Line 32: | Line 32: | ||
# Haƙiƙa, waɗanda suka ba da gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari, Mu, ba ma tozarta sakamakon waɗanda suka kyautata aiki. | # Haƙiƙa, waɗanda suka ba da gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari, Mu, ba ma tozarta sakamakon waɗanda suka kyautata aiki. | ||
# Waɗannan suna da Lambuna na Dauwama. Koramu na gudana ƙarƙashinsu. A ciki za a yi masu ado da mundaye na zinari, kuma za su saka tufafi koraye, na siliki na ainihi da karam miski, suna kishingiɗe a kan kujeru. Wannan sakamako ya yi kyau, kuma wannan mazauni ya dace! | # Waɗannan suna da Lambuna na Dauwama. Koramu na gudana ƙarƙashinsu. A ciki za a yi masu ado da mundaye na zinari, kuma za su saka tufafi koraye, na siliki na ainihi da karam miski, suna kishingiɗe a kan kujeru. Wannan sakamako ya yi kyau, kuma wannan mazauni ya dace! | ||
# Kuma ba su misali na mutum biyu; Mun ba ɗayansu lanbuna biyu na inabai, kuma Mun kewaye su da bishiyoyin dabino, kuma a tsakaninsu mun saka gonakin hatsi. | # Kuma ba su misali na mutum biyu; Mun ba ɗayansu lanbuna biyu na inabai, kuma Mun kewaye su da bishiyoyin dabino, kuma a tsakaninsu mun saka gonakin hatsi. | ||
# Dukkan lambunan biyu sun yi ‘ya’ya (birjik), kuma ba su tauye komai ba. Kuma Mun sa ƙorama na 6ul6ulowa a tsakiyarsu. | |||
# (Don haka) ‘ya’yan itatuwa (masu yawa) sun samu gare shi. Sai ya ce wa abokinsa, yana jayayya da shi, ‘Na fi ka yawan dukiya kuma na fi ka ƙarfin jama’a.’ | |||
# Kuma ya shiga lambunsa yana mai zaluntar kansa. Ya ce, “Ba na zato wannan gonar za ta ƙare har abada. | |||
# Kuma ba na zato Ranar Kiyama mai wanzuwa ce, kuma idan ma aka mai da ni gurin Ubangijina, zan sami makomar da ta fi wannan kyau.” | |||
# Abokinsa yana jayayya da shi, ya ce masa. “Shin ka kafirce wa Wanda ya halicce ka daga turɓaya, sa’annan daga digon maniyyi. Sa’annan ya baka sura ka zama (cikakken ) mutum | |||
# Amma (ni), Allah, Shi ne Ubangijina, kuma ba zan yi wa Ubangijina tarayya da kowa ba. | |||
# Lokacin da ka shiga lambunka me ya hana ka ce Abin da Allah ya so ne kawai zai faru. Babu wani mai ƙarfi sai Allah, idan kana ganin na fi ƙarancin dukiya da ‘ya’ya. | |||
# Mai yiwuwa ne, Ubangijina ya ba ni abin da ya fi gonarka. Ko kuma ya sako mata tsawa daga sama, sai ta wayi gari taɓo mai santsi. | |||
# Ko kuma ruwan ya ƙafe kuma ba za ka iya tono shi ba.” | |||
== 2. Sura ta 18 == | == 2. Sura ta 18 == | ||
43. Sai aka halakar da ‘ya’yan | 43. Sai aka halakar da ‘ya’yan | ||