No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
Mubuɗin Sura | ==Mubuɗin Sura== | ||
# Sunanta: Wannan Sura ta fi [[shahara]] da Suratul Asri amma a wasu [[littattafan]] tafsiri da Sahihul Bukhari an [[kira]] ta Suratu Wal-Asri. | # Sunanta: Wannan Sura ta fi [[shahara]] da Suratul Asri amma a wasu [[littattafan]] tafsiri da Sahihul Bukhari an [[kira]] ta Suratu Wal-Asri. | ||
# [[sanda|Sanda]] aka saukar da ita: Sura ce Makkiyya. | # [[sanda|Sanda]] aka saukar da ita: Sura ce Makkiyya. | ||
Line 6: | Line 6: | ||
# [[falala|Falalarta]]: An [[karɓo]] daga Abu Madina Ad-Darimi ya ce: "Idan mutum biyu daga cikin [[sahabban]] Manzon Allah (SAW) suka [[haɗu]], to ba za su rabu ba har sai ɗaya ya karanta wa ɗayan Suratul Asri sannan su yi sallama da juna. [Abu Dawud] | # [[falala|Falalarta]]: An [[karɓo]] daga Abu Madina Ad-Darimi ya ce: "Idan mutum biyu daga cikin [[sahabban]] Manzon Allah (SAW) suka [[haɗu]], to ba za su rabu ba har sai ɗaya ya karanta wa ɗayan Suratul Asri sannan su yi sallama da juna. [Abu Dawud] | ||
# Babban Jigonta: Duk rayuwa ɗan'adam asara ce idan babu bin Allah a cikinta. | # Babban Jigonta: Duk rayuwa ɗan'adam asara ce idan babu bin Allah a cikinta. | ||
# Daga cikin abubuwan da ta ƙunsa akwai: | |||
## Tabbatar da tsananin asara ga waɗanda suka kafirce wa Allah suka rungumi saɓon Allah. | |||
## Tabbatar da tsira ga muminai masu kyawawan ayyuka masu kira zuwa ga gaskiya. | |||
## Falalar haƙuri a kan bin gaskiya da kauce wa ƙarya da jajircewa a kan haka. | |||
==Tarjama da tafsirin aya ta 1-3== | |||
# Na rantse da zamani. | |||
# Lalle mutum yana cikin asara. | |||
# Sai dai waɗanda suka yi imani suka kuma yi ayyuka na gari, suka kuma yi wa juna wasiyya da gaskiya, suka kuma yi wa juna waiyya da haƙuri. | |||
===Tafsiri=== | |||
Allah ya buɗe surar da rantsuwa da zamani wanda ƙunshi dare da rana waɗanda su ne mahallin dukkan ayyukan bayi. | |||
[[Category:Quran/103]] | [[Category:Quran/103]] | ||
[[Category:RijiyarLemo]] | [[Category:RijiyarLemo]] |