More actions
Line 874: | Line 874: | ||
Hadisi ne mai kyau (hasan), Mun ruwaitoshi a cikin littatafan Musnad guda biyu; Ahmad ɗan Hanbal [lamba:4/227], da Addarimiy, [2/246] da isnadi mai kyau (hasan). | Hadisi ne mai kyau (hasan), Mun ruwaitoshi a cikin littatafan Musnad guda biyu; Ahmad ɗan Hanbal [lamba:4/227], da Addarimiy, [2/246] da isnadi mai kyau (hasan). | ||
|} | |||
== [[40 Hadiths/28|Hadith 28 <> Hadisi na 28]] == | |||
<nowiki><small> --[[40 Hadiths/28|Hadith 28]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_28_.3C.3E_Hadisi_na_28|40]]</small></nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||
!# | |||
! Hadith 28 | |||
! Hadisi na [[ashirin da takwas]] | |||
|- | |||
|1 | |||
| | |||
On the authority of Abu Najeeh al-’Irbaad ibn Saariyah (may Allah be pleased with him) who said: | |||
#The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) gave us a sermon by which our hearts were filled with fear | |||
#and tears came to our eyes. | |||
#So we said, “O Messenger of Allah! It is as though this is a farewell sermon, so counsel us.” | |||
#He (peace and blessings of Allah be upon him) said, “I counsel you to have taqwa (fear) of Allah, | |||
#and to listen and obey [your leader], | |||
#even if a slave were to become your ameer. | |||
#Verily he among you who lives long will see great controversy, | |||
#so you must keep to my Sunnah and to the Sunnah of the Khulafa ar-Rashideen (the rightly guided caliphs), those who guide to the right way. | |||
# Cling to it stubbornly [literally: with your molar teeth]. | |||
# Beware of newly invented matters [in the religion], for verily every bidah (innovation) is misguidance.” | |||
[Abu Dawud] | |||
It was related by at-Tirmidhi, who said that it was a good and sound hadeeth. | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:28] | |||
| | |||
An ruwaito daga Abu Nujaih, wato: Irbadu ɗan Sariya Allah ya yarda da shi yace: | |||
#Manzon Allah ﷺََ yayi mana wa’azi wa’azi mai isarwa wanda zukata suka tsorata, | |||
#idanu suka zubar da hawaye, | |||
#Sai muka ce: Ya Manzon Allah ﷺََ kamar wa’azin mai bankwana tokayi mana wasiya, | |||
#Sai yace, Ina muku wasiya da kuji tsoron Allah, | |||
#da kuma ji da bi, | |||
#ko da bawa ne ya zama shugaba a gare ku, | |||
#lallai wanda ya rayu daga cikinku dasannu zai ga saɓani mai yawa, | |||
#na umarce ku da yin riqo da sunnata da sunnonin halifofi shiryayyu, | |||
#Ku riqe ta da haqoranku, | |||
#kuma ku kiyaye fararrun ala’mura; domin kowace bidi’a ɓata Abu dawud [lamba:4607] da Timiziyy [lamba:266] yace: hadisi ne mai kyau ingantacce. | |||
|} | |} | ||