More actions
No edit summary |
No edit summary |

Line 6: | Line 6: | ||
#[[festival]], [[festivities]], [[celebration]], [[party]] {{syn|liyafa}} | #[[festival]], [[festivities]], [[celebration]], [[party]] {{syn|liyafa}} | ||
##''There are smiles on Thursday in France, as Moroccan filmmaker, Maryam Touzani, poses for a picture at the Cannes film [[festival|'''festival''']].''
A ranar Alhamis a kasar Faransa kuwa, an warwasa ba kadan ba a lokacin da mai shirya fina-finai 'yar Moroccan Maryam Touzani, sun dauki hoto a wajen [[bikin|'''bikin''']] kalankuwar fina-finai ta Canes.--[[bbchausa verticals/pics]]

| ##''There are smiles on Thursday in France, as Moroccan filmmaker, Maryam Touzani, poses for a picture at the Cannes film [[festival|'''festival''']].''
A ranar Alhamis a kasar Faransa kuwa, an warwasa ba kadan ba a lokacin da mai shirya fina-finai 'yar Moroccan Maryam Touzani, sun dauki hoto a wajen [[bikin|'''bikin''']] kalankuwar fina-finai ta Canes.--[[bbchausa verticals/pics]]

##''On Monday at Gripsholm Castle in Sweden, South [[African]] artist, Yanga Sobetwa, [[poses]] with [[Queen]] Silvia of Sweden [[during]] the award [[ceremony]] for the World's Children's [[prize|Prize]], which runs an educational programme for children.''
Ranar Litinin kuwa, a Gripsholm Castle a Sweden, da mai zayyana [['yar Afirka]] ta Kudu, Yanga Sobetwa, ta dauki hoto tare da [[Sarauniya]] Silvia ta Sweden a lokacin [[bikin]] ba da [[kyautar]] World's Children's Prize, da ke gudanar da wani shirin bai wa yara ilimi. --[[bbchausa verticals/pics]] | ##''On Monday at Gripsholm Castle in Sweden, South [[African]] artist, Yanga Sobetwa, [[poses]] with [[Queen]] Silvia of Sweden [[during]] the award [[ceremony|'''ceremony''']] for the World's Children's [[prize|Prize]], which runs an educational programme for children.''
Ranar Litinin kuwa, a Gripsholm Castle a Sweden, da mai zayyana [['yar Afirka]] ta Kudu, Yanga Sobetwa, ta dauki hoto tare da [[Sarauniya]] Silvia ta Sweden a lokacin [[bikin|'''bikin''']] ba da [[kyautar]] World's Children's Prize, da ke gudanar da wani shirin bai wa yara ilimi. --[[bbchausa verticals/pics]] | ||
# A '''celebration''' is a [[gathering]] of people for [[fun]] and [[entertainment]], usually like a [[party]]. <> [[shagali]] na nuna farin ciki wajen [[aure]], [[suna]], ko [[salla]], da sauransu da mutane kan haɗuwa su yi. | # A '''celebration''' is a [[gathering]] of people for [[fun]] and [[entertainment]], usually like a [[party]]. <> [[shagali]] na nuna farin ciki wajen [[aure]], [[suna]], ko [[salla]], da sauransu da mutane kan haɗuwa su yi. | ||
#: ''We held a [[birthday]] '''celebration''' for Jane last [[Sunday]].'' <> Mun yi [[biki]]n [[ranan haihuwan]] Jane a ran [[Lahadi]] | #: ''We held a [[birthday]] '''celebration''' for Jane last [[Sunday]].'' <> Mun yi [[biki]]n [[ranan haihuwan]] Jane a ran [[Lahadi]] |
Latest revision as of 13:28, 2 June 2022
Noun
m
- festival, festivities, celebration, party
- Synonym: liyafa
- There are smiles on Thursday in France, as Moroccan filmmaker, Maryam Touzani, poses for a picture at the Cannes film festival.
A ranar Alhamis a kasar Faransa kuwa, an warwasa ba kadan ba a lokacin da mai shirya fina-finai 'yar Moroccan Maryam Touzani, sun dauki hoto a wajen bikin kalankuwar fina-finai ta Canes.--bbchausa verticals/pics - On Monday at Gripsholm Castle in Sweden, South African artist, Yanga Sobetwa, poses with Queen Silvia of Sweden during the award ceremony for the World's Children's Prize, which runs an educational programme for children.
Ranar Litinin kuwa, a Gripsholm Castle a Sweden, da mai zayyana 'yar Afirka ta Kudu, Yanga Sobetwa, ta dauki hoto tare da Sarauniya Silvia ta Sweden a lokacin bikin ba da kyautar World's Children's Prize, da ke gudanar da wani shirin bai wa yara ilimi. --bbchausa verticals/pics
- A celebration is a gathering of people for fun and entertainment, usually like a party. <> shagali na nuna farin ciki wajen aure, suna, ko salla, da sauransu da mutane kan haɗuwa su yi.
- We held a birthday celebration for Jane last Sunday. <> Mun yi bikin ranan haihuwan Jane a ran Lahadi
- An event
- Members of a Burkinabè circus perform on Wednesday at an event in the Ivorian city of Abidjan featuring circuses from eight countries across the world. [1]
'Yan wasa daga Burkina Faso na wasanni ranar Laraba a wani biki da aka yi a Abidjan wanda 'yan wasa daga kasashe takwas na duniya suka halarta. [2]
- Members of a Burkinabè circus perform on Wednesday at an event in the Ivorian city of Abidjan featuring circuses from eight countries across the world. [1]