Line 1: |
Line 1: |
| [[satanic]], [[demonic]], [[devilish]] | | [[satanic]], [[demonic]], [[devilish]] |

| Ya kamata a lura cewa rana mafi muhimmanci a addini mai suna '''Shaiɗanci''' ita ce ranar haihuwar mutum.

| It is of interest to note that the most important day in the religion called '''Satanism''' is one’s birthday.

| jw2019

| Duba akwatin nan “Ranaku ‘Masu Tsarki’ da '''Shaiɗanci''',” a shafi na 150.

| See the box “‘Holy’ Days and '''Satanism'''.”

| jw2019

| Suna bukatar ƙarin kāriya domin suna zaune a birni da yake cike da '''shaiɗanci'''.

| They needed further protection because they were living in a city filled with '''demonism'''.

| jw2019

| Wasannin bidiyo da yawa suna ɗauke da lalata, da '''shaiɗanci''', da nuna ƙarfi.

| Many popular games feature disgusting immorality, as well as '''demonism''' and violence.

| jw2019

| Me ya sa za a iya cewa farmakin '''shaiɗanci''' ga Yesu bai yi nasara ba?

| Why can it be said that the '''satanic''' attack on Jesus failed?

| jw2019

| (Afisawa 6:18) Tun da mu ma muna rayuwa a duniya da ta cika da '''shaiɗanci''', roƙon Jehobah domin taimako yana da muhimmanci ƙwarai wajen tsayayya wa miyagun ruhohi.

| (Ephesians 6:18) Since we too live in a world full of '''demonism''', earnestly praying to Jehovah for his protection is essential in resisting wicked spirits.

| jw2019

| Babu Kirista na gaskiya da zai shiga '''Shaiɗanci''' ko kuma sihiri da saninsa.

| No true Christian would deliberately dabble in '''Satanism''' or spiritism.

| jw2019

| (Luka 23:2, 5, 14, 18-25) Ko da yake Yesu ya mutu bisa gungume, wannan farmaki na mugun ƙiyayya na '''shaiɗanci''' ga Ɗan Allah mara-laifi bai yi nasara ba ko kaɗan, domin Jehovah ya tashe Yesu daga matattu kuma ya ɗaukaka shi zuwa hannunsa na dama.

| (Luke 23:2, 5, 14, 18-25) Though Jesus died on a stake, the heinous '''satanic''' attack on the innocent Son of God failed completely, for Jehovah resurrected Jesus and exalted him to His own right hand.

| jw2019