Line 31: | Line 31: | ||
Wasu labaran duniya... <> Other world news (at the 6th minute till 7:27)... | Wasu labaran duniya... <> Other world news (at the 6th minute till 7:27)... | ||
# [[kwamishinar|Kwamishinar]] kare hakkin bil adama majalisar dinkin duniya, Michelle Bachelet, ta ce hare-hare kan mai uwa da wabi da Rasha ke kaiwa a yankuna masu [[cinkoson]] jama'a a Ukraine, za su iya kasancewa [[laifuffukan]] yaƙi. Da take jawabi a majalisar kare hakkin jama'a a Geneva. Ms. Bachelet ta ce mamayar Rashar ta jefa Ukraine cikin uku. Kuma ta tilastawa miliyoyin jama'a tserewa. Ta yi kira ga Rashar da ta [[daina]] kai [[hare-haren]] ba da [[ɓata lokaci]] ba. Ta kuma [[janye]] sojojinta daga Ukraine ɗin. | # [[kwamishinar|Kwamishinar]] kare hakkin bil adama majalisar dinkin duniya, Michelle Bachelet, ta ce hare-hare kan mai uwa da wabi da Rasha ke kaiwa a yankuna masu [[cinkoson]] jama'a a Ukraine, za su iya kasancewa [[laifuffukan]] yaƙi. Da take jawabi a majalisar kare hakkin jama'a a Geneva. Ms. Bachelet ta ce mamayar Rashar ta jefa Ukraine cikin uku. Kuma ta tilastawa miliyoyin jama'a tserewa. Ta yi kira ga Rashar da ta [[daina]] kai [[hare-haren]] ba da [[ɓata lokaci]] ba. Ta kuma [[janye]] sojojinta daga Ukraine ɗin. | ||
#Firam ministan [[Israel]] | #[[Firam Ministan|Firam ministan]] [[Israel]]a Naftali Bennett, ya ce kasar sa na [[fuskantar]] wasu [[sabban]] [[hare-hare]]n [[ta'addanci]], bayan mutane 5 sun [[hallaka]] a [[hari]] na uku a cikin mako guda. [[maharin|Maharin]] wani [[Bafalasɗini]] ne [[ɗan shekara]] [[asharin da shida]] ([[26]]) wanda a [[lokutan]] baya, ya yi zama a [[gidan]] [[yarin]] Israelar. An kashe wasu mutanen [[shidda]] a hare-haren da [[Larabawan]] Israela suka kai a ranakun Talata da Lahadi. | ||
#Asosin kula da | #Asosin kula da [[kananan]] yara na [[UNICEF]] ya ce har yanzu akwai [[makarantu]] a [[kasashe]] [[asharin da uku]] ([[23]]) da ko dai suna rufe ko an ɗan buɗe su sakamakon [[annobar]] [[Corona]]. Ya [[ƙiyasta]] cewa kusan yara [[milliyan]] 150, sun rasa aƙalla [[rabin]] lokacin zuwa [[azuzuwa]]. Wasu [[yaran]] [[masu rauni]] [[musamman]] [['yan mata]], ba su koma [[makarantun]] da aka buɗe ba. | ||
[[Category:Hausa Radio]] | [[Category:Hausa Radio]] |