Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2022-03-30: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 30: Line 30:
# Yanzu dai an san ƙasashe biyar da za su wakilci nahiyar Afrika a gasar ƙwallon ƙafar da za a yi a ƙarshen shekara a Qatar.
# Yanzu dai an san ƙasashe biyar da za su wakilci nahiyar Afrika a gasar ƙwallon ƙafar da za a yi a ƙarshen shekara a Qatar.
# Other world news (at the 6th minute)... Kwamishinar kare hakkin bil adama majalisar dinkin duniya, Michelle Bachelet, ta ce hare-hare kan mai uwa da wabi da Rasha ke kaiwa a yankuna masu cinkoson jama'a a Ukraine, za su iya kasancewa laifuffukan yaƙi. Da take jawabi a majalisar kare hakkin jama'a a Geneva. Ms. Bachelet ta ce mamayar Rashar ta jefa Ukraine cikin uku. Kuma ta tilastawa miliyoyin jama'a tserewa. Ta yi kira ga Rashar da ta daina kai hare-haren ba da ɓata lokaci ba. Ta kuma janye sojojinta daga Ukraine ɗin.

#Firam ministan [[Israel]]<nowiki/>a Naftali Bennett, ya ce kasar sa na fuskantar wasu sabban hare-haren ta [[Category:Hausa Radio]] 'addanci, bayan mutane 5 sun hallaka a hari na uku a cikin mako guda. Maharin wani Bafalasɗini ne ɗan shekara asharin da shida (26) wanda a lokutan baya, ya yi zama a gidan yarin Israelar. An kashe wasu mutanen shidda a hare-haren da Larabawan Israela suka kai a ranakun Talata da Lahadi.   
#Firam ministan [[Israel]]<nowiki/>a Naftali Bennett, ya ce kasar sa na fuskantar wasu sabban hare-haren ta [[Category:Hausa Radio]] 'addanci, bayan mutane 5 sun hallaka a hari na uku a cikin mako guda. Maharin wani Bafalasɗini ne ɗan shekara asharin da shida (26) wanda a lokutan baya, ya yi zama a gidan yarin Israelar. An kashe wasu mutanen shidda a hare-haren da Larabawan Israela suka kai a ranakun Talata da Lahi.ad 
#Asosin kula da kanana<nowiki/>n yara na UNICEF ya ce har yanzu akwai makarantu a kasashe asharin da uku (23) da ko dai suna rufe ko an ɗan buɗe su sakamakon annobar Corona. Ya ƙiyasta cewa kusan yara milliyan 150, sun rasa aƙalla rabin lokacin zuwa azuzuwa. Wasu yaran masu rauni musamman 'yan mata, ba su koma makarantun da aka buɗe ba.   
#
#