Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/18/archive: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m 2. Sura ta 18: # Correction
Line 56: Line 56:
# Kuma haƙiƙa Mun yi bayani ta hanya daban-daban da misali iri-iri ga mutane a cikin wannan Kur’ani, amma mutun ya fi kowane abu yawan gardama.

# Kuma ba wani abu ya hana mutane su ba da gaskiya ba, yayin da shiriya ta zo kuma su nemi gafara gurin ubangijinSu, sai don jiran sakamakon mutanen farko ta zo musu, ko kuma azaba ta zo musu ƙuru-ƙuru.

# Kuma ba Ma aiko Manzanni sai don su yi bushara da gargadi. Kuma waɗanda suka kafirta suna jayayya da ƙarya, don su karya gaskiya da ita.
# Kuma ba Ma aiko Manzanni sai don su yi bushara da gargadi. Kuma waɗanda suka kafirta suna jayayya da ƙarya, don su karya gaskiya da ita. Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin da aka yi musu abin yi wa izgili.
# Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin da aka yi musu abin yi wa izgili.
# Wanene mazalunci fiye da wanda aka yi masa gargaɗi da Ayoyin Ubangijinsa amma ya bijire musu, kuma ya manta abin da hannuwansa suka gabatar. Mu, Mun saka marufai (yana) kan zukatansu,don kada su fahimce shi, kuma Mun saka nauyi cikin kunnuwansu. Don haka ba za su karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa shiriya.

# Kuma Ubangijinka Mai gafara, ne, Ma’abucin rahama. In da Zai kama su bisa abin da suka aikata, sai Ya gaggauta musu da azaba. Amma suna da lokaci ƙayyadadde da ba za su sami mafaka daga gare shi ba.