Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

parallel text/Operation Al Aqsa Flood: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 33: Line 33:
|-
|-
|4
|4
|The attack has [[shattered]] the [[myth]] and image of Israel as an impenetrably strong state.
|The attack has [[shattered]] the [[myth]] and [[image]] of [[Israel]] as an [[impenetrably]] strong state.
|Harin ya [[kawar da]] [[shaci-faɗi]] da kuma kallon da ake yi wa Isra'ila, a matsayin ƙasa mai ƙarfin da ba za a iya kai mata hari ba.
|Harin ya [[kawar da]] [[shaci-faɗi]] da kuma [[kallon]] da ake yi wa [[Isra'ila]], a matsayin ƙasa mai ƙarfin da ba za a iya kai mata hari ba.
|
|
# myth: shaci-faɗi
# myth: shaci-faɗi
# image: kallon da ake yi wa abu
# image: kallon da ake yi wa abu
# [[impenetrable]]: abin da ba za iya kai wa hari ba ko wucewa ba.
|-
|5
|The October 7 attack was not the [[starting point]] of the Israel-Palestine [[conflict]]. There are reasons why the Palestinian resistance group took the historic decision to launch this unprecedented operation.
|Harin na 7 ga watan Oktoba, ba shi ne mafarin [[rikicin]] Isra'ila da Falasdinawa ba. Akwai dalilai da suka saka ƙungiyar fafutikar ta Falasdinawa ta yanke shawarar mai cike da tarihi, ta ƙaddamar da wannan harin da ba kasafai ake ganin irinsa ba.
|
# [[starting-point]] [https://en.wiktionary.org/wiki/starting_point]: [[mafari]]
|-
|7
|Among them are Israel’s [[ethnic cleansing]] and [[genocide]] it perpetrates against the Palestinian people, the severe human rights violations committed by Israeli occupation forces, Israel’s seizure of Palestinian lands, and, more importantly, the continuous Judaisation of Jerusalem and the Al Asqa Mosque complex.
|Daga cikinsu akwai kisan ƙare-dangi da kisan-kiyashi da Isra'ila ke yi wa al'ummar Falasdinawa, mummunan take haƙƙin bil adama da sojojin mamaya na Isra'ila ke yi, da ƙwace yankunan Falasdinawa,da kuma mafi muhimmanci, ci gaba da mamayar da Yahudawa ke yi wa Birnin ƙudus da kuma masallacin Birnin Ƙudus.
|
# [[ethnic cleansing]]: [[kisan ƙare-dangi]]
# [[genocide]]: [[kisan kiyashi]]
|}
|}
==Other Parallel TRT Articles==
==Other Parallel TRT Articles==