Line 17: | Line 17: | ||
# Headlines | # Headlines | ||
# Top Iranian and Russian negotiators in Vienna for the talks on the revival of the 2015 nuclear deal, held separate meetings with EU rep Enrique Mora on Sun (7 Aug) as the fresh talks entered day 4. | # Top Iranian and Russian negotiators in Vienna for the talks on the revival of the 2015 nuclear deal, held separate meetings with EU rep Enrique Mora on Sun (7 Aug) as the fresh talks entered day 4. | ||
# Lebanese resistance group Hezbollah Secretary-General Sayyed Hassan Nasrallah has said successful defensive operations by the Palestinian resistance during the recent Israeli offensive in the Gaza Strip left the Israeli regime with no other choice but to accept truce. [Hausa-1 Timestamp: 9. | # Lebanese resistance group Hezbollah Secretary-General Sayyed Hassan Nasrallah has said successful defensive operations by the Palestinian resistance during the recent Israeli offensive in the Gaza Strip left the Israeli regime with no other choice but to accept truce. [Hausa-1 Timestamp: 9.19-10.31] | ||
#:''Ƙungiyar Hezbollah ta ce ruwan rokokin 'yan gugurmaya ne suka tilastawa Israel amincewa da dakatar da buɗe wuta. Babban sekatarin k'ungiyar Hezbollah Sayyed Hassan Nasrallah, yana da cewa: Yanzu, komai ya bayyana a fili ga Israel, abokiyar gaba, a jiya Lahadi. Tana san dakatar da bud'e wuta ne kawai don baza ta iya cigaba da jurewa makaman roka da ake harba mata ba daga Gaza.'' | #:''Ƙungiyar Hezbollah ta ce ruwan rokokin 'yan gugurmaya ne suka tilastawa Israel amincewa da dakatar da buɗe wuta. Babban sekatarin k'ungiyar Hezbollah Sayyed Hassan Nasrallah, yana da cewa: Yanzu, komai ya bayyana a fili ga Israel, abokiyar gaba, a jiya Lahadi. Tana san dakatar da bud'e wuta ne kawai don baza ta iya cigaba da jurewa makaman roka da ake harba mata ba daga Gaza.'' | ||
# Palestinian Islamic Jihad group has agreed to a truce with Israel following 3 days of strikes on the Gaza Strip by the Israeli regime. The truce was brokered by neighboring Egypt. | # Palestinian Islamic Jihad group has agreed to a truce with Israel following 3 days of strikes on the Gaza Strip by the Israeli regime. The truce was brokered by neighboring Egypt. | ||
#:''Ƙungiyar Jihadil Islami, ta amince da yarjejeniyar da dakatar da buɗe wuta tsakaninta da Israel ba tare da sharaɗi ba.'' | #:''Ƙungiyar Jihadil Islami, ta amince da yarjejeniyar da dakatar da buɗe wuta tsakaninta da Israel ba tare da sharaɗi ba.'' | ||
# The Nigerian Immigration Service arrested 3 men suspected to be arms dealers at Mfum, a community along the Nigeria-Cameroon border. Mfum Border Command Comptroller Ndubuisi Eneregbu announced the arrest in a statement on Sunday August 7th in Calabar, Cross River State. | # The Nigerian Immigration Service arrested 3 men suspected to be arms dealers at Mfum, a community along the Nigeria-Cameroon border. Mfum Border Command Comptroller Ndubuisi Eneregbu announced the arrest in a statement on Sunday August 7th in Calabar, Cross River State. [Hausa-1 Timestamp: 10.31-11.59] | ||
#:''Hukumar kula da shige da fice ta Nigeria, ta cafke dilalan makamai guda 3 a iyakar Cameroon da Nigeria.'' | #:''Hukumar kula da shige da fice ta Nigeria, ta cafke dilalan makamai guda 3 a iyakar Cameroon da Nigeria. Rahotanni sun bayyana cewa hukumar kula da shiga da fice ta k'asa NIS, ta sanar da cewa jami'an ta sun kama wasu mutane 3 da ake zargin dilalan makamai ne akan iyakar Mfum da ke kan iyakar Najeriya da Cameroon. Mfum wanda ke karamar hukumar Ikom a Cross River, ya kasance cibiyar kasuwanci da 'yan kasuwanna duniya ke yada zango yayin da suke safa da kayan abinci, man fetur, da sauransu da motoci zuwa kasar Cameroon.'' | ||
# Iranian Foreign Minister Hossein Amir Abdollahian on Sun August 7th discussed the latest situation in Gaza with his Syrian and Lebanese [[counterparts]] on the telephone, [[condemning]] the international community's [[silence]] on Israeli brutal [[crimes]] in Gaza. [Hausa-1 Timestamp: 8:00-9: | # Iranian Foreign Minister Hossein Amir Abdollahian on Sun August 7th discussed the latest situation in Gaza with his Syrian and Lebanese [[counterparts]] on the telephone, [[condemning]] the international community's [[silence]] on Israeli brutal [[crimes]] in Gaza. [Hausa-1 Timestamp: 8:00-9:19] | ||
#:''Iran ta yi [[tir]] da gunda baki da duniya ta yi kan [[laifukan]] yaƙi da Israel ta tafka a Gaza. A wata zantawa da ministan harkokin kasar wajen Iran Amir Abdollahian ne da [[takwarori|takwarorinsa]] na kasashen Lebanon da Syria... ya yi tir da gunda baki da kasashen duniya suke yi game da ɗanyen aiki da gwamnatin yahudawan (Sah?) take cigaba da afkawa a yankin Gaza. Har ila yau, ministocin harkokin kasashen wajen guda 3 sun yi musayar ra'ayi kan irin halin da ake ciki yanzu haka a yankin Gaza. Ministan harkokin wajen kasar Syria Faisal Mekdad, ya yi ishara game da tattaunawar da ya yi da ??? MDD Antonio Gutteres game da bukatar gaggawar da ake da ita na daukar matakan takawa Israel birki na hana ta cigaba da harin ta'addancin da ta ke kaiwa kan [[fararen hula]] a Gaza.'' | #:''Iran ta yi [[tir]] da gunda baki da duniya ta yi kan [[laifukan]] yaƙi da Israel ta tafka a Gaza. A wata zantawa da ministan harkokin kasar wajen Iran Amir Abdollahian ne da [[takwarori|takwarorinsa]] na kasashen Lebanon da Syria... ya yi tir da gunda baki da kasashen duniya suke yi game da ɗanyen aiki da gwamnatin yahudawan (Sah?) take cigaba da afkawa a yankin Gaza. Har ila yau, ministocin harkokin kasashen wajen guda 3 sun yi musayar ra'ayi kan irin halin da ake ciki yanzu haka a yankin Gaza. Ministan harkokin wajen kasar Syria Faisal Mekdad, ya yi ishara game da tattaunawar da ya yi da ??? MDD Antonio Gutteres game da bukatar gaggawar da ake da ita na daukar matakan takawa Israel birki na hana ta cigaba da harin ta'addancin da ta ke kaiwa kan [[fararen hula]] a Gaza.'' | ||
# Two Iranian missile boats, Joshan and Paykan, have anchored in Azeri Baku Port to participate in the 7th edition of the Sea Cup contest as part of the International Army Games 2022. | # Two Iranian missile boats, Joshan and Paykan, have anchored in Azeri Baku Port to participate in the 7th edition of the Sea Cup contest as part of the International Army Games 2022. |