No edit summary |
|||
Line 450: | Line 450: | ||
وَاضْرِبْ لَهُم مَّثَلاً رَّجُلَيْنِ جَعَلْنَا لِأَحَدِهِمَا جَنَّتَيْنِ مِنْ أَعْنَابٍ وَحَفَفْنَاهُمَا بِنَخْلٍ وَجَعَلْنَا بَيْنَهُمَا زَرْعاً{32} كِلْتَا الْجَنَّتَيْنِ آتَتْ أُكُلَهَا وَلَمْ تَظْلِمْ مِنْهُ شَيْئاً وَفَجَّرْنَا خِلَالَهُمَا نَهَراً{33} | وَاضْرِبْ لَهُم مَّثَلاً رَّجُلَيْنِ جَعَلْنَا لِأَحَدِهِمَا جَنَّتَيْنِ مِنْ أَعْنَابٍ وَحَفَفْنَاهُمَا بِنَخْلٍ وَجَعَلْنَا بَيْنَهُمَا زَرْعاً{32} كِلْتَا الْجَنَّتَيْنِ آتَتْ أُكُلَهَا وَلَمْ تَظْلِمْ مِنْهُ شَيْئاً وَفَجَّرْنَا خِلَالَهُمَا نَهَراً{33} | ||
"Kuma ka buga musu misãli da wadansu maza biyu. Mun sanya wa dayansu gõnaki biyu na inabõbi, kuma Muka kẽwayesu da itãcen dabĩnai, kuma Muka sanya shũka a tsakãninsu (sũ gõnakin)." | "Kuma ka buga musu misãli da wadansu [[maza]] biyu. Mun sanya wa dayansu gõnaki biyu na inabõbi, kuma Muka [[kewaye|kẽwayesu]] da itãcen dabĩnai, kuma Muka sanya shũka a tsakãninsu (sũ gõnakin)." | ||
"Kõwace gõna daga biyun, tã bãyar da amfãninta, kuma ba ta yi zãluncin kõme ba daga gare shi. Kuma Muka bubbugar da koramu a tsakãninsu. | "Kõwace gõna daga biyun, tã bãyar da amfãninta, kuma ba ta yi zãluncin kõme ba daga gare shi. Kuma Muka bubbugar da [[koramu]] a tsakãninsu. | ||
Wadannan ayoyi da wasu masu biyo musu suna bayanin wani misali ne da Allah ya kawo domin shiryar da mutane, misalin dai na bangarorin alumma ne guda biyu. Na farko masu dukiya ne wadanda Allah ya yi wa arziki mai yawa amma maimakon su bauta masa su yi godiya sai girman kai ya same su har su ka kafirce wa Allah. Bangare na biyun kuma matalauta ne wadanda a ko da yaushe masu dukiyar suna musu izgili suna wulakantasu sun | Wadannan ayoyi da wasu masu biyo musu suna bayanin wani misali ne da Allah ya kawo domin shiryar da mutane, misalin dai na [[bangarorin]] alumma ne guda biyu. Na farko masu dukiya ne wadanda Allah ya yi wa arziki mai yawa amma maimakon su bauta masa su yi godiya sai [[girman kai]] ya same su har su ka [[kafirce]] wa Allah. Bangare na biyun kuma [[matalauta]] ne wadanda a ko da yaushe masu dukiyar suna musu [[izgili]] suna wulakantasu sun ... a komai ba ne, alhali kuwa [[matalautan]] nan sun kai matsayi mai girma na imani kuma sun zabi kyautata aikin lahira bisa ga neman duniya. | ||
Darusa: | Darusa: | ||
Line 459: | Line 459: | ||
1-Ruwa da kasa da rana da itatuwa da dukkakn abin da ake shukawa daga Allah suke gudana. | 1-Ruwa da kasa da rana da itatuwa da dukkakn abin da ake shukawa daga Allah suke gudana. | ||
2-Fifikon da mutane suke | 2-Fifikon da mutane suke da shi wajen mallakar dukiya da sauran abubuwan da wani ya fi wani da su kamar karfi da lafiya da basira, dukkan wannan hikima ce ta Allah, kuma bai kamata wannan fifiko ya sa mai dukiya ya yin girman kai ko [[talaka]] yanke kauna ba. | ||
Yanzu kuma sai mu saurari aya ta 34 da ta 35: | Yanzu kuma sai mu saurari aya ta 34 da ta 35: |