Line 1: | Line 1: | ||
<nowiki>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals]]<nowiki>/pics]]</nowiki> | <nowiki>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals]]<nowiki>/pics]]</nowiki> | ||
For more, visit: | For more, visit: | ||
# https://www.bbc.com/news/topics/c77jz3mdmyvt?page=10 | # https://www.bbc.com/news/topics/c77jz3mdmyvt?page=10 | ||
Line 14: | Line 14: | ||
#''In Benin, the annual Voodoo Festival is held on Monday - a woman leaves a hut on the [[beach]] in Ouidah city, [[regarded]] as the [[birthplace]] of voodoo...''
Bikin ibada na Voodoo da aka yi ranar Litinin a Benin, wata mata cikin tsakiyar rana a [[bakin ruwa]] a garin Ouidah, ana [[daukar]] [[hakan]] a matsayin wajen wankan masu bin voodoo.. --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''In Benin, the annual Voodoo Festival is held on Monday - a woman leaves a hut on the [[beach]] in Ouidah city, [[regarded]] as the [[birthplace]] of voodoo...''
Bikin ibada na Voodoo da aka yi ranar Litinin a Benin, wata mata cikin tsakiyar rana a [[bakin ruwa]] a garin Ouidah, ana [[daukar]] [[hakan]] a matsayin wajen wankan masu bin voodoo.. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''While this man [[displays]] fetishes that are said to have [[supernatural]] powers...''
Yayin da wannan mutumin ya [[baza]] wasu ƙasusuwa a gabansa wadanda aka ce suna da wani tasiri da ya wuce hankali. --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''While this man [[displays]] fetishes that are said to have [[supernatural]] powers...''
Yayin da wannan mutumin ya [[baza]] wasu ƙasusuwa a gabansa wadanda aka ce suna da wani tasiri da ya wuce hankali. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Many rituals involve prayers, libations and sacrifices.''
An gudanar da abubuwan bauta ciki har da addu'o'i da sadaukarwa da kuma yanke-yanke. --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''Many [[rituals]] involve [[prayers]], [[libations]][https://en.wiktionary.org/wiki/libation#English] and [[sacrifices]].''
An gudanar da abubuwan bauta ciki har da [[addu'o'i]] da [[sadaukarwa]] da kuma [[yanke-yanke]]. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''Thursday sees Nigerians up early for an aerobics session in the capital, Abuja.''
A ranar Alhamis wasu masu motsa jiki da farar safiya a Abuja babban birnin Najeriya --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''Thursday sees Nigerians up [[early]] for an aerobics session in the capital, Abuja.''
A ranar Alhamis wasu masu motsa jiki da [[farar]] safiya a Abuja babban birnin Najeriya --[[bbchausa verticals/pics]]

#''On the same day, in South Africa's capital, Pretoria, members of the Khoisan community burn incense outside a magistrate's court as they wait for the release of their leader...''
A Pretoria babban birnin Afrika ta Kudu mutanen yankin Khoisan suna ƙona wani turare a bakin kotun Majistare lokacin da suke jiran a saki shugabansu. --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''On the same day, in South Africa's capital, Pretoria, members of the Khoisan community burn incense outside a magistrate's court as they wait for the release of their leader...''
A Pretoria babban birnin Afrika ta Kudu mutanen yankin Khoisan suna ƙona wani turare a bakin kotun Majistare lokacin da suke jiran a saki shugabansu. --[[bbchausa verticals/pics]]

#''He was arrested the previous day for growing cannabis at the Union Buildings, the seat of government.''
An kama shi kwana guda gabanin bikin al'ada na yawo da ganye a ginin Union Building na gwamnati. --[[bbchausa verticals/pics]]

| #''He was arrested the previous day for growing cannabis at the Union Buildings, the seat of government.''
An kama shi kwana guda gabanin bikin al'ada na yawo da ganye a ginin Union Building na gwamnati. --[[bbchausa verticals/pics]]