Line 59: | Line 59: | ||
# Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin da aka yi musu abin yi wa izgili. | # Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin da aka yi musu abin yi wa izgili. | ||
# Wanene mazalunci fiye da wanda aka yi masa gargaɗi da Ayoyin Ubangijinsa amma ya bijire musu, kuma ya manta abin da hannuwansa suka gabatar. Mu, Mun saka marufai (yana) kan zukatansu,don kada su fahimce shi, kuma Mun saka nauyi cikin kunnuwansu. Don haka ba za su karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa shiriya. | # Wanene mazalunci fiye da wanda aka yi masa gargaɗi da Ayoyin Ubangijinsa amma ya bijire musu, kuma ya manta abin da hannuwansa suka gabatar. Mu, Mun saka marufai (yana) kan zukatansu,don kada su fahimce shi, kuma Mun saka nauyi cikin kunnuwansu. Don haka ba za su karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa shiriya. | ||
# Kuma Ubangijinka Mai gafara, ne, Ma’abucin rahama. In da Zai kama su bisa abin da suka aikata, sai Ya gaggauta musu da azaba. Amma suna da lokaci ƙayyadadde da ba za su sami mafaka daga gare shi ba. | |||
# Kuma waɗannan garuruwa Mun halakar da su, yayin da suka yi laifi, amma Mun ƙayyade lokacin halakar da su. | |||
# Kuma (tuna) lokacin da Musa ya ce wa abokinsa saurayi. ‘Ba zan gushe ba ina tafiya, sai na isa mahaɗar teku biyu, ko kuma in ci gaba da tafiya shekaru aru-aru.’ | |||
== 2. Sura ta 18 == | == 2. Sura ta 18 == | ||
62. Amma yayin da suka isa mahaɗar | 62. Amma yayin da suka isa mahaɗar |