Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

parallel text/KadunaMarkets: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Tags: Mobile edit Mobile web edit
Line 6: Line 6:
|-
|-
|1
|1
|KMDMC
|
[[press release|Press Release]]
# KMDMC [[press release|Press Release]]
 
# Deadline for Execution of Shop Offers at Sheik Abubakar Gumi Market
Deadline for Execution of Shop Offers at Sheik Abubakar Gumi Market
# The Kaduna Markets Development and Management Company (KMDMC) wishes to announce that the deadline for collection and execution of offers for shop allocations to successful applicants during the Sale of Shops at Sheik Abubakar Gumi Market is Friday, 13th May 2022.
 
# KMDMC has insisted on utmost fairness and equality of opportunity by allowing sufficient time for all traders to participate in the process,  
The Kaduna Markets Development and Management Company (KMDMC) wishes
# which was scheduled to run from September 2020 February 2021  
 
# and had continued to extend the deadline until now.
to announce that the deadline for collection and execution of offers for shop
# Accordingly, on 13th May, 2022, all unclaimed allocations will be revoked  
 
# and the shops will be reallocated to interested and eligible persons.  
allocations to successful applicants during the Sale of Shops at Sheik Abubakar
# Also, all allocations to traders who opted for mortgages and are yet to execute their loan offers will also be revoked.
 
# We urge all traders who have successfully applied for shops  
Gumi Market is Friday, 13th May 2022.
# and whose names are on the allocation list collated by PricewaterHouseCoopers and published by KMDMC
 
# to collect their offers at our satellite office located in Sheik Abubakar Gumi Market
KMDMC has insisted on utmost fairness and equality of opportunity by allowing
# and execute them within the given time frame.
 
# Signed Management
sufficient time for all traders to participate in the process, which was scheduled to
|
 
# KMDMC [[sanarwa|SANARWA]]
run from September 2020 February 2021 and had continued to extend the
# Ranar Karshe na Zartar da Tsarin Kasafi da Saida Shaguna a Kasuwar Sheik Abubakar Gumi Market
 
# Hukumar Kula da Bunkasa Kasuwanni Ta Jihar Kaduna na sanar da cewa za'a rufe ansan takardar shedar samun shago na Kasuwan Sheik Abubakar Gumi a ranan Juma'a 13 ga watan Mayu, 2022.
deadline until now.
# Hukumar ta tabbatar da adalci da daidaito wurin bada isasshen lokaci don ko wani dan kasuwa ya ci moriyar wannan tsari.  
 
# Tun farko dai Hukumar ta bada tsawon lokaci daga Satumba 2020 zuwa Fabrairu 2021
Accordingly, on 13th May, 2022, all unclaimed allocations will be revoked and the
# amma tayi ta daga kulle wannan tsari har izuwa wannan lokaci.
 
# Saboda haka, daga 13 ga watan Mayu, duk wani wanda aka bama shago kuma bai zo ya anshi takardan sheda ba zai rasa damar mallakan wannan shago.  
shops will be reallocated to interested and eligible persons. Also, all allocations to
# Wannan sanarwa na kara jan hankalin yan kasuwa wanda suke tsarin biya kadan-kadan (mortgage) da su gaggauta su tabbatar da kasafin shaguna da akayi musu.  
 
# Rashin bin wannan umarni zai sa Hukumar ta anshe kasafin shaguna don ta bama sauran jama'a wanda suka Chanchanta.
traders who opted for mortgages and are yet to execute their loan offers will also
# Har ila yau, muna kira ga dukkan yan kasuwa wanda sunayen su suka fita a kasafin shaguna
 
# da aka fitar da su garzaya ofishin mu dake Kasuwan Sheik Abubakar Gumi don kammala duk wani tsari daya rage kafin 13 ga Watan Mayu, 2022.
be revoked.
# Sa Hannu, Sashin Gudanarwa
 
We urge all traders who have successfully applied for shops and whose names are
 
on the allocation list collated by PricewaterHouseCoopers and published by KMDMC
 
to collect their offers at our satellite office located in Sheik Abubakar Gumi Market
 
and execute them within the given time frame.
 
Signed
 
Management
|KMDMC
[[sanarwa|SANARWA]]
 
Ranar Karshe na Zartar da Tsarin Kasafi da Saida Shaguna a Kasuwar Sheik Abubakar
 
Gumi Market
 
Hukumar Kula da Bunkasa Kasuwanni Ta Jihar Kaduna na sanar da cewa za'a rufe ansan
 
takardar shedar samun shago na Kasuwan Sheik Abubakar Gumi a ranan Juma'a 13 ga
 
watan Mayu, 2022.
 
Hukumar ta tabbatar da adalci da daidaito wurin bada isasshen lokaci don ko wani dan
 
kasuwa ya ci moriyar wannan tsari. Tun farko dai Hukumar ta bada tsawon lokaci daga
 
Satumba 2020 zuwa Fabrairu 2021 amma tayi ta daga kulle wannan tsari har izuwa wannan
 
lokaci.
 
Saboda haka, daga 13 ga watan Mayu, duk wani wanda aka bama shago kuma bai zo ya anshi
 
takardan sheda ba zai rasa damar mallakan wannan shago. Wannan sanarwa na kara jan
 
hankalin yan kasuwa wanda suke tsarin biya kadan-kadan (mortgage) da su gaggauta su
 
tabbatar da kasafin shaguna da akayi musu. Rashin bin wannan umarni zai sa Hukumar ta
 
anshe kasafin shaguna don ta bama sauran jama'a wanda suka Chanchanta.
 
Har ila yau, muna kira ga dukkan yan kasuwa wanda sunayen su suka fita a kasafin shaguna
 
da aka fitar da su garzaya ofishin mu dake Kasuwan Sheik Abubakar Gumi don kammala
 
duk wani tsari daya rage kafin 13 ga Watan Mayu, 2022.
 
Sa Hannu
 
Sashin Gudanarwa
|-
|-
|
|