Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:99 names of Allah: Difference between revisions

Category page
No edit summary
Tags: Mobile edit Mobile web edit
Line 65: Line 65:
# '''Al Matin (المتين)''' The Firm, the Steadfast; Allah Maɗaukakin Sarki shi ne wanda ba abinda ya gagare shi a cikin mulkinsa gaba ɗaya. Sannan halittu gabaki ɗaya ba wanda yake da tasiri akan su in ban da Shi. Matabbaci.

# '''[[99_names_of_Allah/Al_Wali_(The_Protective_Friend,_Helper)|Al Wali (الولي)]]''' The Protecting Friend, Patron, and Helper; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake jiɓintar lamarin bayinsa, ta hanyar kiyaye su da tattalinsu da kuma riritasu. Shi ne yake jiɓintar  lamarin masoyansa ya dinga taimakonsu, kuma ya karya musu abokan gaba. Mai jibintarwa. <small>''See [[tdl/2021-06-12]] for more.''</small>

# '''Al Hamid (الحميد)''' The All Praiseworthy; Allah maɗaukaki shi ne '''abin yabo''' a kowane irin hali mutum ya kasance. Sannan shi ne wanda ya ke abin yabo ga kowa da kansa. Macancancin yabo
# '''[[99_names_of_Allah/Al-Hameed_(The_Praised)|Al Hameed]]/Hamid (الحميد)''' The All Praiseworthy; Allah maɗaukaki shi ne '''abin yabo''' a kowane irin hali mutum ya kasance. Sannan shi ne wanda ya ke abin yabo ga kowa da kansa. Macancancin yabo
# '''Al Muhsi (المحصي)''' The Accounter, the Numberer of All, Knower of each and every separate thing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ya kewaye da sanin dukkan abinda ya ke samamme ne. Mai iyakancewa.

# '''Al Mubdi (المبدئ)''' The Producer, Originator, and Initiator of all, The Beginner and Cause; Allah Maɗaukaki shi ne mai samar da kasantattu da kuma tabbatar da su bayan da ba su. Mai bayyanawa.