No edit summary |

Line 6: | Line 6: | ||
==''Africa's week in pictures: 7-13 January 2022 [https://www.bbc.com/news/world-africa-59981073]'' <> Hotuna Afirka na mako 7 zuwa 13 ga Janairun 2022 [https://www.bbc.com/hausa/labarai-59992897]== | ==''Africa's week in pictures: 7-13 January 2022 [https://www.bbc.com/news/world-africa-59981073]'' <> Hotuna Afirka na mako 7 zuwa 13 ga Janairun 2022 [https://www.bbc.com/hausa/labarai-59992897]== | ||
#'' | #''A young boy gees up his camel in the annual Wadi Zalaga race in South Sinai in Egypt on Monday...''
Wani matshi a kan rakuminsa yayin tseren rakuma da aka yi na shekara-shekara da ake kira Wadi Zalaga a kudancin Sinai a Masar a ranar Litinin... --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''The event sees two Bedouin groups getting their children to compete with their finest camels. After his exertions, this camel takes a good stretch in the sand.''
An dauki wannan hoton lokacin da 'yan kabilar Bedu ke sanya yaransu gasar rakuma, rakumin ya kwanta a kasa ne domin miƙa bayan gajiyar da ya yi --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''In Benin, the annual Voodoo Festival is held on Monday - a woman leaves a hut on the beach in Ouidah city, regarded as the birthplace of voodoo...''
Bikin ibada na Voodoo da aka yi ranar Litinin a Benin, wata mata cikin tsakiyar rana a bakin ruwa a garin Ouidah, ana daukar hakan a matsayin wajen wankan masu bin voodoo.. --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''While this man displays fetishes that are said to have supernatural powers...''
Yayin da wannan mutumin ya baza wasu ƙasusuwa a gabansa wadanda aka ce suna da wani tasiri da ya wuce hankali. --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''Many rituals involve prayers, libations and sacrifices.''
An gudanar da abubuwan bauta ciki har da addu'o'i da sadaukarwa da kuma yanke-yanke. --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''Thursday sees Nigerians up early for an aerobics session in the capital, Abuja.''
A ranar Alhamis wasu masu motsa jiki da farar safiya a Abuja babban birnin Najeriya --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''On the same day, in South Africa's capital, Pretoria, members of the Khoisan community burn incense outside a magistrate's court as they wait for the release of their leader...''
A Pretoria babban birnin Afrika ta Kudu mutanen yankin Khoisan suna ƙona wani turare a bakin kotun Majistare lokacin da suke jiran a saki shugabansu. --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''He was arrested the previous day for growing cannabis at the Union Buildings, the seat of government.''
An kama shi kwana guda gabanin bikin al'ada na yawo da ganye a ginin Union Building na gwamnati. --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''The sun is seen setting on Saturday near the main stadium in Cameroon's capital Yaoundé, a day before the Africa Cup of Nations kicks off...''
A ranar Asabar kenan yadda rana ta fito ake iya ganinta ta saman dutse a Yaounde babban birnin Kamaru, kwana guda kafin fara gasar AFCON --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''The opening match sees hosts Cameroon - the Indomitable Lions...''
Wasan farko na gasar Afcon magoya bayan masu masaukin baki kenan Kamaru --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''This Burkinabé fan remains upbeat despite his team losing 2-1...''
Mutanen Burkina Faso sun ta yin murna har bayan kammala wasan duk da cewa an doke su 2-1 --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''It is all smiles for this Nigerian fan who is on the winning side on Tuesday as the Super Eagles beat the Pharaohs of Egypt 1-0...''
Wata mai goyon bayan Najeriya cikin murmushi bayan kasar ta doke Masar 1-0 --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''And Gambian fans also have reason to celebrate on Wednesday, beating Mauritania by the same score.''
Magoya bayan Namibia na da dukkan hujjar da za ta sanya su farun ciki saboda sun doke Mauritania da ci daya --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''For these students in a suburb of Uganda's capital Kampala, it is back-to-school on Monday following an almost two-year-long shutdown because of the Covid pandemic...''
Wannan kuwa a wani yankin ne na Kampala babban birnin Uganda, inda yara suka koma makaranta a ranar Litinin bayan rufe su da aka yi na tsawon shekara biyu saboda annobar korona --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''In the south-eastern city of Mbale, pupils enjoy being back in the school playground.''
A yankin kudu maso gabashin Mbale yara na wasa da lilo, cikin jin dadi da suke na komawa makaranta --[[bbchausa verticals/pics]]

#'' | #''And in Zimbabwe heavy rains are causing havoc for farmers. On Wednesday, this man walks through a water-logged maize crop outside the north-westerns town of Chinhoyi.''
A Zimbabwe ruwan sama da aka samu kamar da bakin ƙwarya ya janyo asara ga manoma a ranar Laraba, wani mutum na tafiya ta cikin ruwan domin cire kayan amfanin masara --[[bbchausa verticals/pics]]

#''ENGLISH''
HAUSA --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''ENGLISH''
HAUSA --[[bbchausa verticals/pics]]

#''ENGLISH''
HAUSA --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''ENGLISH''
HAUSA --[[bbchausa verticals/pics]]