More actions
Line 446: | Line 446: | ||
imanin ɗayanku ba zaya cika ba har sai yaso wa ɗan’uwansa irin abinda yake so wa kansa. Bukhariy [lamba:13] da Muslim [lamba:45] suka ruwaito shi. | imanin ɗayanku ba zaya cika ba har sai yaso wa ɗan’uwansa irin abinda yake so wa kansa. Bukhariy [lamba:13] da Muslim [lamba:45] suka ruwaito shi. | ||
|} | |||
== [[40 Hadiths/14|Hadith 14 <> Hadisi na 14]] == | |||
<nowiki><small> --[[40 Hadiths/14|Hadith 14]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_14_.3C.3E_Hadisi_na_14|40]]</small></nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||
!# | |||
! Hadith 14 | |||
! Hadisi na [[goma sha huɗu]] | |||
|- | |||
|1 | |||
| | |||
On the authority of Ibn Masood (may Allah be pleased with him) who said: The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said, | |||
“It is not permissible to spill the blood of a Muslim except in three [instances]: the married person who commits adultery, a life for a life, and the one who forsakes his religion and separates from the community.” [Al-Bukhari] [Muslim] | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:14] | |||
| | |||
An ruwaito daga Abdullahi ɗan Mas’ud Allah ya yarda da shi yace: Manzon Allah ﷺَََ yace: | |||
"Jinin mutum musulmi baya halatta sai da ɗaya daga cikin laifuka guda uku: magidancin da yayi zina, da rai wacce ta kashe rai, da wanda ya bar addininsa ya rabu da jama’a." Bukhariy [lamba:6878] da Muslim [lamba:1676]. | |||
|} | |||
== [[40 Hadiths/15|Hadith 15 <> Hadisi na 15]] == | |||
<nowiki><small> --[[40 Hadiths/15|Hadith 15]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_15_.3C.3E_Hadisi_na_15|40]]</small></nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||
!# | |||
! Hadith 15 | |||
! Hadisi na [[goma sha biyar]] | |||
|- | |||
|1 | |||
| | |||
On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him), that the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said: | |||
Let him who believes in Allah and the Last Day speak good, or keep silent; | |||
and let him who believes in Allah and the Last Day be generous to his neighbour; | |||
and let him who believes in Allah and the Last Day be generous to his guest. [Al-Bukhari] [Muslim] | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:15] | |||
| | |||
An ruwaito daga Abu Hurairata (R,A) yace: Lallai Annabi ﷺَََ yace: | |||
Wanda ya yi imani da Allah da ranar qarshe ya faɗi alheri ko yayi shiru, | |||
Wanda ya yi imani da Allah da ranar qarshe to ya girmama maqobcinsa, | |||
Wanda ya yi imani da Allah da ranar qarshe to ya girmama baqonsa. Bukhariy [Lamba:6018], da Muslim [lamba:48]suka ruwaito | |||
|} | |} | ||