'''Ultimately''', they succeeded in bringing about his death on the torture stake.

Line 105: Line 105:
'''Daga baya''', suka yi nasarar kashe shi a kan gungumen azaba.

'''Ultimately''', though, it is hatred and greed rather than bullets and rifles that fuel the flames of war.

Line 111: Line 111:
Amma, '''ƙiyayya''' ce da haɗama suke sa yaƙi ya ci gaba maimakon harsashi da bindigogi.

We may work diligently at preaching and teaching, but '''ultimately''' all praise goes to Jehovah for any growth that might result.

Line 117: Line 117:
Za mu iya yin ƙoƙari sosai a wa’azi da koyarwa, '''amma''' ya cancanta a yaba wa Jehobah idan wani ya zama almajiri.

Daniel also foresaw that '''ultimately''' the Messiah’s Kingdom would permanently replace all other governments.

Line 123: Line 123:
Ƙari ga haka, Daniyel '''ya''' ga wata ru’ya cewa Mulkin Almasihun zai sauya duk sauran mulkoki.

30:19, 20) Some situations involve several Bible principles, and '''ultimately''', the person seeking advice has to make his own decision.

Line 129: Line 129:
Sha 30:19, 20) Akwai ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da yawa da suka yi magana game da wasu yanayi''',''' kuma wanda yake neman shawara ne zai zaɓa wanda zai bi.

6:16) That nation, made up of anointed brothers of Jesus Christ, fulfilled the task that fleshly Israel '''ultimately''' failed in, that of being witnesses to God’s name.

Line 135: Line 135:
6:16) Wannan ƙasar da ta ƙunshi shafaffun ’yan’uwan Yesu Kristi, sun cika aikin da Isra’ila ta zahiri ta kasa yi, wato na sanar da sunan Allah.

True, those words were spoken by Jesus, but '''ultimately''' they originated with Jehovah.

Line 141: Line 141:
Yesu ya faɗi waɗannan kalaman, amma sun fito ne daga wurin Jehobah.

Although Jehovah had allowed an injustice to occur, this '''ultimately''' resulted in “the defending and legally establishing of the good news.”

Line 147: Line 147:
Saboda rashin adalci da Jehobah ya bar mutanen su yi '''ne''' ya sa aka ‘yi kariyar bishara da tabbatar da ita.’