Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:40 Hadiths: Difference between revisions

Category page
Line 850: Line 850:
# kalma daddaɗa sadaka ce,  
# kalma daddaɗa sadaka ce,  
# kuma dukkan taku  da zaka yitattaki zuwa salla sadakane,  
# kuma dukkan taku  da zaka yitattaki zuwa salla sadakane,  
# kuma ka ɗauke abu mai cutarwa daga kan hanya sadaka ne.  Bukhariy [lamba:2989] da Muslim [Lamba:1009] sukaruwaito shi.
# kuma ka ɗauke abu mai cutarwa daga kan hanya sadaka ne.  Bukhari [lamba:2989] da Muslim [Lamba:1009] suka ruwaito shi.
|}
 
== [[40 Hadiths/27|Hadith 27 <> Hadisi na 27]] ==
<nowiki><small> --[[40 Hadiths/27|Hadith 27]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_27_.3C.3E_Hadisi_na_27|40]]</small></nowiki>
{| class="wikitable sortable mw-collapsible"
!#
! Hadith 27
! Hadisi na [[ashirin da bakwai]]
|-
|1
|
On the authority of an-Nawas bin Sam’an (may Allah be pleased with him), that the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) said:
 
Righteousness is in good character, and wrongdoing is that which wavers in your soul, and which you dislike people finding out about. [Muslim]
And on the authority of Wabisah bin Ma’bad (may Allah be pleased with him) who said: I came to the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) and he (peace and blessings of Allah be upon him) said, “You have come to ask about righteousness.” I said, “Yes.” He (peace and blessings of Allah be upon him) said, “Consult your heart. Righteousness is that about which the soul feels at ease and the heart feels tranquil. And wrongdoing is that which wavers in the soul and causes uneasiness in the breast, even though people have repeatedly given their legal opinion [in its favour].”
 
A good hadeeth transmitted from the musnads of the two imams, Ahmed bin Hambal and Al- Darimi, with a good chain of authorities. [https://sunnah.com/nawawi40:27]
|
An ruwaito daga Annawas ɗan Sam’an Allah ya yarda da shi, daga Annabi ﷺََ yace:
 
Albirru shine: kyakkyawan halayya, Shi kuma laifi shine Abinda yayi maka susa a cikin ranka, kuma kake qin mutane suganshi. Muslim [lamba:2553] ya ruwaitoshi. An ruwaito daga Wabisa ɗan Ma’abad, yace: Na zo wajen Manzon Allah ﷺ sai yace: Ka zo ka tambayi ma’anan albirru? Sai nace: E (na’am), Sai yace: Ka yi fatawa wa zuciyarka, Albirru: shine abinda rai ya nitsu zuwa gareshi, zuciya itama ta samu nitsuwa da shi. Shi kuma ismu: Duk abinda ya yi susa acikin rai, kuma ya yi ta kai-komo a cikin qirji, koda mutane sun baka fatawa, sun kuma yi ta baka fatawa.
 
Hadisi ne mai kyau (hasan), Mun ruwaitoshi a cikin littatafan Musnad guda biyu; Ahmad ɗan Hanbal [lamba:4/227], da Addarimiy, [2/246] da isnadi mai kyau (hasan).
|}
|}