Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

jigo: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
Line 5: Line 5:
# shugaba. <> the lead, leader, deliverer.
# shugaba. <> the lead, leader, deliverer.
# shisshike ko turke.
# shisshike ko turke.
# saƙo na musamman da marubuci ke ƙoƙarin bayyana wa jama'a a ƙagaggen labari ko wasan-kwaikwayo ko waƙa.
# saƙo na musamman da marubuci ke ƙoƙarin bayyana wa jama'a a ƙagaggen labari ko wasan-kwaikwayo ko waƙa. <> the take-away [[theme]] or [[message]], main message, the point of it.

Latest revision as of 22:50, 11 February 2023

Noun

Tilo
jigo

Jam'i
jiguna or jigogi

m

  1. itatuwan da ake kafawa su tallabi gugan ban ruwa.
  2. shugaba. <> the lead, leader, deliverer.
  3. shisshike ko turke.
  4. saƙo na musamman da marubuci ke ƙoƙarin bayyana wa jama'a a ƙagaggen labari ko wasan-kwaikwayo ko waƙa. <> the take-away theme or message, main message, the point of it.
Contents