No edit summary |
|||
Line 16: | Line 16: | ||
#:''"Mataimakin majalisa ya ce ya yadda da wakilcinsu, amma akwai tambayoyin da ba za su iya amsa su ba saboda ba su ke da nauyin tsare mutane ba. An ɗaga taron nan sai an samu halartar su wadannan jami'an da ake kira."'' | #:''"Mataimakin majalisa ya ce ya yadda da wakilcinsu, amma akwai tambayoyin da ba za su iya amsa su ba saboda ba su ke da nauyin tsare mutane ba. An ɗaga taron nan sai an samu halartar su wadannan jami'an da ake kira."'' | ||
# Toh har wayau a Najeriyar, hukumomi a jihar Niger sun ce haɗarin kwale-kwale ya hallaka aƙalla mutum takwas wadanda ke kokarin tserawa harin 'yan bindiga a wani ƙauye na jihar | # Toh har wayau a Najeriyar, hukumomi a jihar Niger sun ce haɗarin kwale-kwale ya hallaka aƙalla mutum takwas wadanda ke kokarin tserawa harin 'yan bindiga a wani ƙauye na jihar | ||
#:''"Akwai biyu da Allah Ya musu rasuwa, akwai kuma kananan yara shida, sannan akwai wasu mutum biyar da har yanzu ana nan ana kokarin ganin yadda za a zaƙalo su ko a raye ko a mace." [[Category:Hausa Radio]]'' | #:''"Akwai biyu da Allah Ya musu rasuwa, akwai kuma kananan yara shida, sannan akwai wasu mutum biyar da har yanzu ana nan ana kokarin ganin yadda za a zaƙalo su ko a raye ko a mace." | ||
== Rikicin Ukraine: Shakku game da janyewar Rasha - Labaran Talabijin na 30/03/22 [https://www.youtube.com/watch?v=zkFR13srAh8] == | |||
<html> | |||
<iframe width="560" height="315" src="https://www.youtube.com/embed/zkFR13srAh8" title="YouTube video player" frameborder="0" allow="accelerometer; autoplay; clipboard-write; encrypted-media; gyroscope; picture-in-picture" allowfullscreen></iframe> | |||
</html> | |||
# Ukraine ta nuna shakku game da shirin Rasha na rage yawan dakarunta a ƙasar. | |||
# Za mu kuma ga mayaƙan Syria da suka niƙi garin fafatawa a Ukraine ɗin da sunan Rasha. | |||
# Yanzu dai an san ƙasashe biyar da za su wakilci nahiyar Afrika a gasar ƙwallon ƙafar da za a yi a ƙarshen shekara a Qatar. | |||
[[Category:Hausa Radio]]'' |