More actions
Line 381: | Line 381: | ||
Lallai Allah ta’alah mai tsarki ne kuma baya karɓar abu sai mai tsarki, Allah ya umarci muminai da irin abinda ya umarci manzanni da shi Allah ta’ala yace: Ya ku manzanni ku ci daga daɗaɗan abubuwa kuma ku yi aiki nagari. Sannan (Allah ta’ala) ya faɗa: Ya ku waɗanda suka yi imani ku ci daga daɗaɗan abububawan da muka azurta ku dashi. Sannan Annabi ﷺَََ ya ambaci wani mutum wanda yake tsawaita tafiya gashin kansa yayi gizo (yayi kura) yana mika hannayensa zuwa sama, yana cewa: Ya rabbi ya rabbi!! Saidai kuma abincinsa haramun ne, abin shansa haramun ne, tufafinsa haramun ne, an ciyar da shi da haram, ta yaya za a amsa masa (addu’arsa)? | Lallai Allah ta’alah mai tsarki ne kuma baya karɓar abu sai mai tsarki, Allah ya umarci muminai da irin abinda ya umarci manzanni da shi Allah ta’ala yace: Ya ku manzanni ku ci daga daɗaɗan abubuwa kuma ku yi aiki nagari. Sannan (Allah ta’ala) ya faɗa: Ya ku waɗanda suka yi imani ku ci daga daɗaɗan abububawan da muka azurta ku dashi. Sannan Annabi ﷺَََ ya ambaci wani mutum wanda yake tsawaita tafiya gashin kansa yayi gizo (yayi kura) yana mika hannayensa zuwa sama, yana cewa: Ya rabbi ya rabbi!! Saidai kuma abincinsa haramun ne, abin shansa haramun ne, tufafinsa haramun ne, an ciyar da shi da haram, ta yaya za a amsa masa (addu’arsa)? | ||
|} | |||
== [[40 Hadiths/11|Hadith 11 <> Hadisi na 11]] == | |||
<nowiki><small> --[[40 Hadiths/11|Hadith 11]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_11_.3C.3E_Hadisi_na_11|40]]</small></nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||
!# | |||
! Hadith 11 | |||
! Hadisi na [[goma sha ɗaya]] | |||
|- | |||
|1 | |||
| | |||
On the authority of Abu Muhammad al-Hasan ibn Ali ibn Abee Talib (may Allah be pleased with him), the grandson of the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him), and the one much loved by him, who said: | |||
I memorised from the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him): “Leave that which makes you doubt for that which does not make you doubt.” | |||
[At-Tirmidhi] [An-Nasai] | |||
At-Tirmidhi said that it was a good and sound (hasan saheeh) hadeeth. | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:11] | |||
| | |||
An ruwaito daga Abu Muhammadu; Hasanɗan Aliyu ɗan Abu ɗalib, Jikan Manzon Allah ﷺَ abin qaunarsa allah ya yarda dasu, yace: | |||
Na haddato daga Manzon Allah ﷺَ yace: Ka kyale duk abinda yake sanya ka kokwanto zuwa ga abinda ba ya maka kokwanto | |||
Tirmiziy yace: hadisi ne mai kyau ingantacce. | |||
|} | |} | ||