Line 1: | Line 1: | ||
<nowiki>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals]]<nowiki>/pics]]</nowiki> | <nowiki>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals]]<nowiki>/pics]]</nowiki> | ||
For more, visit: | For more, visit: | ||
# https://www.bbc.com/news/topics/c77jz3mdmyvt?page=10 | # https://www.bbc.com/news/topics/c77jz3mdmyvt?page=10 | ||
Line 10: | Line 10: | ||
==''Africa's week in pictures: 7-13 January 2022 [https://www.bbc.com/news/world-africa-59981073]'' <> Hotuna Afirka na mako 7 zuwa 13 ga Janairun 2022 [https://www.bbc.com/hausa/labarai-59992897]== | ==''Africa's week in pictures: 7-13 January 2022 [https://www.bbc.com/news/world-africa-59981073]'' <> Hotuna Afirka na mako 7 zuwa 13 ga Janairun 2022 [https://www.bbc.com/hausa/labarai-59992897]== | ||
#''A young boy gees up his camel in the annual Wadi Zalaga race in South Sinai in Egypt on Monday...''
Wani | #''A young boy gees up his camel in the [[annual]] Wadi Zalaga race in South Sinai in Egypt on Monday...''
Wani [[matashi]] a kan [[rakumin|rakuminsa]] yayin tseren [[rakuma]] da aka yi na shekara-shekara da ake kira Wadi Zalaga a kudancin Sinai a Masar a ranar Litinin... --[[bbchausa verticals/pics]]

#''The event sees two Bedouin groups getting their children to compete with their finest camels. After his exertions, this camel takes a good stretch in the sand.''
An dauki wannan hoton lokacin da 'yan kabilar Bedu ke sanya yaransu gasar rakuma, rakumin ya kwanta a kasa ne domin miƙa bayan gajiyar da ya yi --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''The event sees two Bedouin groups getting their children to compete with their finest camels. After his exertions, this camel takes a good stretch in the sand.''
An dauki wannan hoton lokacin da 'yan kabilar Bedu ke sanya yaransu gasar rakuma, rakumin ya kwanta a kasa ne domin miƙa bayan gajiyar da ya yi --[[bbchausa verticals/pics]]

#''In Benin, the annual Voodoo Festival is held on Monday - a woman leaves a hut on the beach in Ouidah city, regarded as the birthplace of voodoo...''
Bikin ibada na Voodoo da aka yi ranar Litinin a Benin, wata mata cikin tsakiyar rana a bakin ruwa a garin Ouidah, ana daukar hakan a matsayin wajen wankan masu bin voodoo.. --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''In Benin, the annual Voodoo Festival is held on Monday - a woman leaves a hut on the beach in Ouidah city, regarded as the birthplace of voodoo...''
Bikin ibada na Voodoo da aka yi ranar Litinin a Benin, wata mata cikin tsakiyar rana a bakin ruwa a garin Ouidah, ana daukar hakan a matsayin wajen wankan masu bin voodoo.. --[[bbchausa verticals/pics]]