Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/103/RijiyarLemo: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 6: Line 6:
# Jerin saukarta: Ita ce Sura ta [[goma sha uku]] ([[13]]) a [[jerin]] saukar [[surorin]] [[Alƙur'ani]], ta sauka bayan Suratus Sharhi kafin Suratul Adiyat.
# Jerin saukarta: Ita ce Sura ta [[goma sha uku]] ([[13]]) a [[jerin]] saukar [[surorin]] [[Alƙur'ani]], ta sauka bayan Suratus Sharhi kafin Suratul Adiyat.
# Adadin ayoyinta uku ne (3).
# Adadin ayoyinta uku ne (3).
# [[falala|Falalarta]]: An [[karɓo]] daga Abu Madina Ad-Darimi ya ce: "Idan mutum biyu daga cikin [[sahabban]] Manzon Allah (SAW) suka [[haɗu]], to ba za su rabu ba har sai ɗaya ya karanta wa ɗayan Suratul Asri sannan su yi sallama da juna. [Abu Dawud] <> Sayyidna 'Ubaidullah Ibn Hisn reports that whenever two [[companions|Companions]] of the Holy Prophet [[met]], they would not part company until one of them had recited Surah Al-'Asr in its entirety to the other. [Transmitted by At-Tabarani].
# [[falala|Falalarta]]: An [[karɓo]] daga Abu Madina Ad-Darimi ya ce: "Idan mutum biyu daga cikin [[sahabban]] Manzon Allah (SAW) suka [[haɗu]], to ba za su [[rabu]] ba har sai ɗaya ya [[karanta]] wa [[ɗayan]] Suratul Asri sannan su yi sallama da juna. [Abu Dawud] <> Sayyidna 'Ubaidullah Ibn Hisn reports that whenever two [[companions|Companions]] of the Holy Prophet [[met]], they would not [[part]] company until one of them had [[recited]] Surah Al-'Asr in its entirety to the other. [Transmitted by At-Tabarani].
# Babban Jigonta: Duk rayuwa ɗan'adam asara ce idan babu bin Allah a cikinta.
# Babban Jigonta: Duk rayuwa ɗan'adam asara ce idan babu bin Allah a cikinta.
# Daga cikin abubuwan da ta ƙunsa akwai:
# Daga cikin abubuwan da ta ƙunsa akwai: