Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2022-07-July Iran Hausa Radio: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 3: Line 3:
http://aod.parstoday.com/archive/mp3/20220706
http://aod.parstoday.com/archive/mp3/20220706
#Headlines (Hassan Barka, Abdullahi Salihu Usman Katsina)

#Headlines (Hassan Barka, Abdullahi Salihu Usman Katsina)

#''An advance convoy of Nigerian President Muhammadu Buhari was ambushed and attacked on Tue July 5th in his home State of Katsina. The attack took place close to Dutsinma LGA, about 152km from President Buhari's hometown of Daura. Nigerian President [[spokesperson]] Garba Shehu said the convoy included an advance team of security guards, protocol, and media officers.''
A Najeriya, an kaiwa ayarin motocin tawagar shugaba Buhari farmaki a cikin jihar Katsina. Wasu [['yan bindiga]] sun kaiwa ayarin motocin tawagar shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya hari a cikin jihar Katsina.  Mai magana da yawun shugaban ƙasar, Garba Shehu ne ya sanar da hakan. Inda ya tabbatar da cewa an yi wa ayarin motocin tawagar [[kwantan ɓauna]]. Kuma an buɗe musu wuta kusa da garin Dutsinma na jihar Katsina. Garba Shehu, ya bayyana cewa shugaba Buhari ba ya cikin tawagar. Sai dai wasu daga cikin masu yi masa hidima da kuma jami'an tsaro, gami da masu tsaron lafiyarsa, da sojoji, da 'yan sanda da kuma jami'an hukumar DSS, amma babu wanda ya rasa ransa. Sai dai wasu mutane 2 daga cikin tawagar sun samu raunuka kuma tuni aka garzaya da su asibiti.

#''An advance convoy of Nigerian President Muhammadu Buhari was ambushed and attacked on Tue July 5th in his home State of Katsina. The attack took place close to Dutsinma LGA, about 152km from President Buhari's hometown of Daura. Nigerian President [[spokesperson]] Garba Shehu said the convoy included an advance team of security guards, protocol, and media officers.''
A Najeriya, an kaiwa ayarin motocin tawagar shugaba Buhari farmaki a cikin jihar Katsina. Wasu [['yan bindiga]] sun kaiwa ayarin motocin tawagar shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya hari a cikin jihar Katsina.  Mai magana da yawun shugaban ƙasar, Garba Shehu ne ya sanar da hakan. Inda ya tabbatar da cewa an yi wa ayarin motocin tawagar [[kwantan ɓauna]]. Kuma an buɗe musu wuta kusa da garin Dutsinma na jihar Katsina. Garba Shehu, ya bayyana cewa shugaba Buhari ba ya cikin tawagar. Sai dai wasu daga cikin masu yi masa hidima da kuma jami'an tsaro, gami da masu tsaron lafiyarsa, da sojoji, da 'yan sanda da kuma jami'an hukumar DSS, amma babu wanda ya rasa ransa. Sai dai wasu mutane 2 daga cikin tawagar sun samu raunuka kuma tuni aka garzaya da su asibiti. Sanarwar ta ƙara da cewa lamarin ya faru ne a lokacin da tawagar ke kan hanyarta ta zuwa garin Daura domin yin shirye-shiryen isowar shugaba Buhari, inda zai yi bakukuwan salla babba a garin na Daura. Jihar Katsina, wadda ita ce jihar shugaba Buhari, tana ɗaya daga cikin jihohi da matsalolin tsaro suka yi ƙamari a cikinsu, musamman ma dai satar jama'a domin ƙarfan kuɗaɗen fansa (kidnap for ransom).

#Mauritanian President Mohamed Ould Cheikh El Ghazouani on Mon 4th of July left the country's capital, Nouakchott, for the Kingdom of Saudi Arabia to perform Hajj.
#Mauritanian President Mohamed Ould Cheikh El Ghazouani on Mon 4th of July left the country's capital, Nouakchott, for the Kingdom of Saudi Arabia to perform Hajj.
#''Iranian President Ebrahim Raisi, in a massage on Tue (5 July), congratulated his Venezuelan counterpart Nicolas Maduro and the people of Venezuela on the occasion of that country's Independence Day. In the message, President Raisi said the strengthening of bilateral relations and the use of the active resistance model in the face of excessive demands of imperialistic countries will lead to definite victory.''
Iran da Venezuela sun daɗa [UNINTELLIGIBLE but sounds like "dawadanci"] ƙara ƙarfafa ƙawance da alaƙoƙi a tsakaninsu.