No edit summary |
No edit summary |
||
Line 15: | Line 15: | ||
# [[Mu]] [[za]] [[Mu]] [[ba]] [[ka]] [[labarinsu]] [[na]] [[gaskiya]]. Su [[samari]] [[ne]], [[waɗanda]] [[suka]] [[ba]] [[da]] [[gaskiya]] [[da]] Ubangijinsu, [[kuma]] Mun [[ƙara]] [[masu]] [[shiriya]]. | # [[Mu]] [[za]] [[Mu]] [[ba]] [[ka]] [[labarinsu]] [[na]] [[gaskiya]]. Su [[samari]] [[ne]], [[waɗanda]] [[suka]] [[ba]] [[da]] [[gaskiya]] [[da]] Ubangijinsu, [[kuma]] Mun [[ƙara]] [[masu]] [[shiriya]]. | ||
# [[Kuma]] Mun [[ƙarfafa]] [[zukatansu]], [[lokacin]] [[da]] [[suka]] [[miƙe]] [[tsaye]], [[suka]] [[ce]],‘Ubangijinmu [[ne]] [[Ubangijin]] [[sammai]] [[da]] [[ƙasa]]. [[Ba]] [[za]] [[mu]] [[taɓa]] [[kira]] [[wani]] [[ubangiji]] [[ba]], [[sai]] [[Shi]]; ([[idan]] [[muka]] [[kira]] [[wani]] [[ba]] [[Shi]] [[ba]]), [[mun]] [[furta]] [[magana]] [[ta]] [[zautuwa]]. | # [[Kuma]] Mun [[ƙarfafa]] [[zukatansu]], [[lokacin]] [[da]] [[suka]] [[miƙe]] [[tsaye]], [[suka]] [[ce]],‘Ubangijinmu [[ne]] [[Ubangijin]] [[sammai]] [[da]] [[ƙasa]]. [[Ba]] [[za]] [[mu]] [[taɓa]] [[kira]] [[wani]] [[ubangiji]] [[ba]], [[sai]] [[Shi]]; ([[idan]] [[muka]] [[kira]] [[wani]] [[ba]] [[Shi]] [[ba]]), [[mun]] [[furta]] [[magana]] [[ta]] [[zautuwa]]. | ||
# ‘[[Waɗannan]] [[mutanenmu]] [[sun]] [[riƙi]] [[wasu]] [[abubuwan]] [[bautawa]] [[bayanSa]]. [[Me]] [[yasa]] | # ‘[[waɗannan|Waɗannan]] [[mutanenmu]] [[sun]] [[riƙi]] [[wasu]] [[abubuwan]] [[bautawa]] [[bayansa|bayanSa]]. [[Me]] [[yasa]] ba su [[kawo]] [[ƙwaƙkwara|ƙwaƙkwaran]] [[dalili]] [[game]] [[da]] [[su]] [[ba]]?’ [[Kuma]] [[wanene]] [[mafi]] [[zalunci]] [[da]] [[yafi]] [[mai]] [[ƙirƙiro]] [[ƙarya]] [[game]] [[da]] [[Allah]]? | ||
# [[Kuma]] [[yayin]] [[da]] [[kuka]] [[ƙaurace]] [[musu]], [[da]] [[abin]] [[da]] [[suke]] [[bauta]] [[wa]] [[maimakon]] [[Allah]], [[ku]] [[fake]] [[cikin]] [[kogo]]; | # [[Kuma]] [[yayin]] [[da]] [[kuka]] [[ƙaurace]] [[musu]], [[da]] [[abin]] [[da]] [[suke]] [[bauta]] [[wa]] [[maimakon]] [[Allah]], [[ku]] [[fake]] [[cikin]] [[kogo]]; Ubangijinku [[zai]] [[shimfiɗa]] [[maku]] [[rahama]] taSa, [[kuma]] [[zai|Zai]] [[agaza]] [[maku]] [[da]] [[sauƙi]] [[game]] [[da]] [[lamarin|lamarinku]]. | ||
# [[Kuma]] [[yayin]] [[da]] [[rana]] [[ta]] [[fito]], [[za]] [[ka]] [[gan]] [[ta]] [[tana]] [[kauce]] [[wa]] [[kogonsu]] [[ta]] [[hannun]] [[dama]], [[kuma]] [[idan]] [[ta]] [[fadi]], [[za]] [[ka]] [[gan]] [[ta]] [[tana]] [[juya]] [[musu]] [[baya]] [[ta]] [[hannun]] [[hagu]]; [[su]] [[kuwa]] [[suna]] [[cikin]] [[fili]] [[mai]] [[fadi]] [[a]] [[cikinsa]]. [[Wannan]] [[yana]] [[daga]] [[Ayoyin]] [[Allah]]. [[Wanda]] [[Allah]] [[ya]] [[shiriya]], [[shi]] [[ne]] [[shiryayye]]; [[wanda]] [[Ya]] [[bari]] [[bisa]] [[ɓata]] [[kuwa]], [[ba]] [[za]] [[ka]] [[sama]] [[masa]] [[mai]] [[agaji]], [[mai]] [[shiryarwa]] [[ba]]. | # [[Kuma]] [[yayin]] [[da]] [[rana]] [[ta]] [[fito]], [[za]] [[ka]] [[gan]] [[ta]] [[tana]] [[kauce]] [[wa]] [[kogonsu]] [[ta]] [[hannun]] [[dama]], [[kuma]] [[idan]] [[ta]] [[fadi]], [[za]] [[ka]] [[gan]] [[ta]] [[tana]] [[juya]] [[musu]] [[baya]] [[ta]] [[hannun]] [[hagu]]; [[su]] [[kuwa]] [[suna]] [[cikin]] [[fili]] [[mai]] [[fadi]] [[a]] [[cikinsa]]. [[Wannan]] [[yana]] [[daga]] [[Ayoyin]] [[Allah]]. [[Wanda]] [[Allah]] [[ya]] [[shiriya]], [[shi]] [[ne]] [[shiryayye]]; [[wanda]] [[Ya]] [[bari]] [[bisa]] [[ɓata]] [[kuwa]], [[ba]] [[za]] [[ka]] [[sama]] [[masa]] [[mai]] [[agaji]], [[mai]] [[shiryarwa]] [[ba]]. | ||
# | # Za [[ka]] [[zaci]] [[a]] [[farke]] [[suke]], [[alhali]] [[barci]] [[suke]]; [[Kuma]] [[za]] [[Mu]] [[sa]] [[su]] [[su]] [[juya]] [[dama]] [[kuma]] [[su]] [[juya]] [[hagu]], [[karen|karensu]] [[kuwa]] [[ya]] [[miƙe]] [[ƙafafuwan|ƙafafuwansa]] [[na]] [[gaba]] [[kan]] [[dokin]] [[ƙofar]]. [[Idan]] [[ka]] [[hange]] [[su]], [[sai]] [[ka]] [[juya]] [[musu]] [[baya]] [[a]] [[firgice]], [[kuma]] [[sai]] [[ka]] [[cika]] [[da]] [[jin]] [[tsoron|tsoronsu]]. | ||
# [[Kuma]] [[sai]] | # [[Kuma]] [[sai]] Muka [[tashe]] [[su]], [[don]] [[su]] tambayi junansu. Mai magana a cikinsu ya ce, ‘Menene tsawon zamanku?’ Suka ce, ‘Mun zauna rana ɗaya, ko kuma sashin rana,’ wasu suka ce, ‘Ubangijinku ne ya fi sanin tsawon zamanku. Ku aiki ɗayanku da wannan kuɗinku na azurfa naku, ya je birni; ya duba wanda ya fi abinci mai kyau, ya kawo muku abinci daga can, kuma ya yi halin kirki, kuma kada ya sanar da kowa game da ku’. | ||
# ‘Don su in suka rinjaye ku, za su jefe ku, ko kuma su mai da ku cikin addininsu, idan haka ta faru, ba za ku rabauta ba, har abada. | |||
# Ta haka Muka nuna su (ga mutane), don su san cewa alƙawarin Allah gaskiya ne, kuma tsayuwar Sa’a babu kokwanto game da ita. (Tuna) yayin da mutane suke jayayya game da lamarinsu a tsakaninsu, sai suka ce, ‘Ku tada gini a kansu; Ubangijinsu ne ya fi saninsu.’ Waɗanda suka fi galaba a jayayyar suka ce, ‘Haƙiƙa, za mu gina ɗakin ibada a kan su.’ | |||
# Waɗansu za su ce, ‘Su uku ne, karensu ne na huɗu ɗinsu;’ waɗansu kuma za su ce, ‘Su biyar ne, karensu ne na shidansu;’ suna safci-faɗi. Kuma waɗansu na cewa, ‘Su bakwai ne, karensu ne na takwas ɗmsu.’ Ce, ‘Ubangijina ya fi kowa sanin yawansu. Babu wanda ya san su sai kaɗan.’ To, kada ka yi jayayya game da su, sai fa jayayya mai hujja, kuma kada ka nemi labarinsu daga kowa daga cikinsu. | |||
== 2. Sura ta 18 == | == 2. Sura ta 18 == | ||
24. Kuma game da kowane abu, kada | 24. Kuma game da kowane abu, kada | ||