More actions
No edit summary |
|||
Line 7: | Line 7: | ||
==Adverb== | ==Adverb== | ||
{{adverb}} | {{adverb}} | ||
# {{sentence adverb}} You use '''however''' to show that there is a [[contrast]] between two ideas. <> ko da yake, duk da dai, duk da haka, [[sai dai]], [[amma]]. | # {{sentence adverb}} You use '''however''' to show that there is a [[contrast]] between two ideas. <> ko da yake, duk da dai, duk da haka, [[sai dai]], [[amma]]. [[ko yaya]]/[[koyaya]]. | ||
#: ''It was very long. '''However''', it was not long enough. <> Da tsawo, '''duk da dai''' tsawon bai kai ba.'' | #: ''It was very long. '''However''', it was not long enough. <> Da tsawo, '''duk da dai''' tsawon bai kai ba.'' | ||
#: '' '''However''', subordinate males that perform this song-and-dance routine risk being noticed and attacked by the dominant male. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> '''Ko da yake''' wasu kananan zakarun sukan yi irin wannan waka da rawa tare da kasadar akwai yiwuwar manyan zakaru su kai musu hari. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | #: '' '''However''', subordinate males that perform this song-and-dance routine risk being noticed and attacked by the dominant male. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> '''Ko da yake''' wasu kananan zakarun sukan yi irin wannan waka da rawa tare da kasadar akwai yiwuwar manyan zakaru su kai musu hari. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' |
Latest revision as of 19:49, 22 January 2023
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adverb
Positive |
Comparative |
Superlative |
- (sentence adverb) You use however to show that there is a contrast between two ideas. <> ko da yake, duk da dai, duk da haka, sai dai, amma. ko yaya/koyaya.
- It was very long. However, it was not long enough. <> Da tsawo, duk da dai tsawon bai kai ba.
- However, subordinate males that perform this song-and-dance routine risk being noticed and attacked by the dominant male. [1] <> Ko da yake wasu kananan zakarun sukan yi irin wannan waka da rawa tare da kasadar akwai yiwuwar manyan zakaru su kai musu hari. [2]
- You used however to say the size, amount, or other quality is not important. <> ko min, ko ma girman... , ko yaushe ne... duk sanda. Ana amfani da wannan don a nuna rashin muhummancin yawan abu ko girma. gwargwado.
- You call me however late you arrive. <> Ka kira ni duk sanda ka iso ko min ƙaƙa.
- We should care about all living things, however small. <> Ya kamata mu damu da halittoci, ko min ƙanƙancinsu.
- I have to buy it, however much it costs. <> Dole zan siya ko ma nawa ne.
- in any way <> ta hanyar ko ina, ko/duk yadda
- However you say it, it means the same thing. <> Duk yadda ka ce, ma'ana ɗaya ce.
- You can do it however you like. <> Ka iya yi duk yanda ka so.