More actions
Line 821: | Line 821: | ||
#Sai ya ce: Ku bani labari da ace zai sanya gaɓar tasa acikin haram shin zai kasance yana da zunubi? | #Sai ya ce: Ku bani labari da ace zai sanya gaɓar tasa acikin haram shin zai kasance yana da zunubi? | ||
#to haka, idan ya sanya ta a cikin halal zai kasance yana da lada. Muslim ya ruwaito shi. [lamba:1006] | #to haka, idan ya sanya ta a cikin halal zai kasance yana da lada. Muslim ya ruwaito shi. [lamba:1006] | ||
|} | |||
== [[40 Hadiths/26|Hadith 26 <> Hadisi na 26]] == | |||
<nowiki><small> --[[40 Hadiths/26|Hadith 26]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_26_.3C.3E_Hadisi_na_26|40]]</small></nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||
!# | |||
! Hadith 26 | |||
! Hadisi na [[ashirin da shida]] | |||
|- | |||
|1 | |||
| | |||
On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him) who said: | |||
The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said, | |||
# “Every joint of a person must perform a charity each day that the sun rises: | |||
# to judge justly between two people is a charity. | |||
# To help a man with his mount, lifting him onto it or hoisting up his belongings onto it, is a charity. | |||
# And the good word is a charity. | |||
# And every step that you take towards the prayer is a charity, | |||
# and removing a harmful object from the road is a charity.” [Al-Bukhari] [Muslim][https://sunnah.com/nawawi40:26] | |||
| | |||
An ruwaito daga Abu hurairata Allah ya yarda da shi ya ce:“ | |||
Manzon Allah ﷺََ yace: | |||
# Dukkan gaɓɓai na mutane akwai sadaka akansu, Kowanne yini da rana take hudowa | |||
# a cikinsa da zaka sasanta tsakanin mutane biyu sadaka ne, | |||
# ka taimaki mutum game da dabbarsa ka ɗorashi a akanta ko ka sauke masa kayansa daga kanta sadaka ne, | |||
# kalma daddaɗa sadaka ce, | |||
# kuma dukkan taku da zaka yitattaki zuwa salla sadakane, | |||
# kuma ka ɗauke abu mai cutarwa daga kan hanya sadaka ne. Bukhariy [lamba:2989] da Muslim [Lamba:1009] sukaruwaito shi. | |||
|} | |} | ||